KASAR WAJE CHAPTER 15 BY MARYAM DATTI

KASAR WAJE CHAPTER 15 BY MARYAM DATTI

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Tana saka d’an k’aramin d’an kunnenta mai barima ya shaga d’akin a hankali ta d’ago tana kallonsa shima haka kafin a hankali ta furta “sannu da zuwa” k’arasawa yayi ya rungumeta ya karb’i d’ayan d’an kunnen a hankali ya saka mata ya kissing d’in kunnen tana lumshe idanu ..+

Kllonta yayi yace bari nayi wanka yanzu za a kira sallah “toh” tace tana rakashi bayin kafin ta fito tana jiransa..

Yusuf ya koma masallaci hayfa ma ta koma kamfani inda haka ta fara bushewa kuwa domin ga aiki a kamfani ga aikin azumi sannan ga tunani na yadda yanzu ko taxi ta shiga an fara kallonta kenan har ta fita balle in taje supermarket inda yanzu sam ta fara daina zuwa gun Yusuf ko kuma saidai ta b’oye ta baya su had’u

A yayinda hakan ya fara saka Yusuf tunani “why”..?

Yusuf yayi nasarar samo musu foam scholarship shi da hayfa da yasir inda su duka uku suka dage karatu domin fatan nasara ita hayfa abin ya mata yawa ga shirin vote na campaign gala ga aikin azumi ga karatun scholarship

Yau ake sallah hayfa ta gayyaci Helena Sabrina Clara yayinda Yusuf ya gayyaci Albert pascal Luther tiffun inda maza duk suna gidan yasir mata gidan Yusuf sunyi girki kamat hauka kala-kala hyfa tasha kwalliya na nunawa Yusuf ya k’udurta sai ya kwashi gara in sun dawo daga sallar idi a masallacin su Yusuf inda su Clara na falo sunata aiki Yusuf ya dawo hayfa na sanye da wata sicket da riga sun mugun matseta tayi kyaw har ta gaji tayi lalle yayi kyaw da Rani

Tana shigowa d’akin ya maida k’ofar ya janyota jikinsa yace “ba  zaamin barka da sallah ba? Murmushi take tace mmmm bayan mata ake bawa barka da sallah na wahalan girkin sahur.. Dariya ya saki yace da gaske..? Eh mana tace cikin shagwab’a

Ya k’a kanyota yace amma fa gaskiya ne bari na baki barka da sallar ki tun safe na so baki.

Kissing d’in hancinta ya fara yi ya koma kumatunta kafin ya dawo gidan tsaro yana goga labb’ansa akan na ta ya lumshe idanu itama haka.. Tsunduma mawa duniyarsu su kayi suka manta da su Clara a falo zuge mata zif d’in rigar yayi ya zame rigar yana kallon k’irjin da ashe bata saka brasia ba yawu ya had’iya ya d’auketa sai gadonsu ya fara yamutsata tana tayashi haka suka manta kowa da komai suka dirji juna su yanzu a ka’idarsu in suka fiskanci juna basu ragawa kansu kowa so yake ya nunawa d’an uwansa k’ok’arinsa da darajarsa

Bayan komai ya lafa hayfa na kwance samansa suna maida numfashi a hankali.. Yusuf ya fad’a tunanin yadda yake jinta ya matsu tuni ya ga ta samu ciki “why” har yanzu shiru da sauri yayi istigfar yace Allah kaine mai badawa da hanawa.. Jin shirunsa yayi yawa ta d’ago tana kallonsa tace “My’ne”..? Ajiyar zuciya yayi ya maida kanta k’irjinsa yace “baby pls ki rik’a mana addu’a Allah ya bamu tukwicin wannan k’ok’arin da muke”.. d’an kallonsa tayi cikin rashin fahimta.. Kallonta shima yayi ya juyota yana shafa mararta yace “wlh na matsu inga nan d’inki ya fara tasowa da ajiyana”.. Dimm taji k’irjinta ya bada kafin ta daure tace IA jst mu zama patients lokacin zaizo.. Kissing d’in ta yayi yace haka ne baby Allah ya bamu masu albarka.. Amin tace su kayi shiru kowa da tunaninsa ita hayfa fata take Allah yasa a gama gala lafiya ta zama ready na d’aukar masa baby ko guda nawa ya ke so a yayinda shi Yusuf fatansa Allah yasa addu’ar da yayi a azumi Allah ya biya masa a yanzu ma ace sex d’in da suka yi ta samu ciki…

