DR MUHSEEN CHAPTER 21 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)

DR MUHSEEN CHAPTER 21 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)

               Www.bankinhausanovels.com.ng 

     

             📝………………. towel din data yada a kasa tayi saurin dauka tana kokarin daurawa.cikin sauri ya diro gabanta yana jan numfashi.gam ya rike towel din yana rungumota cikin kirjinshi Yana sauke ajiyar zuciya.da sauri ta saka mai kuka harda sheshsheka,Dan tana ganin ta hakan ne kawai zai iya kyaleta.

    Jin kukan yake har cikin kahon zuciyar shi.A hankali ya fara bubbuga bayanta alamun tayi shiru.A saitin kunnenta ya dora bakin shi,cikin voice din shi mai sanyi ya ce “Sorry Dear ba abinda zan yimaki kin ji?saka kayan ki mu konta”Yana rabata da jikin shi.towel din ya janyo ya dauramata yana hadiyar  yawu ganin yadda na shanunta suke yimai gwalo.zanta yayi zuwa bakin gadon ya zaunar da ita ya nufi jikin weardrop.orange din doguwar rigar bacci ya ciromata da sabon pant.

Kin barinta tayi ta saka sai shi ne ya sanyamata Yana yi Yana yan tabe taben shi,ita dai saboda sabar tsoro ta kasa cewa komai sai nokewa take yi,Dan gani take yi kamar zai Kara yi.

Turare ya dauko ya sanyamata kafin ya kontar da ita.

A hankali ya ce “kina jin yunwa ne?”

    Girgiza kanta tayi .

Ganin haka ya rufamata bargo ya fita daga dakin bayan ya rage iskar fankar.

Bayan fitar shi ta sauke ajiyar zuciya tana rufe idonta,Amma a kasan zuciyarta addu’a take Allah yasa ba fishi yayi ba,Dan itakam yanzu bazata iya bashi kanta ba,Bata manta azabar wahalar data ji ba,ita yanzu so take yi gobe Aunty Hajara ta zo gwamma kawai a mayar da ita gida ta ta warke danta fahimci inhar suna tare to bazai kyaleta ba.tana wannan tunanin bacci yayi awon gaba da ita.

  Can tayi nisa a bacci taji ana shafa breas dinta,tar ta bude idonta tana jin faduwar gaba,duhun dakin yasa bata ganin fuskar shi sai gangar jikin daya manne da tata.

  Cikin alamun kuka ta ce “Uhmmm please ya Soja ka kyale ni Ina jin bacci,Kuma wurin zafi yake yiman”.

    Da kyar ya dan tsagaita Amma ta kasa aje hannun shi wuri daya sai faman tabe tabe yake yi,duk tana jin shi Amma dole haka ta kyale shi.karshe dai hannun shi saman kirjinta kafin bacci ya dauke su.

    Da asuba shi ya fara farkawa ganin yadda duk ta Kara kanainaye jikin shi yasa yayi murmushi.A hankali ya zare jikin shi daga nata ya fada toilet.wanka ta fara yi kafin ya dauro alwala.cikin wani irin salo ya fara tayar da ita.

Mika ta fara yi jin yadda tsikar jikinta take tashi.bude idonta tayi akan fuskar shi.murmushi yayimata ya ce “wake up raguwata,Allah ya hada ki da jarimin namiji, Amma ke raguwa”

 Itama murmushin ta mayar mai kafin ta jiro kafafuwanta daga saman gadon.silifas ta saka a kafarta ta nufi hanyar toilet din,wadaccen kugunta yabi da kallo kafin ya tayar da sallar.

   Alwala ta dauro kafin ta zo ta saka doguwar riga ta tayar da nafila.shiya jasu jam’i sun Dade suna addu’o’i.

Cak ya dauketa bayan ya ciremata hijaf din.saman gadon Suka koma,haka ya Kara kwakubeta suka koma bacci.

   Yau Ummeey ta hada masu kayan break soyayyar doya da kwai,sai Arish da kayan tea Wanda ya ji kayan kanshi irin na yan Sudan.

Farfesi tayi masu na naman rago mai dadin dandano.Haka ta jerasu cikin basket.sai karfe tara Dady ta fito suna saman dinning suna break ya kalli Ummeey ya ce “Wai Ummeeynsu bazaki je ki gano jikin diyar taki ba?”.

   “Uhm ni basai na je ba,tunda ga Maman su Faruk da Auntyn su ai sun wadatar,Ni kunyama nake ji bazan iya zuwa ba”.

