HEEDAYAH SHURIEM BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 9 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

HEEDAYAH  SHURIEM CHAPTER 9 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wannan Rana tayimin tsayi dayawa har nakasa gane fari da Baki, bansan  yadda Akaiba kawai Sai ganina nayi Abedroom Dina Akwance A Kan gadona Yaya nagani ya shigo dakin jinayi yace sannu heedaya kin farfado kenan tausayinsane yakamani na rushe dawani irin kuka me taba zuciya,  A bakin gadon yazauna, sannan yace kuka kuma heedaya yafada Yana kallona, share hawayena nayi nace masa” yaya meya samenine, faduwa kikayi dazu Afalo Amma Abin yazo da sauki, tunda bakiji ciwoba.

Wayata ya mikomin hannu nasa nakarba, shikuma ya Mike Yana cewa Bari ya dubo meerah, harya fice ban kuma maganaba, wayata na kunnah, sabuwar ce dal, number momy yasamin data Abba, Sai Anty saudat, saita Yaya taufiq, saita sadiya Amma Babu numbern iya.

Momy nagwada Kira naji ta Fara ringing Alamar da kudi Aciki, da sallama tadauka, inajin muryarta na Fara kuka lafiya heedaya ta Fada daga can bangaran.

Momy Anty meerah fa cikine da ita gaban momyne yayanke ya fadi Amma dayake A gaban iyane saita maze ta Kama Fada to Dan meerah tanada ciki saime ita haihuwa Bata Allah bace ni banasan sakarci, iyace ta warce wayar takara Akunne heedaya lafiya kike kuka, kuka nasawa iya dama Anty meerah ce takeda ciki.

Yau Ashe Akwai bala’in A gidanan wato iyayanki sun San sun shirya makirci shiyasa suka kalallameni da dadin Baki wai nabari ki kwana 2 nazo naganki jinayi ta katse wayar nikuwa na cigaba da kukana.

Iyace tashigo bangaranmu tayi sallama taji shiru kaita sawo ciki mezatagani meerace dare dare Kan cinyar shuriem Yana Bata yogourt da spoon tana Sha tana yatsina Aida sauri ta Isa wurinsu ta tan kwabe robar tazubewa meerah Ajiki da sauri suka Mike kallansu tayi ta nuna shuriem da yatsa Tace” kaci Amanata shuriem kaci Amanar babarka yanzu shine kazo kadibgawa wannan tsohuwar guzumar ciki to Bari kaji duk Abinda zakayi Atafin hannuna kake saboda Agabana Aka haifeka, bawani layencemin dazakayi.

1 2 3 4 5 6Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE