DR MUHSEEN CHAPTER 2 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)

DR MUHSEEN CHAPTER 2 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

    📝………………..ga nin wani mugun juyi da tayi hakan yasaka doguwar rigar jikinta yakicewa site daya inda santala-santalan fararen jinyoyinta suka bayyana ras akan idon muhseen.cikin kasala ya dafe kanshi Yana juyawa zuwa falo ganin haryanzu ba kowa ya nufi freaged din Kaka dan  dauko  hura.cikin sa’a kuwa ya samu jin yadda hurar tayi sanyi karara yasaka shi Kara sauke ajiyar zuciya,Dan shi mutum ne mai son hura hakan yasa yake jin dadin zaman Daura.saida ya gyara zaman shi sosai saman kujera kafin ya fara kurbarta,har wani lumshe ido yake yi saboda gardinta.

SEYERMA kuwa ta kasan idonta taga ficewar Muhseen daga dakin, da sauri ta tashi zaune tana gintse dariyar da take cinta Dan tunda ta ji motsin shigowar shi ta farka ,A ranta tace “Kaine mai karyar iskanci tunda ka yarda na gano lakonka to ka shiga ukku,saina rama duk wulakancin da kake yiman ta wannan hanyar”tana saukowa daga Kan bed din.Murmushi ta karayi a fili ta furta “Amma fa na tsorata da ganin wannan abun cab wallahi matar shi kam ta shiga ukku,Dan datayi mai laifi da ita zai rinka hukunta ta”rike habarta tayi tana mamakin girmanta da tsayi.daidai ta kawo bakin kofar.taba kanta da tayi jin alamar babu dankwali yasa tayi sauri hayewa bed din ta dauko shi.da haka dai tayi wanka bayan ta sakama kofar dakin key,gudun kada ya Kara dawowa.

  Harya karasa shanye hurar babu alamun dawowar Kaka,Dan haka ya wuce part din shi saboda yadda ya ji idon shi na rufewa alamar Yana jin bacci.yana shiga ya sakama kofar key ya cire rigar jikinshi tare da saka wayar shi a flaymode yayi konciyar shi. 

          Sosai SEYERMA tayi kolliya tabi duk illahirin jikinta ta feshe da turare da wasu humra masu kanshin dadi.weardrop din Kaka ta daga site daya duk kayanta ne,Dan siyama Bata zama guri daya hakan yasa duk gidan da tasan tana zuwa ta zauna to akwai kayanta a wurin saboda idan taje.Bayan ta gama shiryawa cikin doguwar riga ta atamfa mai ratsin green da black a jiki ta kashe daurin dankwali a gaban goshi bata wani sha wahala ba dan Daman kanta a konce yake Kara gyara shi tayi.ta manta takalminta a dakin Ya Faruk Dan haka ta saka wani plant tare da karamin mayafinta ta fice zuwa part din Mama inda nanne asalin wurin zamansu.tunda ta fito ya Faruk ya hangota ta wendorn falonshi,sosai yake kallon yadda yarinyar take taku cike da natsuwa,shikam yayi Imani da Allah kaf estates din nan yarinyar nan tafisu kyau da cikar halitta dukda kasancewarta karama Wanda ba kowa zai fahimci hakan ba sai Wanda yasan sirrin mace.sosai siyama take juya hips kamar tasan ana kallonta hakan bai hana gani yadda kugunta yake juyawa ba ta cikin doguwar rigar da akayima dinkin rafa ,jinta take yi cikin nishadi Amma da zarar ta tuna da abinda ta gani dazu sai ta ji gabanta ya  wani bada sautin rassssss,harsai ta dafe saitin zuciyarta da hannu kafin ta ji sauki.da wannan tinanin ta tura kofar falon yadda take zato hakance ta kasance.Reras ta riske su a falon musamman yan”‘matan sai samari guda biyu sauran ga dukkan alamu sun fice cikin gari.A hankali tayi sallama tana Kara nufa ciki.wasu daga ciki suka amsa,wasun su ko ko kallonta Basu yi ba, musamman Ameerah da Bahijja sosai suke jin haushin yarinyar ganin yadda kowa yake bata kulawa more especially ya Faruk duk duniya idan zai kawo wani abu to na SEYERMA ne Koda Yana son abun to zai barmata shi.ko kallon yan’mata batayi ba sai gaishe da su ya Jabeer da Zaid tayi,jin cikinta ya murda alamar Yana bukatar abinci yasa ta nufi kitchen bayan ta aje mayanfinta Kan kujera.haka Suma ba Wanda ya kulata,sauran doyar data gani cikin kula ta juyeta cikin karamin plate sai tea data hada ta dawo cikin falon zaman dirshen tayi abunta saman kafet kusa da Ya Jabeer ta fara ci.saida ta kusan cinyewa Jabeer ya ce “ohhhh ni Jabeeru yanzu dear Ina kallon ki zaki cinye ko Bismillah bazaki yiman ba,ok na fahimta kinfi son ya Faruk akan ni saboda shi yace zai saka ki a jami’a,to daga yau mun bata nima bazan Kara kawo maki cakulet ba”Yana kokarin yin dariya dan yasan SEYERMA da cakulet sai Allah.

