MEERAL BY AMINATOUH

MEERAL CHAPTER 7 BY AMINATUH

Meeral
Washe gari Adeel yazo kaman hada baki sai ga Asia matazo kaman zata gudu sabida yarda Adeel yasata gaba har miral na tsokanan ta da cewa ai karyadamu kyautanta ma zasu basa, kuka ne kwai batayi ba sabida yarda adeel keta kyakyatamata dariya…..saida ta taya MEERAL din yan aikace aikacen da ba arasaba sannan suka tafi tareda adeel wanda shimadin kyar ta yarda suka tafi taren…..
A!er tafiyansune taji gidan yamata Shiru ba dadi daki tashiga tayi sallah den tayi wanka,spraying jikinta tayi da Victoria secret’s Paris amor den tayi putting on deodorant, pink neon underwear collection ta ciro a closet tasaka da transparent top dinsu, tayi hair dinta in messy bun sosai tayi kyau,room pairs tasakama kafanta tafita parlour, fridge tabude ta dauko fresh milk den ta dauko kilishin da aka kawomusu daga gidan ammi,
Kayan kallo ta kuna, ta kama tashan st kungfu murna kam kaman mene tajiyakamata dataga suna best Chinese film dinta ashes of love, gyra Zamatayi tana dan sipping milk dinta den tanacin kilishin kaman bataso she looks so damn sexy.. Dan kanaganinta sai kaji wani abun tho ita bada wani Niya tayiba saboda koda chan ita ba ma abociyan saka kaya masu nauyibace musamman idan dare ne daga ita sai bra sometime take bacci maamah tayifadan hartagaji. Yanzu kam tasamu gu ita kadai ai sai yarda tayi,, nan gun tana kallo har bacci barawo yasaceta!!


1 2 3 4 5 6 7Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE