RAMUWAR GAYYAH CHAPTER 2

RAMUWAR GAYYAH CHAPTER 2

Arude su Abdul sukayi kansa suna salati, shi kansa dad hankalinsa yayi mutukar tashi amma hakan baya jin zai sakashi ya kyale sawwam ya zauna da ummulkhairi a matsayin matarsa,+ “Kagama suman ka katashi ka sakar min yata ayanzun nan zan sake daura mata wani sabon auren wanda yafi dacewa da ita…” Baban ummulkhairi yafada cikin daurewar fuska, yayun ummulkhairi ne suka matsa kusa dashi suna tambayar abinda yafaru sannan suna bashi hakuri, Wata uwar tsawa ya daka musu wacce ta razanasu, “Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya…” “Zai sakar maka yarka kamar yadda ka umarta domin ba ita kadaice macen da ta rage ba, yanda ka isa da yarka to nima zan nuna maka cewar na isa da dana….” Dad din sawwam ya fadi tareda wucewa fuuuuuuh ya nufi inda su Abdul ke kokarin saka sawwam acikin mota, Wani specialist hospital suka nufa dashi wanda ke kan titin zuwa kano road, Suna shiga likitoci sukayi azamar karbarsa nan aka shigar dashi cikin wani daki aka fara bashi taimakon gaggawa, Minti talatin ya dauka kafin ya samu nasarar iya bude idonsa, gani yayi dakin yana juya masa saboda hajijiyar dake daukarsa duk da akwance yake, ko tantama bayayi da ace a tsaye yake da tuni ya dade da kaiwa k’asa, Runtse idonsa yayi take wasu zafafan hawaye suka zubo masa, har wani Sarawa yakeji kansa yana yi masa gashi wani abu mai daci ya cika makogaransa, Ganin ya bude ido yasa dad matsawa gefen gadon, yana fadin, “Sannu sawwam, kaji karfin jikinka?” “Dad mutafi gida, muje ka kaini wurin mami…” Yafada yana kuka hawaye na bin kuncinsa, “Sawwam bana son mubar garin nan batare da ka sakar musu yarsu ba, ka daure ka saketa, nikuma nayi maka alkawarin zan aura maka wacce tafita” Girgiza kansa yayi yana hawaye acikin zuciyarsa kuma yana cewa “duk duniya babu wacce tafi khairu, idan na rabu da ita bazan taba samun madadinta ba” “Kaji abinda nafada dan gidan dady?” “Dad mutafi gida tukunna” Mikewa dad yayi daga jikin gadon yana gyara babbar rigarsa ya fita, su suhaib ya samu awaje ya sanar dasu suje su fito da sawwam su tafi kano yanzu yanzun nan shikuma zaije ya hau jirgi yatafi gida, Sai da yaga sun saka sawwam a mota sun tafi sannan shima yatafi airport, Har lokacin Bai samu zarafin kiran mami ba saboda yafi son suyi maganar face to face, Babu jimawa ya sauka a kano ya nufi gidansa duk ransa yagama baci, afalo ya samu mami tana kaiwa da komowa gashi gidan yacika dam da baki yan taya murna, Karasawa cikin falon yayi sai huci yake kamar mahaukacin zaki wanda zaici babu, “Dadyn sawwam wai meyake faruwa ne? Sawwam yakirani yana kuka kai kuma inata kiran wayarka baka dauka ba” “Ba lafiya ba, sannan yazama dole sawwam ya rabu da wannan yarinyar, ina nufin sai ya saketa ayau ba gobe ba” Zaro ido mami tayi cikin tashin hankali, “Saboda me? Wannan abu da me yayi kama ace daga daura aure tun kafin mutane su baje an warwareshi” “Hakan shi zaifi zama alkairi agaremu domin yarinyar yar gidan Alhaji aminu mai shadda ce…” Cikin razani mami ta dafe kirji idanuwanta suka firfito waje take taji jiri yana daukarta, cikin azama ta dafe kujera ta zauna, kafin wani lokaci har gumi ya lullubeta kamar wadda tayi wanka, “Innalillahi wa inna ilaihir raji’un, yar gidan aminu mai shadda, tashin hankali wanda ba asa masa rana, tab…” Tafada tana rike da habarta, “Kwarai kuwa yarsace, kinga kuwa ya zama tilas sawwam ya sakar masa yarsa ya auri wata..” Tagumi mami tayi bata kara iya magana ba domin jikinta yagama bata cewar wannan auren nasu