Aiko tana jin haka tayi saurin dawowa gaban shi da plate din doyar tana murmushi har dimple dinta Yana lotsawa”sorry ya Jabeer indai doya ne gashi na baka duka ma,kadafa su Aunty Sakeena su ji kanmu zasu yimana dariya fa”tana tura plate din gaban shi.sosai taba su Zaid dariya ganin yadda lokaci daya ta rude da ta ji zancen cakulet.cikin dariya Jabeer ya ce “sorry dear da wasa nake yimaki maza ki karasa cinyewa,Kinga rana ta fara yi ko sai yanzu kike yin breakfast”itama kallon shi tayi tana murmushi a zuciyarta tana cewa “uhmmm ai nayi kokarima dana samu damar cin abinci saboda tsabar tashin hankalin Dana fuskanta.

Kamar an mintsineta sukaga ta koma kitchen da sauri dauke da plate din hade da cup,duk Suka bita da kallo Jim kadan ta dawo mayafinta kawai ta figa ta fice daga gidan da gudu .ba Wanda ya hanata.sai Jabeer da yayi ta dariya danya fahimci me zata yi,tunda ta gudu gidan Uncle Yusuf zata koma,Kuma ba zata dawo ba harsai Sojanta ya tafi,kusan duk sati haka take yi,yauma abinda ya fahimta tsautsayi ne ya rutsa da ita Dan Bata san Muhseen yayi saukon zuwa da wuri ba,a ka’ida kowane weekend sai karfe goma yake shigowa katsina.sosai Jabeer ya sha dariya Dan tun dazu ya fahimci muhseen shiya sumar da ita,ga dukkan alamu koma meye yayimata to ya tsorata ta harya sakata suma.

Fitowa yayi danya bi bayanta,Amma bat yarinya ta bacemai yasan tuni ta shige gidan Uncle Yusuf.shima juyawa yayi zuwa part din Faruk zasu Kara tattatunawa akan family meeting din da za’a gudanar a cikin karshen watan nan,Daman anayi duk bayan wata ukku inda ake hidima sosai tare  Dan Kara karfafa dankon  zuminci.Aunty Hajara matar Uncle Yusuf tana kitchen Dan dora girkin rana ta ji ana ta faman Danna door bell ba kakkautawa,cikin sauri ta aje kayan miyar da take gyarawa ta nufo bakin kofar.tana budewa burum SEYERMA ta fada ciki falon tana faman haki kamar wadda aka biyo da gudu.”A a ke lafiya haka ko wani ya biyo ki”?ita dai bata tsaya bata amsaba saida ta zube saman kujera kafin ta ce “Aunty wani Dan duniya ne ya biyo ni,Wai ya ce saiya cinye ni”Kara gyara konciyar ta tayi kafin taci gaba da cewa “Yauwa Dan Allah Aunty idan mutum ya ce zai cinyeka meyake nufi ne”sosai Aunty Hajara ta kalleta jin abinda tace “yooo Banda ke da abinki seeyerma ai sai idan mutum maye ne shi ne zai cinyeka,Amma idan ba haka ba taya za’ayi mutum yaci mutum”tana wucewa jikin fredged.again seeyerma ta Kara cewa “A a Aunty ba maye bane kawai wani ne Wai ya ce saiya cinye ni danyaga karyar iskanci na.tana runtse idonta Dan ita maganar ta tsayamata a ranta,gashi haryanzu hoton wannan abun yaki gogewa daga zuciyarta.”Subahanallahi”cewar Aunty Hajara daidai ta Miko mata ruwan sanyi a cup.batace komai ba ta amsa saida ta shanye tas kafin ta mayar da kanta jikin kujera tana cire dankwalin kanta.itama Aunty Hajara bata kara cemata komai ba ta juya zuwa kitchen taci gaba da aikinta,Amma a zuciyarta nazarin maganganun yarinyar take yi domin wannan maganace mai girma da sarkakiya,to koma waye tabbas Yana da wata manufa akan yarinyar,Amma a hankali zata tambayeta dan gano gaskiyar al’amari.