   Murmushi yayi Yana kallonta “To yanzu girma ya Kara kama mu nan gaba kadan gidan nan zai cika da jiko ki,muma zamu Kara yawa”.

   Cikin san mijin nata ta bashi amsa da “To ai dole zasu rinka kwanika,indai Son ne nasan halinka ta dauko na san mace,ni gaskiya inaga anjima zan fadama Auntyn su ta tahoman da ita saita warke sai a mayar da ita,Dan inhar suna tare to bazai iya hakura ba”.

   “Wallahi kada inga Wanda ya daukomai Mata,kawai hakanan ku takuramai su Jabeer haka kuka yimasu ko shi da kuka tsana,to ku kyalemai matar shi Daman ai dan a samu zuri’a ake yin aure”.

  Da haka suka ci gaba da tattaunawa,Amma a kasan zuciyarta ta sha alwashin saita daukota.

   Karfe goma saura taba Lailah basket din ta kaimasu.

   Ta dade tsaye kofar part din tana knowking kafin ya farka,jin alamun ana buga kofar falon yasa ya zame jikin shi ya nufo falon.

Yana budewa ya anshi kayan ya koma ciki.

Sungumarta yayi ya nufi toilet.sai jinta tayi a cikin kwamin wanka kafin ta bude idonta ganin shi ne yasa ta lumshe idon saboda baccin bai saketa ba.

Shi yayimata wankan ya wanketa tas da sabulu,shima yayi nanma ta Sha jagula kafin ya nadota a towel shima ya daura wani kafin suka fito.haka tayi ta zubamai shagwaba harya kammala shiyasu cikin doguwar rigar leshin ya sakamata ya gyaramata kanta,Bayan ya shafamata Mai da turare.

Shima yadin kufta ya saka mai kyau da sheki.ya taje sumar kanshi.

Ganin ya fita daga dakin yasa ta dan fara  gyara gadon,kafin ya dawo haka ta gyara tas yayi gwanin sha’awa.Bayan ya shigo ya kama hannunta suka fito falon.sai a sannan ta karema falon kallo,sosai ya birgeta komai kalar papules ne sai bakar palisma manne da bangon, center table a saman kafet din da saboda tsabar taushin shi kana Dora kafarka zata nutse.

Wurin dinning table suka nifa,shiya janyomata kujera ya zaunar da ita kafin shima ya zauna.

Ganin yayi shiru yana kallota yasa tayi saurin fara zuba masu kayan break din.sosai yake kallon zanen jan lallen da aka yimata.yayimata kyau.

Pictures ya fara daukarta harta kammala zubawa.cikin natsuwa yake bata a baki,saida ta tabbatar ta koshi kafin ya kyaleta shima ya ci.

     Cikin so da kyauna ya kamo hannunta suka zauna saman kujerun falon,rungumeta yayi Yana mannamata kiss a kuncinta.

Cikin jikin shi ta Kara lafewa cikin jin dadi ta ce “Ya soja yaushe zaka saka ni a School”.

Saida ya danyi jim kamar bazaice komai ba kafin ya tallafo fuskarta Yana kallon cikin idanuwanta.

   “Dear kiyi hakuri zaki yi karatu,Amma sai dai ta online saboda bazan iya bari kina shiga cikin kattin maza ba suna kalleman ke bazan iya ba,Kuma ki shirya cikin week din nan zamu wuce Daura”.

  Kwalkwal tayi da ido kamar zata yi kuka.shiru tayi bata Kara cewa komai ba.

 Mikewa yayi Yana cemata “Bara na je na gaishesu zan dawo yanzu”ya fita daga part din.da kallo ta bishi.tabbas tana san ya Muhseen,Amma tana son tayi karatu.

 Tunda ya fito part din Mama ya fara shiga,Bayan sun gaisa ya nufi gidan Unlce Yusuf .A falo ya tadda su Khadijah da safna sai Sadik da Isma’il suna breakfast,bayan ya amsa gaisuwar su yake tambayar su Unlce Yana nan.

“A a ya fita zuwa gidan gona yanzu”cewar Sadik.

Direct dakin Aunty Hajara ya wuce.

Waya ya risketa tana yi,Anan saman doguwar kujera ya zauna Yana karanta sakonnin da suke shigowa ta WhatsApp din shi.mafi yawancin chat din na abokan shi ne,yadda suke ya yimai tsiyar kwaila ya boyeshi.

Sosai Muhseen yayi dariya dan sai yanzu ya tuna da sunan da yake kiranta da shi.Ai yanzu ta tashi daga kwaila ta kofa full option.saboda yadda ta rikitamai tunani.