sawwam sunansa matacce dakyar idan zai kai kwana daya araye, “Yanzu ina sawwam din?” “Yana hanya sun taho shida abokansa suna nan karasowa” Tagumi tasake rafkawa tana sauraron wakar dake tashi wacce ta cika unguwar, mawakin da aka dauko a bikin sai kiran sunanta yake yana ina uwar ango tafito fili ita kawai yake son gani, Dakyar ta iya tashi tafita anan tayi kokarin saisaita fuskarta ta shiga cikin taron mutanen dake harabar gidan suna cashewa, Kallo daya zakayi mata kasan cewa bikin dan lelenta akeyi domin tasha wani hadadden leshi wanda akiyasce kudinsa zai haura dubu tamanin, sannan ko ina najikinta gwalagwalai ne sai daukar ido suke dankara dankara, tun daga kan dankunnenta, da sarkarta da awarwaron da tasaka da zobbuna, Tana shiga kawayenta da yan uwanta suka hau zubar mata da kudi suna lika mata, amma duk hankalinta atashe yake kololuwa, tana cikin filin ana zubar da ruwan kudi ta samu ta zare jikinta ta fita, daidai lokacin motar su sawwam ta danno kai cikin gidan, Wurinsu ta nufa jikinta yana rawa, musamman ma da taga yakasa fitowa da kansa sai su abdul ne suka fito dashi, Mami naganin haka tafara kuka,sashen dad suka nufa yana zaune afalo fuskarsa babu walwala, akan doguwar kujera suka kwantar da sawwam suka fice, gunshi mami ta karasa tana kallonsa cike da tausayawa, Hannunta ya rike ya kankame sai kuma yafara hawaye, “Mami kinji abinda ya faru ko? Wai sai na saki khairi…” Wata tsawa dad ya daka masa, “ba wai bane, dole ne sannan tilas ne kasaketa mutukar kana son farin cikina, mutukar kana son kaci gaba da zama a matsayin dana…” Runtse idanuwansa yayi wasu sababbin hawayen na sake kwaranya akan kumatunsa, “Dad i can’t, wallahi bazan iya sakinta ba domin itace rayuwata, she’s my life, i can’t do without her, she’s my happiness, my everything…” Afusace dad yaje ya daukeshi da wani gigitaccen mari, “Ko zaka mutu sai ka saketa, sai ka saketa inyaso bayan ka saketa ka mutu din…” Mami ce tayi gaggawar rikeshi tana kuka, “haba Alhaji, haba dan Allah, ya zaka rinka furta irin wadannan maganganun, sawwam fa shi kadaine danmu da muka mallaka bai kamata muyi masa haka ba” Hawaye sosai sawwam yake yi domin da ace zai iya rabuwa da ummulkhairi to da ya saketa kodan yabi umarnin mahaifinsa tunda tun lokacin da yataso dad bai taba dukansa ba amma yau gashi sau biyu yana sharara masa mari da dazu awurin dauren aure da yanzu, muryar dad ce ta katse shi, Sassauta murya dad yayi yana cewa, “Sawwam karka manta da irin gatan da na nuna maka tun zuwanka duniya har izuwa yanzu, baka taba neman wani abu karasa ba, baka taba tambayata wani abu nahanaka ba, duk abinda ka nuna kana so to ina samo maka shi cikin gaggawa, dan haka kaima yanzu lokaci yayi da yadace kayi min biyayya ka aikata abinda na umarceka…… *** Kwance take tanata faman gursheken kuka domin jikinta yagama bata cewar yanzu kila sawwam ya saketa an daura mata aure da faruk, “Ummulkhairi kizo inji mahaifinki” Tajiyo muryar mama tana yi mata magana, tashi tayi jiri yana daukarta domin rabonta da abinci harta manta, Tana tafiya tana hada hanya ga mutane yan biki sai tsokanarta suke suna cewa “amarya kinsha kamshi”,yara kuwa har jan mayafinta suke suna tsalle suna kiranta, Falon mahaifinta ta shiga yana tsaye ya harde hannuwansa abaya, fuskarsa kamar zata fashe saboda tsabar bacin rai, “Gani abba..” “Na kiraki ne domin naja miki kunne akan wannan yaron, ban yarda ki kara kulashi ba har ranar da zai aiko miki da takardar sakinki domin yazama dole ya sakeki idan kuma hakan bai samuba to zan iya