Suna cikin tunanin wayar Yusuf ta fara ringing hayfa ta mik’a masa yana dubawa ya saki murmushi ganin mai kiran “Aliy” ya furta cike da walwala

Aliy yace wai kai wato ba zaka tab’a canzawa ba sam baka damuwa da mutane, kunyi sallah lafiya ance kunyi sallah mu sai gobe IA

STORY CONTINUES BELOW

Yusuf yace eh suka fara fira inda hayfa ta nemi tashi tunawa da tayi da Clara ya maidata yana wasa da nipples d’inta wani sabon sha’awa ta fara ji a hankali ta k’ara kwanciya jikinsa yana ci gaba da yi shima hankalinsa ya fara barin hirarsu da aliy… Hayfa ma ganin haka ta sunkuya ta fara masa sucking numfashi yaja da sauri ya katse wayar ya jefar ya maida hankali kanta itama kuwa ta fara rura masa wuta yana nishi da k’yar kusan 10mnts yaga ya kusa release ya janyota da sauri ya saita kansa ya wuce garinsa suka sark’afe juna suka fara nishi sosai Yusuf ke dirzarta tana kuka shima haka kamar dai ba yanzu suka gama ba saida suka tsotsewa juna ruwan jiki suka yi release suka rungume juna suna maida numfashi a hankali kafin suka shige wanka nan ma jarabar suka k’ara yi kafin su kayi wanka duk suka canza inda Yusuf yasa wata shaddarsa dark blue yayi kyaw yasa slippers ya sha k’anshi ya tsaya bayanta tana tsane ruwan kanta ya d’an ciza kunnenta ya hura mata iska yayi mata tafiyar tsutsa a bayan kafin ya manna mata peck a kumatu yace “ina gun Yasir” to tace tana manna masa kiss a labb’ansa tare da furta “ka kulamin da kanka” murmushi yayi kad’an yana mata wani kallon zan iya had’iyeki hankali na bai kwanta ba” ya ce “u too baby” ya fito su Helena na binsa da kallo domin tsaf suna jin duk tsiyar da suka tsula shi da hayfa a d’akin ita Clara ma hayfa ke bata mamaki ashe haka take dama..

Saida ta gama shirinta cikin bayar Dubai mai tsada da d’aukar ido ja ta fito falon inda Clara ta fara kallonta tana k’aramin murmushi hayfa ta kalleta tace “Ya”?

Clara tace ah ah ba  komai sannu da fitowa baki gaji ba..? Cikin rashin fahimta hayfa ta kalleta “Clara tayi dariya tace zaki ci gaba da yi kamar wata innocent ko”?  Hayfa bata gane ba Helena ma ta fashe da dariya Sabrina dama tana waje tana waya da saurayinta

Clara ta jawota ta zauna ta kalleta tace shiasa kika kwashe duk zuciyarsa kina k’ok’ari sannu.. Duka hayfa ta kai mata sai yanzu ta gano inda Claran ta dosa tace “wato kina yin lab’e..?

Clara da Helena suka saki dariya Helena tace kika dai manta mak’ale k’ofa bayan oganki ya jawo sai ki saka key da kikaga shi kin gama gigitashi ya manta sakawa.. Hayfa tace bakuda kirki ku kukasha wahala da kuka bar kunnuwanku a gurin maimakon ku kunna tv

Dariya suka yi duka haka suka ci gaba da hirarsu suna tsokanarta..

