KASAR WAJE CHAPTER 16 BY MARYAM DATTI

KASAR WAJE CHAPTER 16 BY MARYAM DATTI

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Haka rayuwar taci gaba yau ake vote a anayi ne a kowani k’asa da kamfani da ke da yaranta sai a tura da sunayen Milan inda can ne ake taron+

Ta internet ake loda pic d’in candidate da information inda ake vote online su hayfa ansha gayu kamar baturiya su duka sunsha kyaw saidai bunill ya kira Armando suka shiga wani office bunill ya kalli Armando yace “anya queen d’inka batada lafiya..? K’irjin Armando ne ya buga inda ya kame ya kalli bunill yace why kace haka..? Bunill yace idanunta duk suna gajiye gashi jikinta a cike kamar mai ciki da alama taje tanata iskanci irin na kowa ce model da zarar sun shigo duniyar d’inkuna

Yawu Armando ya had’iya yace wani yaro ne take soyayya dashi inajin shi ya d’an d’auke mata hankali amma karka damu kafin gala zan maidata daidai

Tsaki bunill yayi yace wlh in ta b’ata mana suna kai ka sanni gaskiya domin sam a result d’inta na gym ma bata kamaci shiga vote ba amma na barka sabida farkonta ne mu bata damar

Ajiyar zuciya Armando yayi yana k’ara ci gaba da lallashin bunill har suka daidaita suka fito inda hayfa na gun Vivian tanata shan drink d’inta

K’arasawa Armando yayi yana kallonta ya kalli Vivian da alamar zargi amma ya share ya kalli hayfa yace “queen” biyoni office ya juya ..tsaki tayi kafin ta mik’e ta fara binsa duk jikinta ya fara ansa abinda take sha

Bayan tafiyarsu cikin Vivian ya k’ulle kada Armando ya ganota domin itama bata tab’a tuna hayfan zata kamu haka da sauri ba Sam yanzu bata jure sai taje gida tasha drink d’inta

Suna shiga office ya maida k’ofar yana kallonta ya kasa magana kusan 5mnts cikin tsawa ya furta “wai ba kyajin magana”? Kina nufin duk k’ok’arin da nake miki bakya gani? Kinaso career d’ina ya lalace a karo na biyu ace na kawo yara da suka kangare haka raudha ta fara a k’arshe abu ya lalace… Kallonsa hayfa ke yi tana yamutsa fuska ita yanzu ma sex take ji sosai da zai k’yaleta da gida ta wuce ta jira Yusuf.. Shi ya dawo da ita tunaninta cikin yanayin lallashi ya fara pls queen ki cire damuwa a ranki ki nutsu kamat yadda na sanki wlh domin future d’inki na keso ki samu gala d’in nan kinji..? Kallonsa tayi a hankali kafin ta girgiza kai.. Kusan 40mnts yana lallashinta da nasiha kafin suka fito a kayi audition na video vote ta rok’eshi wai bacci ta keji za ta wuce gida yace shikenan gobe dai da wuri zata fito tace toh

Sai bayan tafiyar hayfa ya fad’a tunani sosai zuviyarsa ta fad’a masa zargin Vivian akan abinda bai gane ko meye ba inda ya yanke hukuncin saka Camera a kiching d’in..

Tana isowa gida 4:11pm tana cikin cire takalmi Yusuf ya shigo sabida ya bar super market da wuri zasu je duba course d’in da aka basu shi da yasir d’agowa tayi tana kallonsa duk idanunta a birkice a hankali Yusuf ya k’arasa ya d’agota da taammanin gajiyar aiki ne saidai wannan warin yaji.. Runtse idanunsa yayi to ko wani turare ne take anfani dashi ko lotion mai wannan k’anshin

A hankali yake kallonta yana son gane abinda ke yawan sawa yanzu kullum idanunta a tsume.. Labb’ansa yaji ta kama ta fara sha shima ya biye mata domin sam shima hakan bai tab’a damunsa na yawan son sex da take.. Haka suka fara nisa suka ture kujerar falon suka zube gurin suna fitina inda kamar ko yaushe su kayi sex kamar ba gobe ko anjuma..

Bayan komai ya lafa ta wuce baccinta Yusuf ne ya mik’e a hankali yana kallonta saidai ya sunkuya da nufin ya tashi 5:30 ya jiyo warin sosai daga jikinta kuma ya kanji har bakinta runtse idanu yayi ya mik’e ya shiga wanka ya fito ya shirya yana saka takalmi yasir ya k’wank’wasa masa k’ofa da sauri ya nufi k’ofar ya bud’e suka fita kawai kada ya hango hayfa a falon..