                *SUDAN* 

A daidai wannan lokacin karfe daya agogon nageria,Sudan kuwa karfe biyu daidai.Babbar masarautar sarki Abdulkareem tayi jit sai sauran hadimai da suke ta ayyukan su,kasancewar ranar ba aiki yasa sarki zama a sashen shi,sai bayan sun dawo daga masallacin sallar azahar ya wuce site din mahaifiyar su jin sakon da kanwar tashi Ummey ta Aiko na cewar jikin mahaifyar tasu ya motsa.bayan isowar family doctor dinsu ya dubata tare da rubuta magunguna ya tafi,shiyasa yanzu ya nufi part din Dan Kara ganin jikin nata.A falo ya riski kanwar tashi abin kaunar shi.bayan yayi sallama har kasa ta duka tana kwasar gaisuwa dan akwai girmamawa mai karfi tsakanin shi da kanwar tashi ta daukeshi tamkar mahaifin su,hakan yasa a kullun burin sarki Abdulkareem shi ne yaga ya faranta masu rai ita da iyalinta da mahaifiyar su,Dan su kadai suka ragemai idan ya kalle su yake jin dadi.bayan sun gaisa sosai ya kuramata ido ganin Yadda idonta yayi jawur alamar tayi kuka.zama yayi bisa kujera yana dubanta a cikin taushin harshe ya Kira sunanta da yaren labarci ya fara magana “Kanwata”kasa amsawa tayi sai karayin kasa da kanta tayi saboda wani sabon kuka da yake kokarin kufcemata.bai damu da rashin amsawarta ba ya ci gaba da cewa “kiyi hakuri kanwata, kada ki dauka na kasa Samar maki da farinciki,wallahi Ina iya bakin kokarina yau tsawon wata guda kenan da sakawa a fara sauke alkur’ani mai girma akan wannan al’amarin,sai anyi tsawon wata uku anayi kafin muga yadda Allah zaiyi da mu,ki Kara kontar da hankalin ki tare da zurfafa addu’a insha Allah komai zai wuce,Nima Ina tayaki da Addu’a,burina kullun na ganku cikin farinci kin ji”bata samu damar bude bakinta ba sai gyada Kai da tayi alamar ta fahimta.haka dai yayi ta yimata nasira tare da kara kontarmata da hankali,saida yaga tadan saki ranta kafin suka dunguma zuwa dakin mahaifiyar tasu.bayan yayimata addu’o’i Dan haryanzu bacci take yi kafin ya fito Yana Kara jaddada duk abinda suke da bukata ta sanarmai ta amsa da to kafin ya fice part din gimbiya Zulaihat ya nifa da wasu daga cikin fadawansa suna take mai baya tare da wazirin.

        Sai wuraren karfe daya kafin Muhseen ya fara kokarin tashi daga nannauyan baccin daya dauke shi,Dukda badan ya gaji ba Amma dole ya tashi kodan time din sallah yayi.mafarkin da yayi ne ya fadomai a ranshi.a zuciyar shi ya ce “kardai ace abinda na saba yi yauma shi ne nayi na shiga ukku ni muhseen ya zanyi da rayuwata.kokarin tashi ya fara yi Amma abinda yaji shiya saka shi komawa ya konta Yana zaro ido tare da jin wata muguwar faduwar gaba.cikin sauri ya Kai hannun shi wurin yanason tantance gaskiyar abinda ya ji Amma jin ya tabo wani abu yasa yayi saurin mikewa zaune tare da furta s………………….

