RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 6 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 6 BY Fateeyzah mbs✍️

               Www.bankinhausanovels.com.ng 

*ALHERI WRITERS ASSO*

        *A.W.A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu

 *RAYUWAR CAMPUS*

 _(Rayuwar ‘yanci)_

 *_Na Fateeyzah mbs_✍️*

http://Fzahmbs.blogspot.com

 *_Fateeyzah@wattpad_* 

 *_Marubuciyar_*

 *_Gidan nagoggo_* 

 *_Doctor zahrah_*

 *_Yakin Mata (aure)_* 

 *_Kuda wurin kwadayi_*

 _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_ 

 *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*

 *_Page 06_*

    Haka suka yi ta chanza styles har suka yi releasing, sannan ya d’auketa cak zuwa toilet, nan ma sai da suka gama romancing d’in juna, sannan suka yi wankan tsarki suka fito, a gurguje suka shirya don yamma tayi, maida Abayarta tayi, sannan tace “Toh Doctor ni zan wuce”.

K’ayataccen murmushi ya saki, yana mai fad’in “shikenan ai, mun warware daku, sai wani time din”.

“Haba dai doctor, har so kake mu kuma haduwa wani time din,  please a bar batun carryover, gwanda kawai ka ringa passing din mu, in yaso mu ringa pay before service” cewar Hibba tana mai shafa masa kirji.

Riko hannunta yayi, ya zaunar da ita akan cinyarsa sannan yace “haka ne kuma, kinga kin kawo shawara mai kyau, sai a ringa hakan, yanxu wani lecturer ne kuke da problem da shi” ya karasa tambayarta yana mai shafo kirjinta.

“Wallahi kaga har na manta, ina ta zucin sanar da kai, ba don ka tambaya da sai na tafi muyi waya, dani da meena muna da matsala da Doctor Lere” cewar salma tana mai gyara zamanta akan cinyarsa.

“Ku biyu kuma, what of sumayya?, don nasan yanda na baku, haka zai baku” cewar Doctor dauke da  mamaki a fuskarsa.

Juyowa tayi tana mai kallonsa tare da cewa “kai dai bari wallahi!, wayyo ta mana , ashe wai  yana nemanta bamu sani ba, shine ita bai bata ba, maimakon kuma ta fada mana, sai tayi shiru da bakinta, sai da result ya fito take fada mana”.

Har yanxu fuskarshi dauke da mamaki, yace “Doctor Lere yana neman sumayya?, wallahi ban taba sani ba, ai da ban yi sex da ita ba”.

Fuskar Hibba dauke da mamaki, tace “saboda meye?”.

Wani kallo ya watsa mata hade da cewa ” ba zaki gane bane Muhibba, is part of our secret?”

Yarfar da hannu tayi, hade da tashi a jikinsa, cikin halin ko in kula  tace “to mu yanxu case dinmu ya zamu yi”.

“Kar ki damu, zan masa magana, gobe sai kuje ku same shi a office, ku ce masa Doctor UB ya  turo ku akan case din carryovern ku, sai ku fad’a masa registration number dinku, don a gabanku zai gyara”.cewar doctor yana mai mikewa.

“Ok toh, mun gode, ni na wuce” ta fadi tana mai nufar  kofa.

“Okay toh, sai mun hadu” cewar Doctor yana mai daukan key din mota da wayarsa.

Bangaren salma vp itama hakan ce ta kasance, sai da suka gama gurzar kansu sannan suka yi wanka suka fita, wata doguwar farar mota mai dauke da tambari da sunan makarantar, sai kuma  *STUDENTS UNIONS GOVERNMENT(S.U.G)* da aka rubuta a jikin motar suka shiga su uku sai driver, sannan suka fice daga cikin makarantar.

A bakin hostel kuma, kamfanin pad(always) suka zo talla, inda suka kure wurin da kida, yayin da student suka yi cincirindo a wurin, wasu na siya, wasu na kallon wadanda suke ta tik’ar rawa.