Koda suka je inda aka manna course d’in da aka basu yasir an bashi marketing inda Yusuf aka bashi Industrial chemistry sosai Yusuf yayi farin ciki nan suka nufi café inda za suyi printing komai cike da murna suka shiga gari yawo inda k’arshe suka wuce gidan tiffun sabida yasir can zai tsaya su wuce aiki club da tiffun d’in

tiffun yayi murna ganin Yusuf bai tab’a zuwa gidansa ba anata hira k’anin tiffin yazo dubashi inda ya bud’e fridge ya d’auko vodka yana sha.. Tiffun yace zaka kararmin ko..? Bayan na fad’a maka shikenan ya saura banida kud’i ina lallab’ashi .. Kallonsa yasir yayi yace aikinka kenan lissafi ka bar masa mana ina wannan tun 2mths ka saya..? Tiffun ya harari yasir yace pls ka saya masa nasa ya batmin sauran nawa da shi na ke gud nyt in baby’s sun kawo ziyarar dare kasan harka yafi dad’i in na san musu a drink.. Dariya yasir yayi ya kai masa naushi ya kauce tunda suka fara hirar hankalin Yusuf na kan jack da ke wani wari-wari wanda ke Kama da warin da ya ke ji a jikin hay.. Da sauri ya furta innalillahi a zuciyarsa yana kallon tiffin yace Man zan wuce inada aiki zan tsaya gida kuma b4.. Tiffun yace tnx man yau ka kyawtamin over gadiya na ke ka gaida “African beauty” murmushi Yusuf yayi yace “tnx” ya musu sallama suka rakoshi da yasir ya wuce

Tun da ya shiga taxi yake kiran sunan Allah anya wannan abin ne ya kejin warinsa a gida da jikin hayfa..? Runtse idanunsa yayi yana fatan mistake ne ba  shi bane haba ta yaya ma.? Da haka har ya iso gida kusan 9:12pm tana kan dadduma tanata ramakon sallah tayi turaren wuta tunda ya shigo ya ke ta jan numfashi ko zaiji wannan warin bai jiba ya k’arasa d’akin tana kan daddumar bayi ya shiga yayi alwala ya fito ta mik’e ta zauna gefen gadon ya tayar da sallah zuciyarsa cike da wasiwasi kala-kala.

Bayan ya idar yana kan daddumar yake kallonta sosai itama ta d’an kalleshi kafin ta sunkwi da kai tana jin wani iri kamar yana tuhumarta.. d’an d’agowa tayi taga still idanunsa na kanta

A hankali ya mik’e ya ninke daddumar ya k’arasa ya zauna gefenta ya rik’o hannunta yayi kissing ya d’ago hab’arta yana kallon cikin idanunta ya furta “pls baby ki rik’a kulamin da kanki kinji”..? Gitgiza kai tayi a hankali.. Yaci gaba yau mun ga course d’inmu ina jin d nx 7wks zamu fara lecture IA.. Kallonsa tayi ta d’anyi murmushi ba ta iya magana ba..

Yayi ajiyar zuciya yace bansan mai zai faru ba amma zan k’ara busy maybe ma sai na ajiye aikin supermarket amma ina fata Allah ya tabbatar min da abinda yafi alkairi sabida sai dole na nemi aiki ko na wk end ne na had’a da masallaci amma I promise u ke ma next year zaki fara karatu kinji IA.. Rungumeshi tayi tana d’an sharar hawaye shima ya k’ara matseta jikinsa.. Kusan 3mnts yace “baby bari naje aiki zanyi lati.. Mik’ewa tayi ya saka takalmi hannunsu na sark’afe ta rakashi har ya samu taxi ya wuce ta dawo gida..

Ammah ta kalli Abba tace “Abba wai shi abokin na ka bai baka a dress ba “? Abba yace eh in mun shiga kebbin zan kirashi kawai haka mu kayi.. Ajiyar zuciya tayi tace shikenan Abba Allah ya tsare ya kiyaye hanya da ka isa pls ka kira.. Toh yace ta ciro 50k tace Abba ka rik’e a hannunka sabida tsaraba a hanya “toh” yace yace Allah yayi albarka tace amin suka fito duka harda yara suka rakashi har mota dreba ya tayar suka fito su ammah da goggo da yara sunata d’aga musu hannu..

Sai da suka yi nisa ya kalli garbati dreba yace kayi parking na kira Hadiza.. Hayfa na zaune shiru tun bayan tafiyar Yusuf taji wayarta na ringing ta d’aga tana kallon screen ganin abbanta ne ta bari ya tsinke kafin ita ta kirashi ya d’aga ta fara gaisheshi..