Koda ya isa sashin Yusuf duk su tiffun suka mik’e suna gaidashi da yanayin girmamawa na daban da yusuf ya shiga mamaki bashi bama har yasir saidai suka d’auka sabida shi kad’aine mai aure cikinsu d’akin yasir ya wuce yanason waya da innarsa anjuma zai tura musu kud’in hidimar sallah ita da su kassim dukda tun bayan rasuwar alhaji idan ya aika kud’i sai aliy yace sunada isashen komai a haka dai yake tura musu ko yaya ne d’an 100k 150k dukda yanzu saura 2mths ya gama biyan na alhaji ya fara tura musu 200k ko wani wata wannan shine burinsa a Kansu, Innar da Goggo yalwatu na d’akin goggon suna kallo layla da rafiya na waje suna gyaran kayan miya kiran Yusuf ya shigo inna ta ansa suka fara gaisawa kafin ta mik’awa goggo yalwatu

Goggo tace yanzu isuhu ba zaka dawo ka nemo Inzo ba..?

Ajiyar zuciya Yusuf yayi matar nan ta cika rigima su da suka kwashe 55yrs suna nemansa basu sameshi ba  ko babana yayi ya hak’ura ni ta ina zan nemo mutumin da ko hotonsa ban tab’a ganiba.. Muryarta ne ya dawo dashi tunaninsa.. Ka taimakamin isuhu ko ya mutu ka nemomin zuri’arsa jikina na bani kai zaka cikawa.  Zuri’armu wannan burin.. Yusuf shiru yana tunani haka kakanksu kafin ya rasu kullum maganarsa su nemo masa d’an uwansa ko zuri’arsa bayan ko hotonsa basu dashi ta yaya zasu nemoshi.. Ya jiyo muryarta don Allah isuhuna kada ka bari nima na mutu da wannan damuwar da kamar duk sauran y’an uwana ka taimaka ka dawo ka nemoshi kaji isuhu..? Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace “IA goggo da zarar na dawo Nigeria shine abinda zan fara maida hankali nayi ki k’ara hak’uri kinji IA ba  zaki mutu ba sai kin ganshi.. Dariya tayi tace nagode isuhu Allah ya maka albarka ya baka zuriya ta gari kaima.. Amin yace

Tace ina kishiyar tawa mai yasa kullum saidai ka kiramu kai d’aya..? Dariya Yusuf yayi yace sabida banaso kije ki b’ata mata rai ki barni da kwanan lallashi.. Dariya itama tayi tace ay dai a jure zuwa rafi dole wata rana in b’ata mata ka kuma kwana lallashin ni in kwana murna.. Dariya shima yayi sun dad’e suna hira da goggon kafin su kayi sallama ko innarsa basu k’ara magana ba dama k’anninsa shakkarsa suke

Bayan gama wayarsu ya d’an fad’a tunani kad’an na wannan mutum da tun tasowarsa dukkan dangin babansa basuda wani magana sai “Inzo Haruna”!

Ajiyar zuciya yayi yace Allah yasa da rabon ganinsa.. Yasir ne ya dawo dashi tunaninsa inda suka fara maganar exam na scholarship da za a fara nx wk

Yusuf yace ku y’an art ance a University za kuyi ko..? Yasir yace eh wai ma ya za kuyi da hayfa.? kana science tana art kuma rana d’aya duka zaayi exam

Yusuf yace zan fara kaita kafin na zo nayi nawa.. Yasir yayi murmushi yace soyayyarka mai tsada ce duk kayi k’ok’ari yarinyar nan bata ganin komai bayan kai.. Murmushi shima Yusuf yayi “sannu sa ido” ta yaya kasan haka..? Yasir gudun kada yayi katob’ara yace ah ah a zamanku mana

Murmushi Yusuf yayi suka ci gaba da hirarsu da sauran da ke ta ciye-ciye suna kallon k’wallo.

A b’angarensu hayfa haka itama ta kira gida sunsha hira da kowa musamman da babanta wanda yake k’ara kwantar mata da hankali..

Yau 5dys da sallah jibi exam na  scholarship duk sunata shiri.. Yusuf koma aikin kwana na masallaci ga supermarket abin sam babu sauqi

Hayfa ce a office d’in Armando ya kalleta yace Queen wai mai yasa kike haka ki duba yadda kika yi wasa da 2wks baki fara ansar abincin ki a gun Vivian ba kinacan kina cin abin azumi alhalin kinsan abinda yake gabanmu sannan Suarez yace ko gym haka kin rage mai da hankali.. “Why”?