 Dayan bangaren kuma ‘yan campaign ne na *S.U.G* suma suke kure wurin da kida, suna campaign, maza da matansu suna sanye da farar Tshirt, wanda gaban rigar ke dauke da hoton wata kyakyawar mace da fuskarta ke dauke da kwalliya, bayan rigar kuma an rubuta *TEAM PRINCESS 4 S.U.G 2019*, sai P-Cap dinsu itama da aka

 rubuta haka.

Ta tsakiya ga kuma tsala tsalan motoci nan da suke parke a wurin, saboda karantowar magrib, wato kasuwar dare ta fara kenan

 _(Allah sa mu dace, dama hakan take kasancewa, duk second semester a university, kullun cikin rawa da kid’a, masu advertising suna yi, ‘yan siyasar S.U.G ma suna yi, ta haka suke dauke ma dalibai hankali, domin maimakon karatu sai a b’ige da kallo ko kuma supporting na  masu contesting,that is university ga wad’anda suka zabi hakan, domin akwai salihai wad’anda ba ruwansu, sai dai ba donsu na fara novel dina ba, but zan d’an tab’asu kad’an)._

Cikin hostel kuma zaka dauka kasuwar sabon gari ce ke ci, domin kuwa duk inda kika kai ganinki masu saye da sayarwa ne, ga masu siyar da gwanjo, takalma, jakunkuna, abaya, da sauran tarkace, dayan bangaren kuma masu  siyar da kayan kwadayine, ga masu kuma kaskon awara, wainar fulawa(kalallab’a), kosai da sauran su. ga kuma masu zob’o, kunnun aya suma. Ga kuma masu lalle da kitso.

Wurin da naga student sun fi cika na nufa, nan naga abun mamaki, domin wata dattijuwa ce zaune, tana sanye da kayan cleaners, kallo guda zaka mata ka gane tsohuwar ‘yar duniya ce, saboda yanda fuskar nan tata ta kone da man bleaching, ga hujin kunne barkatai, ga na hanci, sannan ga tsagen kalangu,

 *BAABA ATINE KENAN*  mai maganin mata, cleaner ce a hostel, bangare daya kuma tana siyar da maganin mata, da zarar hudu da rabi tayi, wanda lokacinne matron(hall admin) take tafiya, wannan lokacine take bude dilarta da sauran masu saye da sayarwa, wanda a cikinsu akwai student, cleaners da masu kawowa  daga waje.

Kewaye suke da ita, inda take ta musu bayanin magungunan, na tsugune, na sha, tsumi dasu matsi, ba abunda ke tashi wurin sai batsa hade da shewa.

 _(Wallahi hakan ke kasancewa, ba wai littafi bane, Duk abunda na fadi a rayuwar Campus ya kasance kuma ana aikata shi, babu k’age wai don in gyara littafina, a’ah, ya farune, kuma yana kan faruwa, maganar maganin mata da siyarwa da idona na gani, nayi karatu a manyan jami’ar tarayya dake arewa har guda biyu, nayi zaman hostel, so wallahi duk abunda kuka ga na rubuta, na gani da idanuna)_.

Nan na hangi su Hibba, sumy, Rufy, da meena a cikin su, yayin da suma ba a barsu a baya ba, anata shewa, ana zuba ma Baaba Atine kudi ita kuma tana ta mikowa tare da bayanin yanda za a sha _(Wannan kenan, Allah ya kyauta)_

‘yan mata ne naga suke ta fita hostel, sanye da bak’ak’en abaya, yayin da fuskarsu ta dau makeup sai kyalli suke.

 _Shin ina ‘yan matan zasu, nima bari iinje in sako abaya, inbi bayansu, don dibo muku labari?_

 *Please managed*

 *Comment*

 *Share*

 *Vote*

 *Follow @* _fateeyzah (wattpad)_

 _Fzahmbs.blogspot.com(blog address)_

 _Bankinhausanovel_

 *FATEEYZAH MBS*✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page