TSINTACCIYA CHAPTER 2 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 2 BY NIMCY LUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
Tsundum” sautin Amon faɗawarsa cikin kogin ya bada, kafin kuma wasu manyan ƙwayaye su fara firfitowa alamar wanda ya shiga cikin ruwan yana fidda numfashi.
Malam ne ya sauke Ajjiyar zuciya tsoro duk ya cika masa zuciya, Musamman like Md Adnan did! Yay Wani good jum before he fall in to the river.
Cikin damuwa Malam ya kalli Drive yace “Yadai iya ruwan sosai ko? Nasan Adnanu gwamma shi da ɗan uwansa, bana son rasa rai biyu a lokaci guda, Akeela nada matuƙar muhimmaci a rayuwata haka Adnanu”
Shiru Driver yay domin like serious bai san komai ba amma dai yasan Adnan na yawan shiga wani ruwa.
Isiya ne yace “Uhm yadai iya ruwan ko?” Kallonsu driver yay kafin yace.
“Not sure! Amma Ƙaramin Mai gida yana shiga swwiming pool sosai yana son wasan ruwa, ta takalmin taya, amma dai ruwa kamar wannan bana da tabbacin yana shigarsa”
Malam ya kalli ruwan yace.
“Allah ka taimaka ni, ka duba lamarin wannan yaran”