Ajiyar zuciya tayi tace sorry hidiman gida ne na azumi ya d’an sha gabana.. Yace so pls ki kiyaye ki maida hankali daga yau babu maganar manta koda ruwan shan ki a gun Vivian

Toh tace tana mik’ewa Suarez na jiranta su fara aiki ta masa sallama ta fito office d’in cikin shirinta na shiga gym

Riga da wando na spor set na kamfanin kimora lee Simons tayi kyaw sai hularta mai heart a goshi ta wuce gym inda tsinannu Liliana da Raudha anata jiranta..

Raudha waya take da wani da tasa bincike akan inda Yusuf ke aiki inda ya ke fad’a mata supermarket d’in da Yusuf ke aiki cike da farin ciki ta kashe wayar tana satar hararar Hayfa ita da aminiyarta..

Hayfa ta gaiahesu ta fara aiki inda ta lura shima Suarez yana wani iskanci saidai ta d’auka ba ita kad’ai yake wa haka ba harda sauran k’ila ya gaji da tsiyarsu Liliana ne..

A haka suka yita aikin bai wani maida hankali akansu duka yadda suka saba 120mnts ya sallami kowa inda kowa yaje wanka ya shirya haka hayfa ma

Bayan duk sun gama hayfa sam bama ta son dogon zama yau a kamfanin don haka ta wuce gun Vivian ta ansa launch d’inta da dinner da coffee da ruwa ta musu sallama ta wuce ko office d’in Armando bata k’ara komawa ba  sai gida

Koda ta iso gida 2:46 ta k’ara wanka tayi sallolinta domin dama lokacin aiki yawanci tara sallah take hm “Allah ya kyawta”.. Bayan ta idar ta ci launch d’inta saidai wani irin nauyi taji kanta yayi bayan ta gama cin abincin ta sha drink d’inta nan ma haka tana gamawa ta fara jin kamar tana kan samaniya mutsika idanun ta fara ta mik’e zata kai kayan take away d’in bola saidai taga d’akin na juya mata a haka ta daure tana kamar layi har taje bola ta zubda ta dawo ta b’oye dinner k’ark’ashin gado kamar yadda ta saba..

Jin kan nata yana ci gaba da juyawa ta fad’i luuuu kan gado sai bacci..

5:11 Yusuf ya shigo gidan jin shiru ya k’arasa d’akin mamaki yayi ganin ba taje café ba a hankali ya hau gadon ya d’ora hancinsa kan nata yana son tashinta a yadda suke tashin juna daga bacci

Ganin yana zuk’ar numfashinta amma still shiru alhalin duk nauyin baccin d’ayansu da sunyiwa juna haka suke farkawa daga baccin komai nauyinsa

d’an d’agowa yayi yana kallonta da shanyayyun idanunsa kwanciya shima yayi ya janyota jikinsa ya rungume saidai wani irin kamar wari kamar tsami mai nauyi ya daki hancinsa ya runtse idanunsa tare da kallon gefen d’akin yana son gano daga inda yake shak’ar warin saidai ga mamakinsa a dab dashi ya ke ji kuma ko kad’an bai kawo cewa daga hayfa da ke jikinsa ba ne a kwance..+

Runtse idanunsa yayi ya k’ara rungume ta yana mai k’ara kallon bedroom d’in sam k’wak’walwarsa ta k’i yadda masa daga jikin hayfa yanayin ke fitowa

Suna kwancen wayarsa ta fara kiran magrib kallonta yayi still baccinta take mai nauyin gaske ya sake maimaita tashinta shiru dole a hankali ya kwantar da ita ya mik’e ya shiga bayi yayi alwala zai tayar da sallah yasir ya iso suka fara sallah bayan sun idar Yusuf ya shiga kanta saidai hayfa ba tayi girki ba don haka ya bud’e fridge ya d’ako musu d’umanen tuwon shinkafa miyar daddawa yaji nama ya d’umama musu suka ci suka kunna TV suna d’an kallo saidai gaba d’aya hankalin Yusuf baya kan kallon .. Wane irin bacci ne haka hayfa ke yi mai nauyi …yasir ya dawo dashi tunaninsa inda yake ce masa

Inaso da zarar nima na gama exam in Allah ya sa mu ka samu in komawa layla domin dama tace na bari su gama exam result ya fito sannan ta bani dama mu fara hira..