Yayi saurin mikewa zaune tare da furta seeyerma!Yana Kai dubanshi wurin baiyi mamaki ba Dan shikam inda sabo ya riga daya Saba.Amma abinda yake tunani yarinyar nan bazata rasa aljanu a tare da ita bawanda suke bibiyar shi,baya cikakken kwana biyu ba tare da yayi mafalkinta ba,Amma a wannan karon yaci alwashi zai samu abokin shi Lameer ya sanarmai kozai samu mafita.da wannan zancen zucin ya nufi toilet Yana jin wani bakinciki ya tokaremai makoshi.shi ne bai kammala shiryawa ba sai kusan biyu saura.sosai yadin ya anshi fatar jikinshi,sai agogonshi daya daura kirar kamfanin royal,bai wani saka hulaba kasancewar dinkin zamani ne rigar Bata da girma.wayarshi ya dauka ya nufi masallaci cikin takunshi mai birgewa.wurin da Yar tazara hakan yasa ya shiga motar ya kunna karatun kur’ani.ganin wasu duk sun fito anan musabaha ya zaya saida ya gaishe da uncle’s din shi,shima sauran kannen shi samari suka gaishe shi kafin ya shiga masallacin.

 A bangaren SEYERMA kuwa anan bisa kujerar da Aunty Hajara ta barta tayi bacci.koda Aunty Hajara ta kammala ganin tayi bacci yasa ta kyaleta bata tayar da ita ba.saida aka Kira salla kafin ta fara tashinta.A hankali ta fara bude idonta jin yadda hannunta ya kage daga konciyar da tayi.kasa tashi tayi saboda yadda ta Lula duniyar tunanin yawan mafarkin da take yi na wannan DAN BARIKIN itakam ta gode Allah ta yabi ma’aiki.ganin Bata da niyyar tashi yasa Aunty Hajara wucewa tana cemata”kizo kiyi salla sai kici abinci”ita dai kasa furta komai tayi sai lumshe ido data karayi tana tuna abinda ta gani a mafarkinta.cikin sanyi ta furta “Allah ya sakaman mugu kawai”tana murguda baki kaman tana gaban wani.cikin bedroom din ta wuce tana kokarin gyara dankwalin ta.

Ya Jima a cikin masallacin kafin ya fito so yake yabi gidajen su gaisa kafin da yamma ya fita cikin gari.sai a lokacin na samu damar karewa estate din kallo yanayin tsarin wurin gwanin sha’awa.tun daga wajen gate din farko zaka san an kashema wurin makudan kudade.tundaga shuke-shuken filawowi da dakin masu gadi.idan kayi Yar tafiya kadan daga hannun dama masallaci ne a farko kafin islamiyya a kusa da shi,idan ka wuce su sai wani katon lambu mai dauke da shuke-shuken kayan marmari da runfuna masu kya na Shan iska ga wasu tsintsaye masu kyau suna shawagi ,sai wasu runfuna da akayisu masu kamar na zana da kujeru Wanda akayi su day kaba sunsha Zane gwanin birgewa ga kanshin ruwa dake tashi kasancewar wurin kullun Yana samun kulawa.babban gidan gonar su kuwa a barin hagu yake ya hada jinsin dabbobi iri daban-daban kama daga dawakai,rakuma shanu,raguna,kaji,inda ake fitar da zallar madarar nono da kon kajiya.haka Suma zabbi gasunan gwanin sha’awa da hatta tantabaru zaka same su a ciki.masu kula da su gasunan sunata yimasu hidima.wai wani katon Holl da zaka taras idan ka nufi hanyar shiga gate na biyu.sosai Holl din ya tsaru Yana da girma da fadi akwai komai na bukata d ciki kama  daga toilet a da kujeru .idan ka shiga gate na biyu gidaje ne reras a jere cikin tsari dukda wasu sunfi wasu tsaruwa Amma mafi yawansu iri daya ne.kowanne gida Yana dauke da nomber Wanda akalla adadinsu ya doshi sama da tamanin wasu da mutane wasu ko a rufe suke ba kowa.layin samarin daban,layi iyayen su ma daban.kasancewar su ahali daya duk bayan lokutta akan aurar da su ga junan su a baka wurin zama.komai nasu a tsare kowa da fanni da aka doramai nauyin kula da su,kasancewar su manyan Yan boko Kuma attajiran yan kasuwa ne sunan da ake Kiran sunan su a garin katsina.lokutta da dama idan ka kalli ahalin gidan zasufi yimaka kama da larabawa Amma asalin su fulani ne,ba fulanin daji ne ba saboda yadda suke da ilimi da wayewa.tundaga manyansu da yara ana barinsu suyi ilimi sosai .A kaidar su idan aka zo meeting to idan har kana da wacce kake so za’a baka damar fada,idan ko baka da zabi to zasu hadaka da wacce suke ganin ta dace.