Yace muna hanyar sokoto IA ki yi mana addu’ar nasara nadawo miki da labari mai dad’i.. Allah yasa tace Abba sun dad’e suna hira kafin suka yi sallama su Abba suka nufi sokoto..

Wajajen Magrib suka shiga sokoto inda Abba ya kama musu hotel shi da garbati ya kira su ammah yace yana masaukin sosai suka yi waya da su da goggo alje kafin su kayi sallama ya jefa layin hayfa siadai bata ansa ba  saida ya tsinke kamar ko yaushe tukuna ta kirashi

Ya bata labarin suna sokoto sun isa lafiya sunyi fira sosai kafin su kayi sallama..

Yusuf yana aiki a masallaci yanata tunanin warin da yaji jikin jack da wanda yake ji a gida jikin hayfa tabbas irinshi ne to ko su Clara ke sha dake suna aiki tare dole abin na shafarta ajiyar zuciya yayi yana fatan Allah yasa kada itama wataran ta kusanci hakan ganin tana tare da masu yi hakan yasa bayason ma aikin don kawai baida yadda zaiyi ne amma IA da bud’insa ya k’aru ya gama biyan alhaji nx mth inajin zata bar aikin cafe d’in ina bata kud’in kashewa ko yaya ne da wannan tunanin hankalinsa ya d’an kwanta

A sokoto Abba da dagarbati gidan hakimi aka kaisu inda a kayiwa Abba tarb’a ta mutunci sosai suna fada da hakimi..+

Bayan sun gama gaisawa hakimi yace y’an zaman fada su d’an bashi guri su gana da bak’on.. Bayan duk an watse garbati ma yana waje a mota hakimi da ya kasance matashi ne domin mahaifinsa ya rasu aka bashi kujerar mahaifinsa.. Cikin girmamawa ya kalli Abba yace ina k’ara muku barka da zuwa fadarmu mai albarka. Abba yace na gode ranka ya dad’e.. Hakimi yace anmin bayani cewa kunzo neman wasu y’an uwanku ne ko..? Abba yace haka ne ranka ya dad’e.. Hakimi yace to kunada sunansu ko unguwar da garin da suke nan cikin sokoto..? Abba yayi shiru kad’an kafin yace ah ah ranka shi dad’e inadai da sunayensu amma bayan haka banida wani abu da na sani.. Ajiyar zuciya hakimi yayi ya kalli Abba yace to meye tarihinsu domin tabbas anan sokoto munada y’an hijira daga chadi kamaru Niger da ma Mali.. Ajiyar zuciya Abba yayi yace wannan daga Niger suke nan Abba ya fara bawa hakimi labari har yazo k’arshe.. Ajiyar zuciya hakimin yayi yayi shiru na mintuna kafin ya kalli Abba yace gaskiya abin da d’an rud’ani sabida ba lallai ba ne nan sokoto suka tsaya mai yuwuwa sun wuce malumfashin kamar yadda suka tsara tun farko amma tunani ne mai kyaw Ku fara neman daga nan tunda nan ne tushen labarin.. Yaci gaba yanzu ku kuma masauki akwai tsofaffina abokan shawarar wannan fada kuma dad’add’un tsofaffine wasu sunkai 100yrs ma zan gana da su wata k’ila in akwai wani taimako da za suyi ko zasu iya samo mana wani haske akan al’amarin to IA zan sanar da ku.. Ajiyar zuciya Abba yayi yace nagode ranka shi dad’e saidai kamar kwana nawa za muyi nan d’in..? Hakimi yace ku bani zuwa jibi duk abinda ake ciki zan sanar da ku IA.. Abba yace godiya na ke ranka shi dad’e su kayi sallama Abba ya fito garbati ya bud’e masa mota ya tayar suka wuce masauki..