makasu a kotu har sai shari’a ta tilastashi ya sakeki” Kukan datake ta dannewa ne ya subuce, “Abba kayi hakuri kayi min rai, wallahi indai sawwam ya sakeni to mutuwa zanyi…” “Sai dai kuwa ki mutun domin dole sai yasake ki, tashi kibani wuri…” Tashi tayi tana layi kamar wacce tasha kwaya ta fita, a tsakar gida ta hango yayyunta tsaye da mamansu suna fada mata abinda yafaru awurin daurin auren wanda har yayi sanadiyar faduwar sawwam aka daukeshi aka tafi dashi yanzu basu san halin da yake ciki ba, Zabura tayi aguje ta nufi daki mutane sai kallonta suke, wayarta ta dauko ta kunna ta fara kiran Layin sawwam, wayar nata ringing amma ba adauka ba har ta tsinke, haka taci gaba da kira amma shiru, hannu ta dora aka tana kuka domin bata saniba ko sawwam mutuwa yayi bataji ba…. Jikinsa ne yayi sanyi hankalinsa ya sake tashi domin jin kalaman dady dayi, Matsawa kusa dashi dad yayi ya rikeshi, “Sawwam ka aikata abinda nace saboda samun farin cikina da kwanciyar hankalina, wannan abinda na umarceka shine Kadai zai samar min da farin ciki, sannan shine Kadai zai dawwamar mana da zaman lafiya” Ko hannunsa kasa dagawa yayi sai hawaye da suke fita daga idonshi, kai ya daga alamar to,wani farin cikine ya lullube dady, Ganin bazai iya magana ba dad yayi saurin juyawa ga mami, “Dauko min takarda da abin rubutu a dakina maza yi sauri..” Cikin sauri mami taje ta dauko ita kanta kukan take yi hawaye sun wanke mata fuska, Karbar takardar dad yayi da biron ya mikawa sawwam ya makala masa a hannunsa, Sawwam yana kuka yana hawaye ya yunkura ya tashi dakyar ya dan jingina ajikin kujera, hannunsa yana rawa ya fara rubutu ajikin takardar…… Ya ďago yana kallon mahaifinsa, fuskarsa a kansa, Idanunsa taf da hawaye, ‘please dad…. ‘don’t pleased me sawwam…, ‘Dad xn rubuta mata amma kabarni na kaimata da kaina, ‘shikenan rubuta idan ka Kai da kanka xasu ga Baka damu ba, saki uku xaka mata dan baxaka qara aurenta ba,+ Sawwam na hawaye ya duqufa yana rubutu, ido mami da dad suka sanya mashi cike da tausayinsa, ba ynda xasuyi dole raba auren shine mafita, Yana gama rubutun ya dunqule takarda ya Sanya aljihunsa, ya ajiye biron qasa kana ya tashi yana share hawayen fuskarsa ya fice batare da ya qara waiwayensu ba, Yana xuwa ďakin sa ya ciro wayarsa anan yaga missed calls na khairi, kamar baxai kirataba sai Kuma ya kirata lokacin tagama sallah tana Kan darduma, tana jin wayar ta fara qugi ta tashi da sauri saboda ringing tone ďin sa daban ne, toilet ta nufa kafin ta ďauki Wayar, Lokaci ďaya suka saki ajiyar xuciya, ba Wanda yayi mgn acikinsu kowa najin xafin xuciyarsa, Kusan minti biyar suna haka, batare da sun kashe Wayar ba kuďin na tfy a banxa sai tayi qarfin halin mgn, ‘kayi shiru, ‘kema kinyi shiru, ‘da gaske xaka sakeni? sai ta fara hawaye sharrrrr hannunta har rawa yake gani take rabuwarta da sawwam tamkar rabuwa da rayuwartane, ‘Ina hanya ynxu idan naxo xamuyi Mgnr, Kiyi haquri khairi I don’t know what to do, tana jin haka ta fashe da kuka mai tsanani kenan ya sake ta, ‘Ashe xaka iya rabuwa dani dan Allah ka maida auren baxan jure rashinka ba, ‘ke kina tunani xn iya rayuwa ba kene, we have to br it, kidaina Wannan Kukan bana so, ‘ai kasan baxaa barni tsayuwa dakai ba, Abba baxai Bari ba, ‘kiyi dabarun nan naki na mata mana Kisan ynda xaki fito tunda da dare ne sai muje hotel ďin dana sauka muyi mgnr, ‘hotel Kuma? Meyasa xamuje can, ‘OK baxaki iya bina acan ba, ni ba mijinki bane ko kina tunanin xn cutar dake, jin ya ambaci miji xuciyarta nayi sanyi, ‘tor kayi haquri sai