       Yana shiga part din na Kaka ya ji tana faman fada.A ranshi ya ce “ohhh ni Kaka bata gajiya da mita,zama da tsoho sai a hankali”can kasan makoshi yayi sallama Yana zama saman kujera”washhh Kaka na gaji ki bani abinci na ci”Yana danna wayar shi.jin sallamar su Faruk da Jabeer yayi saurin bakin kofar Yana tsaresu da kallo .Suma zama sukayi daidai lokacin matar da take yima Kaka aiki ta kawoma Muhseen abinci da lemu.”Kaka muma a bamu abincin “cewar Jabeer.”Ai wallahi baku isaba dole na gayama iyayenku su aurar da ku,haba gardawa kaman ku kullun ana ciyar da ku.sai anyi magana kuce ba yanzu ba.haka tayi ta fada kaman ta ari baki.sudai shiru sukayi Dan sunsan halin fadan Kaka ba sauki .saida ta gaji dan kanta kafin tayi shiru.can tace “Wai ni mai gida dazu mekayima yarinyar nan ta tsorata haka “aje cokalin hannunshi yayi Yana dubanta.kamar bazaiyyi magana ba kafin a hankali  ya ce “Bakomai”daga haka bai Kara magana ba yaci gaba da cin abinci.tasan halinshi sarai tunda ya amsa a dakile tasan bazai Kara magana ba.dan haka itama ta kyaleshi Amma tasha alwashin zatayima tufkar hanci.faruk kuwa duk Yana jinsu Amma bai tanka ba,saboda shi lamarin Muhseen Yana bashi mamaki idan yayi wani abun kamar mai cutar aljani.cikin sanyi yace “Kaka Wai ina dear ta tafi tundazu Banga fitowarta b…..”Ai kafin ya rufe bakin shi ya ji Muhseen ya fara ruwan bala’i kaman ya ari Baki.”wallahi Faruk baka da hankali,shiyasa yaran nan suka rainaka ko tsoranka basayi, saboda yadda kake sakarmasu Baki kana jansu,ni wallahi bana san bayarda kai.”Kaka,Faruk,Jabeer galala sukayi da baki suna kallon shi ganin yadda yake ta ruwan masifa kamar anyimashi laifi.cikin fushi ya dauki wayar shi fuuuuuu ya fice daga gidan.yana fita Faruk ya dawo da duban shi ga Kaka zaiyi magana tayi saurin dagamai hannu.ajiyar zuciya ya sauke suna cigaba da cin abinci shida Jabeer da ido ne nashi.

Muhseen Yana gaf da shiga part din Uncle Umar ya ji Karan wayar shi.da sauri ya duba Dan ganin mai Kira.Ummeynah shi ne sunan da yake yawo a saman screen din wayar,Ajiyar zuciya ya sauke tunawa da yayi ya shafa’a yau bai kirata ba, kwata-kwata wannan kwailar yarinyar ce ta dagula mai lissafi.har Kiran ya katse bai samu damar dagawa ba.cikin gidan ya shiga kafin ya fara kiranta.bayan yayi sallama cikin yaren larabci naji ya fara magana Wanda ya sakani Kara kallonshi sosai jin yadda lokaci daya ya canza harshe kamar ba Bahaushe ba.