Yana aiki wayarsa ta fara ringing ya d’aga mamaki yayi ganin yasir war 12:01pm haka ko baije club ba ne za su had’u a hankali ya d’aga “ya akayi”..? Yasir ya saki dariya yace “dude yau ana anniversary na club ance tsoho da sabon ma’aikata kowa shiga free” .. Tsaki Yusuf yayi yace don wannan ne ka kirani..? Yasir yace eh mana sai kanayi kana walawa fa meye haka kai sai kace kai ake aure sam ka d’aukewa  kanka duk wata dama ta more k’uriciyarka.. Yusuf yace yanzu kai ba  kana more ta ka ba ..? Yasir yace eh kaima dole sai ka more ba wani abu zamu yi ba kawai mu shiga ne muyi kallo na bulus.. Dariya ce ta kub’ucewa Yusuf yace ay banida abin kallo na lokaci a waje bayan inada abin kallo na har abada a gida.. Dariya shima Yusuf ya saki yace gaskia ne d’an iska yanzu gori ma za kamin ko? Kai ga mai mata.. Dariya Yusuf ke yi yana ayyana yasir akwai ban dariya kamar wani comedian.. Yasir ya rage dariya yace “pls dude in ba  kazo ba shine ma zanyi sha’awar yin shirme in naga su tiffun nayi!.. Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace “is ok” zan nema excuse a masallaci in sun amince za ka jini amma in suka ce zasu yanke a kud’ina gaskiya saidai kayi hakuri”  Yasir yace blackmail ko..? Yusuf ya saki dariya yace no ka jira dai kawai ansata nan da 30mnts.. Yasir yace OK su kayi sallama.. Layin hamzad Yusuf ya jefa da ke gidansa ba nisa da masallaci sanin cewa hamzad d’in ya kan kwana karatun qur’ani.. Bugu d’aya hamzad ya ansa Yusuf ya fara gaishe shi..

Hamzad cikin d’an hanzari na fargabar ko wani ya faru a masallacin Yusuf ke kiransa a wanann lokacin.. Gyaran murya Yusuf yayi yace wani uzuri ne ya samu d’an uwana na ke neman alfarma na je na sameshi.. Ajiyar zuciya hamzad yayi yace yanzu.? Yusuf yace “eh” d’an shiru hamzad yayi ganin sam Yusuf baya wasa da aikinsa duk kuwa da cewa yana matashi kuma da mata.. Ba  komai hamzad yace amma ka jirani zan turo wani yaron gidana mai gyaran gida ya karb’a maka kaje..

Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace nagode Sir..

Suka yi sallama ya kashe wayar a abinda bai fi 10mnts ba  yaron yazo Yusuf ya kama hanyar club su turai taxi kwana suke aiki koda ya iso club su yasir na ciki anata iya shege barin tiffun da Pascal.

STORY CONTINUES BELOW

Koda Yusuf yaga yanata kiran yasir shiru yasan tsiyar da ake tsulawa cikin club d’in ya hanashi jin kiran don haka kawai ya k’arasa Luther na ganin Yusuf ya k’araso suka gaisa duk bakajin komai suka shige inda su yasir na kantar shaye-shaye tiffun ke ta sawa a na had’a masa cocktail na bulus yau ranar banza ce haka yake ta fad’a yana d’urawa

Yasir ma shi da Albert sun shagala kallon wasu y’an mata da rabin jikinsu waje yake Yusuf ya kaiwa yasir naushi a kafad’a da sauri ya juyo ganin Yusuf ya fara dariya ya jawowa Yusuf kujerar gefensu.. Albert ya kalli Yusuf yace ” ina madam ba  kuzo tare ba”..? Duka yasir ya kaiwa Albert yace “tazo yin me anan..? Albert ya kalli yasir yace amma ay tana zuw.. Tiffun ya katseshi inda yake tanbayan Yusuf mai za a had’a masa..? Yusuf yace no banason komai .. Tiffun yace ah ah mai anfanin zuwanka in ba zaka mori wahalar da ka tab’a yiwa club d’in ba kasan in ba dalili haka ba shegu ko minerals suna bamu kyawta.. ? Yasir ya pashe da dariya yace wlh nima shiasa komai ma saina mora yau na club d’in nan har room..suka saki dariya duka suka ce gaskiya ne fa sabida abune sai shekara-shekara

Nan Yusuf yace su had’a masa komai mai sauqi amma cikinsa na cike

Nan Tiffun ya fara had’a masa normal cocktail yanda yasir ke had’awa yasan su musulmai ba su shan alcohol

Gidan Liliana

Liliana ce da system tana ta matse matse ta k’wala k’ara ta juyo tana kallon raudha da ke kallon wayarta itama.. Raudha ta kalleta tace meye haka baki ganin dare yayi..? Liliana tace da kinsan abinda ya sani ihun nan da kin fini yi.. Kallonta raudha ke yi tana son jin ta.. Liliana tace club d’in da Prince d’inki ke aiki yau suna anniversary sun bawa ma’aikatansu free nyt sannan customers kuma anyi ragi zuwa 50%100

Raudha cikin d’oki tace maza shirya mu je.. Liliana tace yanzu ma don nima nan a matse na ke kwanan nan sex kawai na ke so ko wannan shegen blond d’in na samu nayi maneji ya ragemin zafi sabida shima yasir d’in shege yaqi bani had’in tunda na bashi number har yau bai tab’a kirana ba, Mik’ewa itama raudha tayi ta jawo wata mini gown iya rabin cinyarta baida hannu rigar ta gyara gashinta ta dunk’uleshi k’etarta ta d’auko wani tsinannen hills ta saka sosai tayi kyaw ga d’aukar hankali don gaskiya raudha kyakykyawa ce sab’anin aminiyarta liliana cikin mintuna suka gama shirinsu inda suka yanke hukuncin tuk’i da kansu sabida ko wacce yau tayi alk’awarin sai tayi sex za ta dawo gida..

