NI DA YAYA SADEEQ COMPLETE

NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8

NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Momy ta ce “amma sai ka kai Siddeeqah makaranta ko?”.+

Ya ce “bani ne zan kaita ba Farooq ne zai kaita ni da safe ma  zan wuce”.

Sai alokacin Daddy yai magana ya ce “yau na kara tabbatar da rashin hankalin ka, matar taka ta sunna zaka bari wani kato ya dauke ta a mota, yayi tafiya mai nisa da ita? Tun wuri ka canza tunani wannan sakarci ne”.

Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom

Momy ma ta ce “Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku”.

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce “Allah ya tashe mu lafiya”. saboda yaso su gama magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba

* ** * * * * * * * *

A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa’innan manyan matan suka zabi wa’inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari

Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da biyu suke kasan ta suna wasa da HQ din ta daya tana sunmbatar ilahirin jikin ta

Baka jin karar komai sai sautin kukan dadi da suke yi

*** * * * * * * * * *

Jiddah ta ce “Sis Khadee ni na tafi na kwanta sai da safe”.

Ta ce mata “Allah ya tashe mu lafiya”.

Da gan gan da zata wuce ta murje min yatsa Allah yaso Umar da yaya Sadeeq sun lura da ita

Aikuwa na taso na ingije ta ji ka ke kum alamar ta bugu da wani abun, koda na jiyo ina huci sai naga da teburi ne ta buge goshi

Kafin ta kwallara kara yaya yai sauri ya toshe mata baki, kana ya ce “wai ku wa’inna irin yara ne? Kwata kwata ba kwa son zaman lafiya yadda kasan kuna ganin hanjin juna, da ina dauka waccan ce mara gaskiya”. Ya fadi haka ne yayin da ya nuno ni da yatsa, ya cigaba da cewa “ashe kema da naki laifin, kin dai san halin waccen yarinyar bata barin sai ta kwana ki kula yar daba ce ko a kauye tsoran ta ake”.

Kallo ni yai muka hada ido da shi  na galla masa harara na ce ” aikin banza idan kura na maganin zawo ta fara yi ma kanta”.

A ransa yake mamakin irin karfin hali na, wani lokacin ina burgesa yadda nike nuna bana tsoran sa bare nayi shakkar sa bai kuma tanka min ba

Har yanzu toshe yake da bakin Jiddah sai numfar fashi take kamar wata marar lafiyar da take jin jiki

Ummi ce tace “ni dai bacci nake ji sai da safen ku”.

Da dayan hannun sa ya daga ta cak ya haura sama da ita saboda baya son su Momy su san abinda yake faruwa

Khadeeja da bata ga komai ba Umar ta tambaya ya shiga labar ta mata abinda ya faru

Dogon tsaki taja kana ta haura sama tana jin babu dadi ita wallahi ta gaji da wannan abin da suke yi sam bata son hayaniya

Kan kujera Siddeeqah ta koma ta  kwanta tana fadin “wash wallahi Umar na gaji”.

Kusa da ita ya matso yace “wai Aunty Siddeeqah na tambaye ki mana”.

“Ina jin ka Umar”.

“wai wani abun ki ka ci ki ka zama mai karfi? Ko kina training ne?”.

Sai da na kal kyale da dariya nace “meye kuma training? Ban san sa ba bare nayi, kuma ba wani abu da nike ci, kawai ni bana son rainin wayau nasan inada tsokana amma Jiddah ita take tsokana ta, ba ni ce ke tsokanar ta ba”.

Ya ce “hakane Aunty Siddeeqah amma dan Allah ki dunga hakuri”.

To kawai nace masa saboda naga zai raina min hankali wai na dunga hakuri caf sai dai idan bata taba ni ba amma maganar hakuri bata taso ba

Nace dan zo ka danna min kafa ta “

1 2 3 4 5 6Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE