RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 8 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 8 BY Fateeyzah mbs✍️

               Www.bankinhausanovels.com.ng 

 *RAYUWAR CAMPUS*

 _(Rayuwar ‘yanci)_

 *_Na Fateeyzah mbs_✍️*

http://Fzahmbs.blogspot.com

 *_Fateeyzah@wattpad_* 

 *_Marubuciyar_*

 *_Gidan nagoggo_* 

 *_Doctor zahrah_*

 *_Yakin Mata (aure)_* 

 *_Kuda wurin kwadayi_*

 _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_ 

 *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*

 _Safiya Muhammad (mrs sb), this is your page, your comment make me laugh😹 yesterday, da alama kina Team din Salma Vp🤣._

 *_Page 08_*

    Gaba d’aya hall d’in ya kaure da tafi da ihu, ga kuma Flash din camera ta ko ina, saboda yanda Zaid yake wani lumshe ido had’e da mimmik’a,  yana fitar da wani nishi mai nuna Alamar  ya kai k’ololuwa wurin jin dad’i. Yayin da Shazali ( ‘yar malam) ta dake take ta tik’ar rawarta a cinyarsa, yanda take lank’wasa kwankwasanta kamar babu k’ashi a ciki, Gaba d’aya ta tafi da hankalin mazan wurin, haka ta ci gaba da kasancewa har minti talatin d’insu ta cika, sannan Mc ya dakarta da dasu, Nan Hall d’in ya kuma kaurewa da tafi had’i da ihu,  mik’ewa  tayi tana mai yarfe hannu, yayin da Zaid yake sauke numfashi, d’aukar Abayarta tayi ta mai da, sannan ta nufi wurin zamanta, Zaid ko sai da Mc ya taimaka masa wurin mik’ewa , shima ya nufi wurin zamansa.

Haka aka ci gaba da gabatar da programs iri², wanda kwata² babu wani abun kirki a cikinsa, sannan aka koma fagen rawa, nan ma rawa ce suke yi ta fitsara.

Bangaren Amatu kuwa, hot Romance suke ba ma juna ita da khaleed, duk yadda  ta matsu yayi sex da ita, yaki yi, a cewarsa bai cin mace a mota sai kace wani kwarto,  haka dai suka ci gaba da gurzar juna har suka samu natsuwa, sannan su gyara suturunsu suka  fito ya kulle motar, Nan suka koma cikin hall din suka shiga  filin rawar da suka tarar ana yi.

Ba a watse a birthday partyn ba sai wurin  karfe goma na dare, nan kowa ya kama gabansa, motocin da suka kaisu, su susa dawo dasu cikin *campus*.

A gajiye duk suka shigo hostel, yayin da kowacce ta nufi d’akinta, Amatu na tura kofa ta shiga ta taradda Hibba kwance akan gado tsirara tana ta shafa jikinta, yayin da kunnanta ke sanye da Earpiece da waya a hannu, wanda ke nuna alamar video call take yi, Rebecca kuwa kwance take a kan Gadonta hannunta rik’e da bible tana karantawa, su biyu ne kad’ai a dakin,  ganin yanda hankalinsu baya kanta, don basu ma lura da shigowarta ba, yasa itama bata kula  suba, cire kayan jikinta tayi ta d’aura towel, sannan ta dauki empty bucket da sponge case ta fita, fitar ta yayi dai² da sauke numfashin da Hibba tayi tana mai mammatse cinyoyinta, a haka ta samu tayi realised, sannan ta kashe wayar,  hakan yayi dai² da rufe bible din da Rebecca tayi, sannan ta kwanta tare da jan blanket ta rufe jikinta, Mikewa Hibba tayi ta janyo towel d’inta ta d’aura sannan ta fice daga d’akin.

A gajiye ‘yar malam ta k’arasa daki, nufar gadonta tayi ta kwanta ba tare da ta cire ko takalmin  k’afarta, nan wayarta dake kan gadon ta d’auki ringing, jin sautin  larabcin dake fita a wayar ya sa ta saurin d’auka tana mai slicing tare da k’arawa a kunnanta had’e da cewa “Assalamu Alaikum Abba”, dan jim tayi alamun tana sauraren mai magana, sannan tace” yi hakuri Abba, yanxu na shigo d’akin kuma ban duba wayar ba”, nan ma dan shiru tayi, sai da ta had’iye yawu sannan tace “gaskiya Abba bani bace, don ni tun 5:00pm nake library yanxu na shigo” (nan ma d’an jim tayi),  “insha Allah Abba, nama fara bitar musabak’ar, insha Allah bazan baka kunya ba” (dakatawa), “masha Allah Abba, sai da safe, a gaida su umma”

 Kashe wayar tayi tare da dafe kirjinta, ta zazzaro ido, ta d’auki tsawon lokaci a haka, kafin ta koma ta kwanta tana mai  wurgi da takalmin k’afarta.

Kusan a tare summy da meena suka shigo d’akin, shigar jikinsu ce ta bani mamaki saboda ganinsu da Hijab a k’asa, k’afarsu kuma sanye da safa, cike da mamaki Amatu ta zuba musu ido, wacce take zaune tana shafa cream a jikinta don fitowarta kenan daga wanka, kasa magana tayi saboda mamakin daya rufeta, ganin halin da ta shiga yasa meena kwashewa da dariya hade da cewa” ke kuma wannan kallon fa, sai kace kinga wasu sababbin halittu”.

Da kyar ta motsa bakinta tana mai cewa” to kusan hakan ne mana, don dai ni a tsawon rayuwata ban tab’a ganinku da wannan shigar ba, don ko hijabin sallarku bai kai wad’annan girma ba, da alama akwai wata kulalliya, meye sirrin ne?”.

Bude bakin summu domin bata amsa yayi dai² da shigowar Hibba daga wanka, kallonsu tayi cike da zumud’i tana mai fad’in da fatan an dace, plan ya tafi yadda muka tsara…..

 _Please manage, wannan ma naga inboxes dinku ya fara yawa ne, I am so tired today_

 _Mene sirrinne, Allah yasa ba wata tsiyar bace suka je suka shuka?_

 *comment*

 *Share*

 *Vote*

 *Like*

 *_Fateeyzah mbs✍️_*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page