GIDAN ƘWARATA CHAPTER 26 BY MAMAN teddy🧸
GIDAN ƘWARATA CHAPTER 26 BY MAMAN teddy🧸
Www.bankinhausanovels.com.ng
Da fitar su ne Aliyou Haidar ya kalli Airab kana a cikin bacin rai ya fara ce masa”Wai Ina kake shurin kaini ne? Bafa inda xanaje Wani Test baxan iya ba…waye yake da HIV din? Badai niba.
Nisawa Airab yy duk da shima a bacin ran maganar Hajiya kaka yake,Amma ahaka ya daure Yana cewa”Hakuri xamuyi Cousin,mu muka jah mawa kanmu ai. Da kuma su Lukman,inbanda hauka waya fadi masu suna da Hiv da zasu zo a,rude suna sanar maawa Oum Rabi? Ai yanxu gashi nan asiri ya tonu wanda suka sani da wanda basu sani ba,nidai naji dadin abunan da ya faru,Ada Ana kallon Hafsa sharri tayi maka ko makirci ne ta ribace ka,ammma a yanxu an fahimta kaine ka zalinceta! Yy mgnar yana cigaba da tfy xuwa farfajiyar gidan”. Tom naji Kana nufin nine na cucuta? Ehh mana tom in bakaine ba waye?,nidai don Allah muje kayi Test din nan,kasan in bakayi ba Ammie baxata dawo maka da mata ba”. Cije labban sa naka sa Haidar yy yanamai jin bakin ciki,tun da yake bai taba nadamar aikata zina ba sai yau…nifah baxanje da sunan Wai amun gwajin Hiv ba”. Haba Haidar Don kaje ama test din Hiv ai wannan ba abun aibu ne ba,mutane nawa ne suke xuwa don a tabbatar masu da lfyar su,Shifa wannan cuta baka Sanin lokacin da zai shigeka,don mugun Ciwo ne…musamman ga mu likitoci masu gwagwarmaya da Masu famah da Ciwon muke treating din su ta hanyar dorasu akan magunguna”. Plz kayi hakuri muje”.