Ajiyar zuciya yasir yayi yace “OK” Allah ya taimaka .. Yasir yace amin wai ina madam ko tana café..? Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace “bata jin dad’i tana bacci

Yasir yayi dariya yace bacci war haka ko dai guzirinka ka bata ajiya..?  Yusuf sai yanzu yaji wani nishad’i jin maganar yasir ya kalli yasir d’in cikin murmishi shima yace “Allah yasa” yasir yace amin suka ci gaba da hirarsu lokacin ishaa suka tashi suka yi kafin suka yi sallama yasir yaje yayi karatu kad’an kafin ya huce club

Bayan tafiyar yasir 8:49 na dare saura mintuna shima ya wuce masallaci ya koma d’akin still tana baccin zama yayi gefenta ya rik’o hannunta saidai wannan wari da ya shiga d’akin jan numfashi yayi ya furzar kafin ya mik’e a hankali baya son tashinta a yanzu gara ta tashi da kanta

Kamar wasa Yusuf ya shitya zuwa masallaci hayfa bata tashi ba note ya mata ya mata peck a goshi ya wuce masallaci

A masallaci yana aiki yana tunaninta gobe da ya dawo indai jikinta na nan haka za su je asibiti

Hayfa sai kusan 1:am ta fara bud’e idanunta a hankali ga wani tsinannen ciwon kai a hankali take bud’e idanun har ta bud’e duka ta fara k’ok’arin mik’ewa da k’yar ta shiga toilet tayi wanka kusan 20mnts tana zaune cikin ruwan d’umi kafin ta fito ta fara neman wayarta ta gani ko magrib tayi tayi maza tayi girki kan Yusuf ya dawo tace a ranta tana sunkuyawa hango wayar k’asan gado inda taci abinci

Mugun bugawa k’irjinta yayi ta mutsuke idanunta ta k’ara kallon wayar da gaske ne 1:34 am yanzu..? Tana tanvayr kanta tun 3:pm ta kwanta bacci fa

Zama tayi gefen gadon tana k’ok’arin tunano abinda ya faru saidai bata gano komai ba  illa tsammaninta gajiya ya sanyata wannan baccin tana zaunen ta hango kayan Yusuf na supermarket da ya cire a hankali ta mik’e taje ta d’auki rigar tana shak’ar k’anshinsa tana lumshe idanunta ta furta “pls my’ne 4give me” taji hawaye na zubo mata ta tabbata na rashin sanin mai ya sata wannan baccin mai tsawo da nauyi

Hijabi tasa ta fara sallah tayi asar da magrib da ishaa tana kan daddumar tayi shiru taji wayarta na ringing a hankali ta jawo tana kallon screen ganin sunansa “my’ne” a hankali ta d’aga..

STORY CONTINUES BELOW

Shiru yayi itama haka.. Kusan 2mnts yace “ya jiki”..? a hankali ta ansa da “sauqi” ya k’ara yin shiru kafin yace “mai yake damunki”..? K’irjinta taji ya buga ta daure tace ciwon kai.. Yace mai kikasha..? d’an jimm tayi kafin tace wani magani inajin shine ya sani bacci.. Ajiyar zuciya yayi yace “karki k’ara shan magani da ka ki rik’a bari muje asibiti Dr ya baki magani da kansa kinji..? Eh tace tana matsar hawayen takaici na rashin sanin dalilin da yasa ta masa k’arya.. Jin shirunta yace ki kilamin da kanki sai na dawo

A hankali tana sakin hawaye ta furta “Allah ya dawo da kai lafiya” amin yace yana furta “love u baby” lunshe idanu tayi tace “me too much my”ne”..! Lumshe idanu yayi suka yi sallama ya kashe wayar ya koma aiki.. Ita kuma ta koma tunani gobe exam amma ko karatu bata cika yi sai Yusuf na nan ya sata gaba sabida Armando ya sata gaba da hidimar vote ji take kamar ta kusa haukacewa sam abubuwa sun fara yiwa k’wak’walwarta yawa kama kanta tayi tana hawaye gaskiya ta gaji da aikin nan zaman aurenta kawai ta keso yanzu ta maida hankali tayi..

