UNCLE NE COMPLETE BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 9 BY NIMCYLUV

 UNCLE NE CHAPTER 9 BY NIMCYLUV

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

Lamo tayi jikinsa tana sauraran daddaɗar murya dake fita a hankali cike da nutsuwa kamala addini haiba, numfashi ya sauke kafin yace “jeki ƙwanta” turo baki tayi tace “to baka daɗi yadda ake tsarkin ba..

Hancinta yaja yace “ni ban iya ba to”duk da baccin dake cinta bai hana tayi dry ba cikin siririyar muryarta tace “Allah Uncle ka iya,ai komai kai ka iya kafi kowa” baice mata komai ba sai lips ɗinta da ya tsorawa idanu yana kallon yadda ta jiƙasu da yawo sai mutsawa suke a hankali, ɗauke kansa yay yace “A taƙaice TSARKI kashi biyu ne,Hadasi da Kabasi amma zan buɗa maki bayanin yadda zaifi, hope zaiki fahimta?” Kanta dake saman ƙirjinsa ta ɗaga alamar “eh” shafa sumar kanta yay shima yace “good” kana yay shuru yana tunanin irin duguwar maganar da zaiyi a wannan daren, ajjiyar zcya ya sauke kafin ya ɗura da faɗin.

Ma’anar Tsarki

Ma’anar Tsarki A Larabci.

Tsafta Da Tsarkaka Daga Kazanta

Ma’anar Tsarki A shari’a

Kawar da kari da gusar da Najasa

Kashe ‿ Kashen Tsarki

1- Tsarki Na Voye

Shi ne tsarkake zuciya daga shirka da sabo, da duk wani abin da yake bata zuciya, babu yadda tsarki zai tabbata matukar akwai shirka a cikin zuciya, kamar yadda Allah ya ce, “Yaku wadanda suka yi imani ku sani cewa Mushirikai najasa ne, kada su kusanci masallaci mai alfarma daga wannan shekarar, idan kuna jin tsoron talauci to da sannu Allah zai azurta ku daga falalarsa in ya so. Haqiqa Allah Masani ne Mai hikima.‿ (At-Tauba : 28).

Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “Mumini ba ya zama najasa‿. [ Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi]

1 2 3 4 5 6 7Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button

You cannot copy content of this page

Adblock Detected

YOU ARE USING ADBLOCK TURN IT OFF TO COUNTIUE BROWSING OUR WEBSITE