A daidai lokacin Ummey tana kusa da mahaifiyarsu a cikin masarautar SUDAN.cikin sanyi ya ce “Ummeyna sai yaushe zaki dawo?inata kewar ki”banji amsar data bashi ba naji ya Kara cewa “to Ummeyna inata yi,insha Allah komai zai wuce”Yana shafa sumar kanshi.cikin sauri ya Kara lunshe ido tare da kauda kanshi saboda hoton seeyerma daya gani like jikin bangon dakin.bayan sunyi sallama ya dade a haka saboda wani sabon feeling da ya ji yana taso mai,A saman labban shi ya furta “Innalillahi”jin har yanzu shiru ba alamar motsi a gidan yasa ya fice.direct motar shi ya shiga ya fice daga estate din da gudu.tun a cikin mota ya Kira abokinshi Lameer ya sanar da shi gashi nan zuwa gidan su.kafin ya katse wayar Yana Kara gudun motar shi.tambayar kanshi ya farayi “to shi meyasa yayi fada akan maganar da Faruka yayi,baya da wata hujja da zai Kare kanshi asalima shike da laifi,Amma Dole ya hukunta wannan yarinyar kodan ta fita daga rayuwar shi.da haka ya karaso GRA.kasancer ya Saba zuwa gidan yasa mai gadin ya budemai ya shiga.part din Maman su Lameer ya shiga bayan sun gaisa ya wuce part din abokinna shi.a falo sukayi masauki suna gaisuwar yaushe gamo Dan yayi kusan wata daya basu hadu ba.

“Soja marmari daga nesa,ya aiki”cewar Lameer Yana son yin dariya ganin yadda abokin nashi yake ta faman bata rai yasan wani ya taboshi.”Aiki ba sauki sai godiyar Allah”Nisawa Lameer yayi Yana duban abokin nashi yace”Waini halan kayi ciwo ne?kobaka lura da ramar daka Kara yi ba”Yana ajemai ruwa da lemu a Dan karamin teburin da yake gefen shi.”Ai wallahi Bari ka ji abokina Daman na zo ka taimaka min da shawara akan matsalar nan,abin Yana damuna ko baccin kirki bana iyayi,tun Ina daukar abun wasa yana neman ya kassaraman rayuwata,”cikin muryar kasala kamar mai jin bacci.”to meye wannan yake damunka haka dahar yake hana cikaken sojan mu bacci”Yana gimtse dariyar da take son kufce mai”idan har kasan dariya zaka yiman to bazan fada ba,Danna fahimci Kai Dan iska ne fa”bayan ya aje gorar ruwan dake hannun shi ya Kara cewa”matasalar waccen kwailar yarinyar ce ,bana cikaken kwana biyu ba tare da tazo min a mafarki ba,yanzu kasan maiya haka take,gaskiya Ina tunanin Bata rasa aljanu a jikinta masu bibiyar mutane.damuwata ma hukuncin dana yimata yau Ni Kuma na jawowa kaina tashin hankali”sosai Lameer ya saka dariya harda fadowa saman kafet saboda dariyar mugunta.Aiko dandanan Muhseen yayi kicin-kicin da fuska,Daman yasan dariya zaiyimai sai ya ji Daman bai fada ba Dan Lameer karshen takadari ne,dukda suna abokai Amma akwai banbancin halayya a tsakanin su,Lameer akwai neman Mata Wanda tun Yan gidan su basu sani ba har suka lura da hakan.a karshe anyi-anyi da shi ya fitar da Mata yace ba yanzu ba.shiko Muhsee ba ruwan shi da harkar Mata Kuma baya Shan komai,shiyasa aduk lokacin da kwailar yarinyar can ta Kira shi da *DAN BARIKI* yake jin kamar ya kashe kanshi dan takaici.sakale yayi Yana kallon Lameer da yake faman gaggaba dariya .saida ya gaji dan kanshi kafin ya tsagaita Yana daidaita kanshi.”sorry my freind maganar takace dole sai mutum yayi dariya,Ai kawai hanya mafi sauki ka hukunta ta,to waima Kai waye ya gayamaka barno gabas take?hanya mafi sauki kawai kacema su Uncle ita kake so a Aura maka”da sauri Muhseen ya zabura Yana dirowa daga saman kujerar cikin takaici ya dubi Lameer Yana cewa “Amma wallahi Kai dai ba Wanda ya rainani kamar Kai,ka sube ni fa kamar ni kace wai na auri waccan kwailar yarinyar,dududu fa last month ta karasa secondary,Kai a a no bazata iya daukata ba,to wallahi wadda ta darata ma tayiman kadan ballintana ita”sosai maganar Muhseen ta bawa Lameer mamaki .”hahahaha ai Dole kake fadar haka nasan larfinku na sojoji Dole matar daka aura sai tayi hakuri da jarabarka,Dan nasan bazaka daga Mata kafa ba,duk Wanda ya ganka yaga tsohon jarababe”cewar Lameer Yana ci gaba da dariyar shi.”Ohooo dai koma meye ai dai ni bana danne yaran mutane,duk jarabata Ina daurewa ba kaman kaiba da ko akuya ka gani sai kamaninka sun canza”Yana kokarin mikewa ganin lokacin sallar la’asar yayi.”uhmmmm to indai zakaci gaba da hada jikinka da yarinyar nan to Ina tabbatar maka da wata rana sai ka afka mata,saidai a wayi gari ka kwamishe masu yarinya,wannan jarabar taka ai duk radda ka rike wata to sai an kwaceta,ba wuya ka kasheta”shidai Muhseen toilet yayi saurin shigewa Yana jin irin wulakancin da yake yimai,shiyasa shima ya Sha alwashin bazai iya auren karamar yarinya ba,gwamma cikakiyar  budurwa wadda zata iya jurema bukatar shi.bayan sunyi salla haka suka wuni a gidan saida yayi sallar isha’i kafin Lameer ya rakoshi jikin motar shi zai wuce gida,anan ma tsiya yayi ta yimai kafin suka rabu.