   Bayan ta aje wayar ta kalle shi yadda yake ta faman doka murmushi.cikin ranta ta ce “Uhm su son anji dadi aure har an fara murjewa kamar ba shi ne yake marairaice murya ba”

   Da sauri ya ce “Aunty Ina kwana”Yana sosa keya alamun kunya yake ji.

Amsawa tayi da “Lafiya Lau ya jikin nata?”

  “Da sauki,Ai ta warkema”

“Ni zaka fadama ta warke,to wallahi zan daukota inhar baxaka sararawa yarinyar nan ba,Kai wannan jaraba taka baka ji dadinta ba,baka ganin yarinya ce karama dole sai kana daurewa kada ta gajiya da Kai”.

  Shi dai Muhseen duk fadan da take yi yana saurarenta ne kawai,Amma a zuciyar shi yasha alwashin saiya koyamata jarabar nan irin ta shi,yanzuma ya kyaleta ne ta karasa warwarewa kafin ta fara amsar wuta,ba batun wani daga kafa,shi ko tausayin shi basa ji kusan shekara talatin da biyu yana hakuri,Amma sai yanzu a hanashi jin dadi,Kai Ina bazai yiwu ba”.

  Haka tayi ta faman fadanta akan ya kiyaye,shi dai kwai da to yake amsawa kafin ya yimata sallama  ya nufi part din Hajiya Kaka.

   Anan falon ya tadda ita da su Jabeer da Faruk Wanda suma shigowar su kenan.

Hannu ya mikamasu suka gaisa kafin ya ce “Matar Ina kwana”.

  “Yoo da ban kwana ba ka ganni,ka ji min yaro da wani iya shege,nasan wannan gaisuwar bata gaskiya ce ba”.

  Saida ya sauko kasa kusa da kafafunta kafin ya ruko hannuwanta Yana cewa “Allah ya ja da ran Hajjajun mu,tsohuwa mai ran karfe”.

 Haka yayita kwararomata kirari kafin tayi murmushi tana jin san jikokin nata na Kara shiga ranta.

  “To na ji ni daga min kafa kada ka karya ni,wannan mirdadden jikin naka,Ai dole yarinyar nan take jinya,kilama ka sumar da ita ya fi sau talatin,wallahi na baka nan da sati daya idan har Naga yarinyar nan tana ramewa to saina raba auren nan,Dan bazai yiwu a saka ma ido ba kayi ta zuketa Kai kana dirka kiba”gilashinta ta cire tana kumfar Baki ta Dora da “Suma su Jabiru Dan ance matan nasu ciki ne da su da sai sun gane kuransu,ayi yara babu hakuri Kai mu mutanen da ba haka mike ba”.

 Sosai taba su Jabeer dariya,Kai Kaka akwai baro zance yo Banda abinta ai badan su yi ta kallonsu ba aka auramasu su ko.

   Ji suka yi tana cewa “Yoo ni nan aka cemin sai anyima Seeyerma din ki,na ce shikenan ya gama raraketa sai ka ce Wanda ya kwana Yana abu daya,Ni wallahi idan ka takuramata to zansa a daukota nan Naga yadda zaka biyota har nan din?”.

   “Uhmm to ai tunda nan ne Kaka da sauki,wallahi idan kuka daukeman mata ko to biyota zanyi,ko a gabanki ta kwanta to Nima bayanta zan zo na kwanciyata,tunda ni kadai kuka tsana”Yana turo Baki alamun ya ji haushi.

   Dariya su Faruk Suka sha,Dan Jabeer harda hawaye ya rinka yi Dan haka ake wannan dirama inhar aka hadu ga Kaka ga Muhseen to sun dinga kara fada kenan harsai ya tafi,Kuma idan bayanan ta dinga faman Kiran Shi a waya yaushe zai zo,Kai Kaka sai a slow.

   Da haka suka fito daga part din suna kwasar dariyar wannan dirama ta su Kaka da Muhseen.

…….Bayan kwana biyu haka dai rayuwar wadannan familyn ta kasance cikin konciyar hankali da jin dadi, kowanne gida suna tare da iyalensu.A bangaren Muhseen kuwa daurewa kawai yake yi dan ganin Seeyerma ta samu sauki,ita kuwa ganin har zuwa wannan lokacin bai Kara nema ba yasa ta saki jikinta da shi,komai tare suke yi haka zasu zauna a falo tana saman jikin shi za suyi ta hirar su gwanin sha’awa,Yana sanar da ita tun randa ya fara ganinta a Sudan za’a kaita school to tundaga wannan rana Allah ya jarabce shi da kaunarta, lokutta da yawa idan taga ya duketa to ganin ta kula wasu ne sai kishi ya kama shi.Murmushi tayi tana shafa sumar kanshi da take matukar daukar hankalinta.murya cike da shagwaba ta ce “Uhmm to amma me nayimaka ranar daka dauko ni daga school ka yiman duka Mai yawa har saida nayi targade a yatsana?”.