Hayfa da k’yar bacci ya kwasheta sabida wani aiki na foundation da Armando ya tura mata akan kud’in da saudia zasu rik’a zubawa foundation d’in ko wani wata inda Armando ke aiki da Abdulmalik online na yadda zasu rik’a samun ribar kud’in kafin su fara anfani da kud’in inda Armando ya nemi abdulmalik da ya bud’e wannan project d’in da sunan “Khadija Yusuf Suleiman”.. Tayi aikin wajen gyaran canza sunan komai na ta da tayi daga “khadija khalid” zuwa “khadija Yusuf Suleiman”….

1:48am suka iso club d’in yasir da pascal da Luther da Yusuf na can wani kwana suna zaune sunata hira su raudha suka shiga inda tiffun da ke kantar had’a kayan shaye-shaye ne ya fara hangosu da sauri ya kame ya nutsu dukda ya fara buguwa

Tsayuwa su kayi liliana ta kiftawa tiffun ido yayi murmushi shi a dole jan aji.. D’an dariya tayi ta kalli raudha da imaninta ya koma can kan Yusuf da ke sanye da dark blue na jeans da white shirt mai k’aramin sai agogonsa yana sanye da bak’in takalmi gashin kansa sai walk’iya yake yayi kwarjini yadda mata d’add’aya ne ba zasu kalleshi basu kamu da sonsa ba .. Ita kanta liliana kallonsa take tana lumshe idanu gaskiya ya had’u wannan Prince d’in na ki.. Buge mata baki raudha tayi tace “carefull he is only “my”ne” ajiyar zuciya liliana tayi kafin tace kinga yadda yake da abokansa ma amma baya wani walwala sosai ta yaya zaki iya shawo kansa..? Raudha tace jst watch n trust me.. Murmushi liliana tayi ta juya gurin tiffun da mutane suka gama rufeshi inda raudha ma ta k’araso ta bada Order “white vodka da desire cocktail vanilla”.. Kallonta tiffun yayi ya had’iyi yawu ta d’aure fuska ya koma kan liliana da itama fuskarta ba walwala dayawa na ganin babu alamar nasara a nata b’angaren ganin yasir ma na can da su Yusuf sai tiffun ga shi yanata aiki tsaki tayi ta fara shan whiskey da order wani ne amma ta d’auka ta shanye tace tiffun ya k’ara had’a mata wani ta sake kurb’ewa ta sake d’aukar wani nan da nan ta fara birkicewa yayinda raudha ta kira wani mai rabon abin sha ta yi masa rad’a a kunne tare da tura masa abu a aljihu ya wuce

STORY CONTINUES BELOW

Tsaye yake tebur d’in su yusuf yana tanbayrsu abinda za a k’aro musu yasir ya kalli Yusuf yace shi yunwa ya keji don haka zai shiga Mr bigg d’in kusa da club yaci abinci ya dawo.. “OK” Yusuf yace ya mik’e zuwa gurin yazo wucewa su kayi magana da tiffun liliana na zaune kanta saidai yasir baiga fuskarta ba sabida ta bashi baya ne ya wuce ya fita yayinda raudha ke can bayan wani tebur tana jiran aikinta ya cika ta fito ..

Kallon yaron su kayi duka suka ce ya kawo musu komai.. Ya juya yana murmushi inda yazo ya karb’a a gun tiffun ya juya saidai kafin ya k’arasa gunsu ya faki idon mutane ya d’auka wani kofin cocktail a k’asan kujerar wani tebur ya wuce

Wani irin salo yayi ya maida kofin shine gaban Yusuf inda ko kokwanto Yusuf baiyi ba sanin tiffun baya had’a masa cocktail mai alcohol shi da yasir..

Yana kurb’a ya runtse idanunsa saidai bai kawo komai ba  yaci gaba da k’urb’a sabida k’aidar da shed’an ya kafawa club kenan “yawan jin k’ishi” sabida ya halakar da musulman da ke zuwanta.. Kamar wasa Yusuf ya shanye tas domin dama k’aidar  vodka desire vanilla kenan da ka fara sha to ka rik’a sha kenan sabida yadda yake ziyartar jijiyar jikin mutum kamar yana susa maka wasu tsutsotsi da ke jikinka..