Anata shirin exam na scholarship inda Yusuf yake karatu ko gadin masallaci baya maida hankali sai karatu ba ko gyangyad’i har ya dawo gida, inda hayfa sam in Yusuf baya nan mantawa take da sabgar karatun sabida aiki ya fara zafi ga shi ta kasa gane kanta kullum sai tayi baccin mai nauyi in ta dawo saidai zuwa yanzu ta fara rage baccin baifin tayi 3hrs sannan tayi ta jinta kamar tana gajimare abin har mamaki yake bata

Anyi exam inda yasir da hayfa suna art Yusuf a science suna nan yanzu suna jiran results saidai hayfa sam kanta baya ma kan karatun sai gala da ta matsu ayi vote nx WK ita fata ma take Allah yasa kada taci sab’anin Armando da yake ta k’ok’ari wajen ganin ko ta wani hali hayfan ta ci

Saidai mamaki Armando ke yi na ganin yadda hayfa ke cikowa tayi d’an b’ulb’ul kamar bata shiga gym gashi tayi wani kyaw saidai tunaninsa yafi bashi bata jin magana k’ila sex suke dayawa ita da mijinta alhalin yanata nanata mata a wannan lokacin ta kiyaye yi dayawa domin mafi yawan mata sex na sasu k’iba jikinsu ya rik’a bud’ewa amma ko kad’an bai zargi wani abu ba daga kamfani da wannan tunanin Armando ya yanke hukuncin yau dole yayiwa hayfa wuta ta Kama jikinta da mijinta ta rage yawan sex dashi..

Yana supermarket hamzad ya kirashi da d’an hanzarinsa ya ansa da sallama

Hamzad yace “Alhamdulillah”..

Yusuf cikin k’aguwa ya furta “mai ya faru”..? Hamzad yace sunayen wanda suka samu scholarship ya fito mun manna yanzu a masallaci kana iya zuwa ka duba.. Yusuf cikinsa yaji ya d’anyi k’ara Allah ya ganar da shi alkairi yace a ransa a fili ya cewa Hamzad da zarar na tashi zan k’araso IA.. Hamzad yayi murmushi yace Allah ya kawo ka suka yi sallama.. Hamzad bayan sun gama waya dariya ya saki ya ga komai amma yak’i fad’awa Yusuf gara yazo ya gani da kansa.

Tana gym Suarez na ta iya shege yana bata aiki na ganin dama ya ma fita saidai yanzu da ke ta gama sanin duk aikin da suka saba yi takan maida hankali tayi d’an aiki da kanta tun ranar da Armando yayi mata fad’a cewa tasa soyayya a gaba tana wasa da future d’inta

Tana gamawa ko kallon inda wancan sakarkarun suke bata yi ba alla-alla take taje ta anso drink d’inta a gun Vivian domin yanzu bata iya jira ma taci abinci take fara shan drink sabida yadda ta lura yana sata nutsuwa k’wak’walwarta na aiki gashi yanzu ko za suyi sex sau hud’u a rana da Yusuf ba  ta jin ta gaji

Ko wanka ba tayi ba ta maida kayanta ta karb’i duk kayan abincinta zata wuce Armando na fitowa office d’insa ya k’walo mata kira, tsaki tayi kafin ta juya ta nufi office d’in

Koda ta shiga ma a tsaye take yace ta zauna b’ata fuska tayi kafin ta zauna.. K’ura mata idanu yayi yana kallonta da son karantarta sam ta rikice a baya-bayan nan