    Murmushi yayi hannunshi yana saman shafaffen cikinta yana jin dumin jikinta.sosai ta bashi dariya dan shi kanshi bazai iya manta wannan ranar ba,saboda Bayan ya gama dukanta haka ya shige part din shi yayi ta kuka kamar karamin yaro.

  Sosai ya dubeta ganin yadda ta tsare shi da ido tana jiran amsar da zai bata.saida ya manna mata kiss a dan madaidaicin bakinta kafin ya fara cewa “A ranar idan baki manta ba kin tsaya da wani dan class dinku,ni Kuma daidai lokacin na shigo harabar makarantar a motata hango ku tsaye yasa na kasa fitowa,Ina kallon ku kina ta dariya wannan abin shiya daga min hankali shiyasa da kika shigo motar banyimaki magana ba har muka karasa gida,A sannan nazari nake yi wane hukunci zanyimaki bayan na tambayi kawarki ta tabbatar min da cewar freind dinki ne na kut da kut,to shi ne a ranar nayimaki wannan dukan tare da canza maki school,Amma fa Nima a ranar nan na sha kuka,saboda banji dadin dukan da nayimaki ba”

    Zunburo bakinta ta Kara yi tana goga fuskarta saman kirjin shi.Da sauri ya karasa riketa gam yana karkarwa jin yadda mood din shi ya fara canzawa.

     Daidai saitin kunnenta ya rada Mata “Yau ki shirya zan amsa hakkina,Kuma saina fanshe na kwana ukkun da aka hanani”

Ai Seeyerma tana jin haka zumbur tayi saurin tashi daga saman jikin shi tana Jan numfashi.tsoro ne fal ke cinta a rai,Amma bata da yadda zata yi tunda shi haka Allah ya halicce shi baya gajiya.

Kallonta yayi ganin yadda daga yin wannan maganar duk tayi wani tsuru-tsuru.

“Cool down Dear wannan Karin bazaki ji zafi ba,da kin Saba shikenan fa”Yana Kara mayar da ita cikin jikin shi.

   Sun dade a haka suna fira kafin ya fita zuwa gidan Dadyn shi.ita Kuma ta Kara gyara wasu kayan a cikin falon tare da   yin goge-goge,saboda yadda Aunty Hajara ta yimata warning akan tsafta.

  Bayan fitar shi ba jimawa Hindatu ta shigo part din nata kasancewar yammaci ne wajen biyar da Yan mintuna ne.

    Bayan ta ji anyi knowking ta je ta bude,ganin Aunty Hindatu yasa tayi tsalle ta daneta,ta ji haushin yau kwana biyu babu Wanda ya Kara zuwa inda take.

Haka ta daneta tana faman murnar ganinta.bedroom suka nufa anan saman bed din Suka zauna.Weardrop din ta Aunty Hindatu ta bude site din da suka ajiye wata leda ta dauko ta dawo bakin gadon.magunguna ne a ciki masu kyau da inganci.haka tayi ta nunamata yadda zata rinka amfani da su,A karshe dai kafin ta bar gidan saida ta hada Mata wasu tayi ta bata tana kwankwada kafin ta kyaleta,Kiran sallar magriba yasa Hindatu ta wuce gidanta.ita Kuma tayi alwala ta kabbar sallah.

  Muhseen tunda ya fita shi ne bai dawo ba sai Bayan sallar isha’i,tunda ya shigo falon yake jin wani kayataccen kanshi yana ratsa hudar hancin shi,cike da jin dadi ya lumshe idon shi Yana hango abar kaunar tashi.

   Yasan Seeyermar shi akwai tsafta da kwalliya.

Direct bedroom din shi ya fara wucewa saida yayi wanka ya kintsa jikin Shi kafin ya fito.A falo ya tadda ita tana jera abincin Denner saman dinning doguwar rigar atamface a jikinta,dinki ya zauna das a jikinta, kasancewarta Yar lukuta Kuma bata da tsawo mai sosai hakan yasa rigar ta zauna a jikinta tayi cif.

   Ji tayi an rungumota ta baya tasan shi ne,saboda yadda taji ya sauke ajiyar zuciya Yana Kara aje kanshi bisa bayanta.