Wani tsinannen yanayi ne Yusuf ya fara ji tana can ne sa tana hangoshi tana sakin murmushi

Mik’ewa tayi itama a hakali ta tsaya tasa tiffun ya had’a mata nata kalar na Yusuf.. Shi tiffun ma sai yanzu ya gane ta ya sakar mata murmushi ta tsuke fuska ya basar ya tanbayeta mai take so ta fad’a masa ya had’a mata ta sha kad’an  ta zubda sauran kafin ta mik’e ta shiga ta fara rawar tsiya tana bubbud’e k’afa ta kunce gashinta ta baje shi

Su Albert ma hango wasu em mata na shigowa suka mik’e saidai babu wanda ya kula da yanayin da Yusuf ya fara shiga sanin da suka masa dama ba cika magana yayi ba yasa Albert ya dafa kafad’arsa yace man bari mu tsinka jini kad’an suka wuce..

Cikin d’an baccin da ta fara taji gabanta na fad’uwa kad’an-kad’an a hankali yaqi dainawa da sauri ta k’arasa bud’e idanunta ta mik’e tunaninsa ne kawai ya shigo mata ta fara hawaye haka kawai tanajin ba dad’i a ranta..

Juye juye take har tazo inda yake ya tallafe kansa da yake ji yana juyawa ya kasa tashi.. Rawa ta tsaya ta fara yi gabansa tana wani irin murd’a konkoso kamar tana sex a hankali Yusuf ya d’ago yana kallonta tana ci gaba da yi duk kowa gurin ya hargitse sai tsiya ake tsulawa babu wanda hankalinsa ke Kansu..

Gabanta ne ya tsananta bugawa ta fara kuka ta d’auki wayarta ta fara neman layinsa yanata ringing Yusuf bai ma san wayar na yi ba  har ya tsinke ta sake jefawa har ya tsinke ta k’ara sakin kuka tana Kama kanta..

Cinyarsa taje ta zauna tana shafa fuskarsa lumshe idanunsa yayi a hankali.. Ta d’an kalli wandonsa taga yadda girman maza ya tashi wani mayen had’iyar yawu tayi ta kai hannunta gurin ta tab’a ya saki numfashi mai nauyi.. Murmushi tayi ta fara shafawa tana kallonsa yana lumshe idanu..

Mik’ewa yayi ya janyota jikinsa ya tura hannunsa k’asanta ya fara fingirin d’inta ta saki d’an k’ara tare da k’ara bud’e kafafunta tana neman kama bakinsa taga yayi wani irin sunkuyar da kai yana bank’areta k’ugunsa ta rik’e saura kad’an ta fad’i..

Sosai yake caccakarta jin gurin a bud’e hannayensa duk sun shige.. Numfashi fa raudha ta fara ganin Yusuf zai hauta a gurin da sauri ta jawoshi jikinta ta rad’a masa “akwai room” kallonta yake duk hankalinsa baya jikinsa saidai tsaf ya gane ta amma bai damu ba damuwarsa yayi abinda zai sa ya daina jin wannan masifar tsutsar da ke bin jijiyonsa da gabansa.

Rik’o hannunsa tayi suka bi ta baya da ke tsaf tasan ko wani sako na club d’in suka shiga wani room inda ko kulle k’ofa ba suyi ba Yusuf ya fincike mata y’ar tsinnaniyar rigar jikinta ya jefata gado ya cire wandonsa.. Raudha kusan sumewa tayi ganin halittar mazan sa wani irin yawu ta had’iya ta mik’e taje ta kama ta fara masa sucking na fitina yana nishi ya finciko gashin kanta yana danna kanta tana yi yana nishi ganin ya kai iyaka ya fisgeta ya jefa gadon ya k’arasa ya hangame mata k’afa ya ba  ko b’ata lokaci ya danna abinda ciki ta saki k’ara ya kuwa fara mata sukuwa tana ihu tana k’ara danna bayansa ganin hakan da take yasa Yusuf ya k’ara k’arfin sukuwar yana dirzarta kamar zai k’arar da gurin ita kuwa ihu ta ke tayi tana amabatu wai yaci gaba kada ya dena kada ya raga mata maganganu dai barkatai shi inama yasan me take fad’a aiki kawai ya keyi

Hayfa ganin ta yiwa Yusuf 5MC shiru hankalinta ya k’ara tashi ga k’irjinta na ta cigaba da bugawa tana kuka ta mik’e ta saka hijabi da takalmi ta fito zata masalllaci tana tafiya tana kuka..