Ajiyar zuciya yayi ya fara magana “queen”! tana jinsa bata d’ago ba.. Yaci gaba wai mai yasa kika canza haka..? Shiru bata bashi ansa ba.. Yaci gaba kinsan yadda dayawa na b’oye inda Allah ya barsu suna neman irin wannan damar da kika samu..? Pls ki maida hankalinki kamar yadda kike a da nasan kina son mijinki amma ki sani wannan aikin yana taka rawa sosai akan rik’e soyayyarku domin inda ba  kiyin aikin kina tallafawa kanki da danginki da duk soyayyar da kike masa ba  zaki jure talaucinsa ba za kuyi ta fad’a in kika ga baya iya biya miki buk’atunki na yau da kullum.. Ajiyar zuciya tayi.. Yaci gaba kika samu Gala wlh ina tabbatar miki da wuya ko jikokinki suyi talauci a duniya indai kin tafiyar da dukiyarki da kyaw

STORY CONTINUES BELOW

Zaki samu international shahara ki fara samun aiki na ganin dama ma’ana sai kin zab’i salarinki da kanki pls ki nutsu kamar queen khadija da na sani kinji..? Ajiyar zuciya tayi tace “OK” tana mik’ewa yace take care yau kinga 5dys to vote..

Yana supermarket yana wani tunani sam ya kasa fahimtar wannan kamar wari kamar k’arni da yake yawan ji a bedroom d’insu wanda har warin na tab’a babynsa sabida yawan zaman d’aki da take yi.. Ajiyar zuciya yayi yana tuna in suna sex sosai yake jin abin a jikinta da ma abkinta rintse idanu yayi sam ya kasa gane komai..

Tana dawowa gida ta ci d’an abincinta ta sha coffee d’in sosai yanzu ta rage bacci sai jinta hote d’an lumshe idanu tayi tana jin yadda har k’asanta ya fara mata wani zuuuuq kamar tsutsa na tafiya hannunta ta d’ora ta lumshe idanunta tana fatan Allah yasa ya dawo da wuri..

Koda ya tashi supermarket ya wuce masallaci hamzad baya nan don haka ya fara duba lambarsu shi da haifa da yasir inda ya fara ganin na yasir ya semu alhamdulillah yace sannan ya fara neman na hayfa mugun fad’uwa k’irjinsa yayi ganin bata samu ba  jiki ba k’wari kamar kada ya duba nasa a hankali dai ya fara dubawa ya gani ya samu saidai sam baya cikin farin ciki ya gwammace ita ta samu shi ya rasa..

Jiki ba k’wari ya nufo gida ya shigo yaji gidan tsit yanzu ya fara sabawa kullum ya dawo tana d’aki ko bacci ko tana kwance shiru kamar mai takaba.. A hankali ya k’arasa d’akin tana kwancen hannunta a kan mararta ya k’arasa ya sunkuya da niyar yi mata peck ya d’auka bacci take yana sunkuyawa ta zagaye hannunta a wuyansa ta kamo bakinsa suka fara kiss kamar me shima ya biye mata zafi-zafi yana cire rigarsa tana taimaka masa suka cire inda shima ya zame mata d’an siririn pink pant d’in jikinta dama shimi ce a jikinta ya dak’umo k’irjin yana sha tana k’ara bank’aro masa k’irjin yana sha da kanta ta jawo hannunsa zuwa k’asanta ta d’ora bai ko b’ata lokaci ba yana shan nonon yana fingirin d’inta ta fara numfashi sama-sama yana ci gaba da yi kafin ya saki nonon ya jawo ta da kyaw ya wage mata k’afafun ya hankad’a kansa tsakani ya fara tsotso kamar yana shirin zuk’e duk ruwan gurin ita kuma dama yanzu tama fi so ya zuk’eta haka tas kafin ya shigo wani irin bud’e k’afafuwan take kamat zata rabasu shi kuwa yanata mata hidima tuni ta fara kuka yana k’ara zuk’eta yana wasa da labb’anta na gurin wani irin wasa da ta saki ihu Yusuf ya k’ara dukufa sosai yake zuk’eta yana mata wasa da d’ayan hannun ganowa da yayi kamat yanzu hayfan fitina ta fara mata yawa hakan yasa shima baya raga mata kada wani ya yaudarar masa ita idan bata samun gamsuwa a gunsa