   Cikin sanyin murya ta ce “Ka zauna ka ci abinci”.

  Saida ya juyo da ita gabanshi,suna fuskantar juna kafin ya bata wani lafiyayyen kiss a tsakanin wuyanta yana shinshinar kanshin humrar data shafa irin ta yan Sudan.saida ya duba saitin kunnenta ya hura mata iskar bakin shi a ciki.da sauri ta karasa rungume shi tana juya kanta.

  “Ni yunwar ki nake ji bata abinci ba, please yau kada ki hanani kin ji diyar albarka”.

Da sauri ta dora bakinta saman nashi,Aiko caraf ya tsabe shi kamar daman jira yake yi cikin kakkarwa ya lalubo halshenta Yana tsotsar shi,sosai yake jin dadin dandanon yawun bakinta .sun sau kusan minti hudu a haka kafin ta fara kokarin janye jikinta,jin Yana Shirin cinyemata baki.

Janyota ya Kara yi yana wani lumshe idon shi.da sauri ta janyo kujera suka zauna tana saman cinyarshi.shiya zuba masu abincin jalof din shinkafa ne Wanda yaji nama da kabej sai kanshi tarugu ke tashi.shiya rinka bata abinci a baki saida ta koshi Yana yi Yana sakarmata murmushin shi mai tsada.saida tayi gyatsa alamun ta koshi kafin ya kyaleta,lemun abarba ya tsiyaya mata ya bata ta sha,Wanda dika Mama ce ta aiko su.

Shima ya Danci kadan kafin ya Kira sadik akan ya kawo mai sakon nan.jim kadan saiga Sadik ya shigo da laida a hannun shi.ganinsu rungume da juna yasa Sadik ya ji kunya dukta kama shi,a daddafe ya aje ledar Yana Kara gaishe su kafin ya fita.itama Seeyerma ji tayi tana jin kunya.

  Haka Sadik ya fita Yana jinjina rashin kunyar yayan nasu,Dan bai manta ba wata rana da Yana yima Seeyerma fada haka ya rinka cemata kwaila kazama,Amma kaga yanzu ya zage Yana kwamishe yarinya kamar ba shi ba.

   Daga ledar tayi ganin kayan fruit ne yasa ta mike ta nufi kitchen,mazaunanta ya bi da kallo kutttttttt Yana hadiyar yawu,shidai harga Allah yayi dace komai na yarinyar birgeshi yake yi,gata dai karama Amma komai nata irin na manyan yan’mata.

Dawowa tayi hannunta dauke da babban tray da wuka,haka ta zauna ta wanko su kafin ta yayyanka.sosai Suka sha kayan fruit din haka ta Kara hada masu fruit salad Suka Sha,Wanda ya ji Madara da kankara.

    Saida ya rufe kofar falon ya kashe kayan electronic kafin cak ya dagata zuwa bedroom.

    Anan da wasan ya fara canza salo,Dan Seeyerma tun tana daurewa hardai itama ta fara mayar da martani,Amma a kasan zuciyarta mamaki take yi Wai wannan ya Muhseen ne Wanda ta sani da ko fara’a baya yimata,Amma da yake namiji sai a slow shi ne ya zage yana kwamishita.

   Tana wannan tunanin ta ji shi Yana Kara karanto addu’a.sosai ta ji tsoro ya shigeta tunanin azabar data Sha kawai take yi.

Da sauri ta rike damtsen hannun shi tana sakin Kara,jin wani zafi daya ratsata.haka tayi ta daurewa Dan kada yaga gazawarta.A hankali ta rinka jin zafin Yana raguwa harta kai ta daina ji,sai wani dadi na musamman da yake ratsata.

Tun karfe tara da mintuna shi ne sai karfe ukku kafin ya sarararamata,da sauri ta kamkame shi tana wani irin numfashi sun Kai wurin minti ashirin a haka,kafin ya ji ta sake shi tana yimai kiss a wuyan shi,hakan ya tabbatar Mai da ta ji dadi wannan karin.da kanshi ya kaita toilet suka yi wanka tare kafin ya nadota cikin towel Suka koma saman gadon.

Bacci take so tayi saboda yadda ta ji idonta Yana zafi,Amma ya hanata saboda yadda yake ta faman tattaba ta,data janyo hannun shi daga nan to can zai shafo,karshe dai ta saka mai kukan shagwaba,Aiko Danda nan ya rude ya hau rarrashinta,gyaramata konciyar yayi saman kirjinshi tamkar zai mayar da ita cikin Naman jikinshi kafin bacci mai nauyi ya dauke su……………..⁴³

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page