Yusuf dai yau sai Allah dirzar raudha yake baji ba gani tanata ihu kuma har yanzun itama ta kasa kawowa

Koda yasir ya dawo ganin kowa na shagalinsa ya tanbayi Albert ina Yusuf..? Albert yace can muka barshi ka sanshi.. Yasir yace OK bari na kirashi ko ya wuce gidane..

Kira hud’u ba ansa yasir ya tanbayi tiffun tiffun yace kai ban tsammanin yaje gida ka dubashi maybe ya kwanta ne

Shiga wajajen rooms yasir yayi ya fara kalle-kalle saidai can wajen rooms4 ya jiyo ihun mace na “pls cigaba karka daina na dad’e ina mafarkin ranar nan” ajiyar zuciya yasir yayi yana d’an ci gaba da kalle-kallensa mugun bugawa k’irjinsa yayi ganin wanda ke cin yarinyar da ke ta ihun bushewa yasir yayi Yusuf na ta aikinsa can suka saki ihu shi da raudha ita kam ma ta k’ara sakin kuka tana sakin numfashi a yayinda Yusuf ya yi luuuuu ya fad’i gadonMugun bugawa k’irjinta yake ci gaba da yi har ta samu taxi inda ta ce drop ya kaita masallaci+

Cikin tsananin tashin hankali yasir ya k’arasa d’akin ya runtse idanunsa yana lalube ya d’auki wandon Yusuf ya fara kokawar sawa Yusuf d’in da baisan inda yake ba tsoro ne ya k’ara lullub’e yasir ganin yadda duk abinda su kayi da raudha amma still gaban Yusuf d’in kamar sanda a mik’e k’ara runtse idanunsa yayi ya jawo wando yasa masa ya bud’e idanunsa itama shegiyar bacci ya d’auketa ya fara k’ok’arin d’aga Yusuf domin dama wando kawai Yusuf d’in ya cire takalmi dacrigarsa na jikinsa.. Tureta yasir yayi k’asa ya gyarawa Yusuf kwanciya a gadon domin tunani yayi bazai d’agawa hayfa hankali ba taga mijinta a haka kamar gawa.. Inda ba  tantama yasir yaji warin vodka desire jikin Yusuf domin shi duk ya san wannan kayayyakin sabida kusancinsa da su tiffun..

Tsayiwa yayi yanzu ya gane ta itace da k’awarta suka tab’a zuwa d’an zama yayi kujerar d’akin ya kama kansa tabbas laifinsa ne shi ya matsawa Yusuf yazo k’arshe ga abinda ya faru Allah ya sakeshi da wuri ya koma gida kada hankalin matarsa ya tashi..

Kuka ta saki da yaron ya fad’a mata Yusuf bayanan shi an turoshi ne ya kanawa Yusuf d’in aiki

Tana tafiya tana kuka to ina yaje bayan yace mata masallaci zaizo.. D’an tsayuwa tayi ta jefa layin yasir

Yana zaune yana ta tunani kiranta ya shigo kallon screen d’in yayi k’irjinsa na bugawa kamar kada ya ansa ya daure yaga lokaci 3:37am ya ansa murya a sake..

Cikin d’an yanayin da dakaji muryarta kasan kuka take.. Tace pls ka taimaka min na kasa samunsa

Cikin dakiya yace “ways”.? Tace inata kiransa tun 1 har yanzu ba ansa yanzu ma ina masallaci bayanan ta saki kuka..

Ajiyar zuciya yayi yace eh muna tare kansa ne ya dameshi shine yasha magani ya samu bacci amma anjuma zamu dawo IA..

Ajiyar zuciya yaji tayi ta d’anyi shiru tace a ina kuke tare..? Jimm yayi yace bufday d’in wani abokinmu na kirashi yazo ya samemu kuma k’ila ya d’auka kinyi bacci shiasa bai kira ya fad’a miki ba ..

Ajiyar zuciya tayi tace shikenan.. Su kayi sallama ta nufi gida shi kuma ya juya yana kallon Yusuf..

Yana gun yana gyangyad’i itama liliana Ashe sun shige da Albert ya k’ok’ata itama taita ihun har suka gama suka yi bacci..

Wajajen 6:am hayfa ta sake jefa layinsa still ba ansa ta hak’ura ta kashe wayar ta fad’a tunani kada yayi lati na zuwa aiki.. Da sauri ta mik’e ta d’auko ID card d’in supermarket na Yusuf ta kwashe number manager ta kira shi take fad’a masa Yusuf ya kwana babu lafiya bazai samu zuwa aiki ba.. Tsaki manager yayi yace ay kuwa zan cire a kud’insa da sauri tace kayi hak’uri ka samu wani ya karb’ar masa zan biya

Shiru yayi kafin yace OK suka yi sallama ta masa godiya ..! nan ta kira Armando ya tura da kud’i accnt supermarket na wunin ranar..