SEYERMA ce wuraren karfe takwas da rabi na dare cikin zimbilar hijaf tana ta faman sauri tana mita ita kadai sai jikar isalamiyar ta a hannu,Dakyar ta yarda zata islamiyar tunda taga kowa ya tafi takiya sai Aunty Hajara ce ta lallabata kafin ta yadda ta taho.yanzu duk cikin tsoro take shiyasa take ta faman waige-waige.tun daga gate din farko ya hangota tana ta faman sauri.a hankali ya gangare gefen titin saboda suna da yar tazara bata hangoshi.fita yayi ya zagaya ta cikin wasu shukoki ya zagayo ta bayanta.bata ankareba kawai ta ji cak anyi sama da ita.kafin tayi Kara taji ruf an rufe Mata bakinta da wani abu.haka tayi ta mutsuta Amma ta kasa kwacewa.shiko direct bayan motar shi ya ajeta ya saka luck a motar sai a sannan ta kalli fuskar shi jin yadda ya cukukuyeta a jikinshi.Amma saboda babu haske a cikin motar bata ganin ko waye ballentana ta gane shi.cikon taron tsoro da fargaba ta ce “pls Dan y kowaye kayi hakuri kada ka sace ni”wasu hawaye taji sun zubomata matsu daci da zaci. Muryar shi taji a kunnenta Yana radamata”ke ki natsu nace karatu ne zan biyamaki,idan kin rike da wuri na kyaleki ki tafi,idan ko kin kasa tau zan cinye ki ………”kafin ya karasa ta kwalla Kara jin muryar shi….Amma sai me bai Bari ta idar da Karan ba ya zira harshen shi cikin bakinta ya fara juya shi cikin wani irin salon daya so shudewa da numfashin SEYERMA.cikin tsoro ta fara kokarin ture shi Amma kamar maganadiso haka ya zame mata.a ranta tace yau ni naga ta kaina wannan *DAN BARIKIN* yau kaddar tana ta hada ni da shi.tana kokarin ganin ya saketa Bata ankareba taji ya tura hannun shi kasan…………

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page