K’ara wage mata k’afafun yayi yana zuba  yawu ya shafa yana kad’a mata gurin da wani irin salo da ta k’ara sakin kuka sosai saida ya gama zautata kafin ya far mata mai dalili ya rik’a mata tana kuka ta k’ank’anmeshi kusan 38mnts kafin ta kawo inda shi ma sai loakcin yaji abin ya fara hawa masa kai amma dole ya hak’ura sai asuba ya fanshe in ya dawo masallaci

A hankali ya zame jikinsa ya sauka ya koma gefenta yana maida numfashi a hankali ga uban gumi da yayi itama gimbiya sai numfashin take maidawa a hankali duk ta jigata itama sosai ta fidda ruwa a yayinda a hankali Yusuf ya fad’a tunani na yadda ta zama kamat y’ar k’waya sosai take karb’arsa duk girman halittarsa da ada in suka yi jikinta kan mata nauyi amma yanzu sai suyi sau 3 a tsakankanin lokaci kuma ba ta wani jigata saidai ajiyar zuciya zuciya yayi a ransa yace tana k’ara girma ne dole sha’awarta na k’aruwa da irin abincin da ta ke ci..

Juyawa yayi a hankali yana fiskantarta ga mamakinsa bacci take tana ta ajiyar zuciya.. A hankali ya kai hannunsa fuskarta yana shafawa saidai wannan warin ya ke ta ji runtse idanunsa a hankali ya mik’e ganin magrib tayi ba komai jikinsa ya shige toilet ya fara wanka sosai yayi wanka kusan 23mnts kafin ya fito ya shirya ya fara sallah yasan in tayi irin wannan baccin ko me xaiyi bata iya tashi sai lokacinta yayi shi ya kasa fahimtar baccin saidai yasha ji ana cewa mata masu shigar ciki bacci ne da su.. D’an murmushi yayi yana k’ara fatan Allah yasa cikin ne ya tayar da sallah..

9:43pm Yusuf na shirin wucewa masallaci ta farka a hankali take bud’e idanunta da suka mata nauyi saidai wasai take jin ranta da jikinta gaskiya ko da me Vivian ke had’a mata drink lallai abin yanada dad’i zata neme shi..

A hankali ta mik’e bedshit ta jawo ta d’aura ta nufo

Falon jin motsinsa tsayuwa tayi ganinsa a kanta yana shan coffee ya gama shirinsa

Idanunsu ne suka shige inda ta d’an sunkwi da kai dukda yanzu tafi son ta rik’a kallon k’wayar idanunsa idan suna magana a hakali ya ajiye cup d’in ya fito ya k’araso ya janyota jikinsa yana mata peck a goshi

Kallonsa take shima haka a hankali ya furta “bari na wuce ki kula da kanki pls” lumshe idanu tayi ya kama bakinta itama haka suka zuk’e yawun bakin na su tas kusan 2mnts kafin ya sake ta ya wuce.. A hankali itama ta wuce ta shiga wanka game sallaloli asar magrib da ishaa..

Saida ya tanbatr ta gama komai a gida ya kirata tana zaune suna magana da Armando ta wpp ta d’aga call d’in

Yace baby baby mai kike yi..? A hankali tace ba  komai yace wai ya akayi kika canza tym table d’inki na café ya koma na safe? K’irjinta taji ya buga amma dake yanzu ta k’ware da k’arya tace “Sabrina ta haihu sai mamanta ta dawo office take zuwa aiki shine na karb’a nata na safe.. Ajiyar zuciya yayi yace OK

Nan ya fara lallashinta kafin ya fad’a mata bata samu scholarship ba.. Murna tayi a ranta a zahiri tayi shiru shi kuma ya d’auka jimami ne ya fara lallashinta da cewa IA duk yadda zaiyi zaiyi nx yr ta fara karatu itama..

“Toh” tace kawai amma ita yanzu fa batason yin komai sai zaman gida da sex haka suka ci gaba da hira kad’an kafin suka yi sallama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page