Sai kusan 9:45am Yusuf ya tashi Armando na ta jiran hayfa a kamfani ya kirata tace masa Yusuf ne ba lafiya ba zata samu zuwa ba masifa ya fara kafin yace yau kawai ya bata gobe ya ganta a kamfani 7am tace toh su kayi sallam ta zauna shiru batason kiran yasir taji ko sun fito tunda yayi mata test suna zuwa..

A hankali yake bud’e idanunsa har ya kammala bud’ewa ya fara kalle-kalle inda ya hango yasir a kujera a hankali ya mik’e ya kama kansa yana tariyo abinda ya faru.. Mugun fad’uwa gabansa yayi da yaga boxer d’insa a k’asa a yashe.  K’arasawa yayi a hankali ya sunkuya ya d’auka yana kallo yanda ya sank’are kamar kilishi juyawa yayi yana kallon yasir domin har lokacin bai hango raudha da ke d’ayan b’angaren gadon tana bacci kamat gawa ba..

Yasir ne ya bud’e idanu jin motsin Yusuf suka fara kallon kallo yasir ya mik’e yace “muje kayi wanka mu nufi gida zan fad’a maka komai daga baya..? Fita su kayi falon club d’in wasu na bacci wasu couple da alama sex su kayi suka yi bacci a gurin..

Haka yasir da Yusuf suka shige can b’angaren bayi yasir yacewa Yusuf kayi wanka harda na tsarki.. Kallonsa Yusuf yayi da alamar tanbaya shima yasir ya kalleshi yace yadda na fad’a maka fa..

Wucewa Yusuf yayi ya kuwa yi wanka kusan sau hud’u da gel kafin yayi wankan tsarki ya maida kayansa ko magana babu wanda yayi suka bar club d’in..

A taxi shiru yasir yayi gyaran murya yace “matarka na ta nemanka hankalinta duk yana tashe tanata kiranka

Da sauri Yusuf ya saka hannunsa aljihun wandonsa ya zaro wayarsa 8MC d’inta runtse idanunsa yayi ba  zai kirata ba sai ya isa gida ya lallasheta

Koda suka iso kowa yayi b’angarensa Yusuf bai tab’a ganin yasir a yanayi haka ba shima ya share ya shiga gida tana zaune k’asan carfet ta kai da cinya taji motsin bud’e k’ofar a hankali ta d’ago suka had’a idanu na ta nan da nan suka kawo k’wallah da sauri ya sunkuya ya janyota jikinsa ya rungume ya kasa iya furta ko kalma d’aya..

A hankali liliana ta farka inda Albert still yanata baccinsa ta jawo takalminta ta rik’e a hannu ta d’auki jakarta ta baro d’akin ta fara shiga ko wani d’aki tana neman raudha har ta ganta zuwa tayi ta fara tashinta da kyar ta tashi dama ita ba’a buge take ba kawai aikin Yusuf ne yafi k’arfinta ta kama baccin gajiya.. Mik’ewa tayi ta fara kalle-kalle liliana tace ba  kowa k’ila ya dad’e da tafiya kizo muje gida kinga munada aiki fa nx WK vote

A hankali ta mik’e suka fito inda ita raudhan ce ke tuk’i tana bawa liliana labarin irin dirzata da Yusuf yayi tana cewa ke wallahi baa tab’a tab’ani kamar yadda yamin ba  kai dole muyi aure sabida wlh ni gabansa kawai yafimin arzikin duniya indai zaita yimin kamar yadda yayi na jiya dukda ni na nema amma na tabbata da bashida k’wazon tun asali da maganin ma bazai masa aiki ba .. Ajiyar zuciya liliana tayi tace nima dai naci na k’oshi jiya gayen nan sau biyu yamin har saida k’asana ya canza kala

Raudha tace ni fa har k’irjina na rik’a jinsa gaskiya Prince d’ina namiji ne k’arshe yasan jikin mace kinga yadda ya rik’a sirfata yadda kikasan matarsa.. Dariya liliana ta saki tace lallai gara kawai ki zama matar kisha dad’i gaba d’aya

Raudha ta murmushi tace zanyi komai kuwa domin fariwar hakan domin daga jiya na gama bud’ewa wani namiji k’afafuna bayan shi..

Haka suke ta hirar tsiyarsu har suka iso gida..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page