kaxo, ‘shikenan ki kula da kanki, kidaina kukan nothing can separate us, ‘shikenan kaima ka Kula da kanka, ‘to Kiyi murmushi naji mana, tayi murmushi kamar yana ganinta tana jin lokacin da ya sumbaci wayar kafin ya tsinke, Yana gama wayar da Ita wanka ya shiga, a gurguje ya shirya ya ďauki Abinda xai ďauka ya fito, har lokacin suna xaune falo suna maimaita Mgnr, ‘Ina xuwa haka cewar mami, ya dubesu fuskarsa a yatsine, ‘xanje na basu takardar yar’su na haqura tunda bakwaso, Dad ya taso cikin farinciki yaje ya rungumesa harda sumbatarsa, ‘Allah shi maka albarka, sai kadawo Allah ya kiyaye I will surprise you sawwam, Murmushi kawai sawwam yayi ya ďagawa mami hannu ya fice ita kanta tasan qarfin haline kawai yake bawai dan ya haqura ba, Suna gama wayar ta fito ta nufi kitchen abinci ta diba taje falon Abba ta xauna tanaci, Hakan da tayi Abba yaji daďi sosai a tunaninsa ta haqura da sawwam xata Karbi xabinsa, Suna cikin haka ta fakaici idonsa ta dannan ringing tune na wayarta tana kuka ta ďauka bayan ta kashe kamar gaske, ‘wow da gaske kikeyi, shikenan gani xuwa ynxu kice su siyama ma su jirani ynxu xnxo ta tsinke tana murmushi yaqe ta dubesa, ‘Abba kabarni naje gidansu maryam yau xa’a kawo mata kayan aure Kuma qawayen mu na Skul sun xo mun dade bamu haďu ba tunda Muka gama secondary school, ‘wace maryam kike mgn inaji an kawo mata kaya Tuntuni ai, sai da gabanta na faďi muryarta ta soma karkarwa, ‘a’a Abba wannan kayan nagani ina so ne Wannan kuma kayan aure ne, lefe kenan, dan Allah Abba kabarni naje baxan jima ba, Ya ďago yana kallon mahaifinsa, fuskarsa a kansa, Idanunsa taf da hawaye, ‘please dad…. ‘don’t pleased me sawwam…, ‘Dad xn rubuta mata amma kabarni na kaimata da kaina, ‘shikenan rubuta idan ka Kai da kanka xasu ga Baka damu ba, saki uku xaka mata dan baxaka qara aurenta ba, Sawwam na hawaye ya duqufa yana rubutu, ido mami da dad suka sanya mashi cike da tausayinsa, ba ynda xasuyi dole raba auren shine mafita, Yana gama rubutun ya dunqule takarda ya Sanya aljihunsa, ya ajiye biron qasa kana ya tashi yana share hawayen fuskarsa ya fice batare da ya qara waiwayensu ba, Yana xuwa ďakin sa ya ciro wayarsa anan yaga missed calls na khairi, kamar baxai kirataba sai Kuma ya kirata lokacin tagama sallah tana Kan darduma, tana jin wayar ta fara qugi ta tashi da sauri saboda ringing tone ďin sa daban ne, toilet ta nufa kafin ta ďauki Wayar, Lokaci ďaya suka saki ajiyar xuciya, ba Wanda yayi mgn acikinsu kowa najin xafin xuciyarsa, Kusan minti biyar suna haka, batare da sun kashe Wayar ba kuďin na tfy a banxa sai tayi qarfin halin mgn, ‘kayi shiru, ‘kema kinyi shiru, ‘da gaske xaka sakeni? sai ta fara hawaye sharrrrr hannunta har rawa yake gani take rabuwarta da sawwam tamkar rabuwa da rayuwartane, ‘Ina hanya ynxu idan naxo xamuyi Mgnr, Kiyi haquri khairi I don’t know what to do, tana jin haka ta fashe da kuka mai tsanani kenan ya sake ta, ‘Ashe xaka iya rabuwa dani dan Allah ka maida auren baxan jure rashinka ba, ‘ke kina tunani xn iya rayuwa ba kene, we have to br it, kidaina Wannan Kukan bana so, ‘ai kasan baxaa barni tsayuwa dakai ba, Abba baxai Bari ba, ‘kiyi dabarun nan naki na mata mana Kisan ynda xaki fito tunda da dare ne sai muje hotel ďin dana sauka muyi mgnr, ‘hotel Kuma? Meyasa xamuje can, ‘OK baxaki iya bina acan ba, ni ba mijinki bane ko kina tunanin xn cutar dake, jin ya ambaci miji xuciyarta nayi sanyi, ‘tor kayi haquri sai kaxo, ‘shikenan ki kula da kanki, kidaina kukan nothing can separate us, ‘shikenan kaima ka Kula da kanka, ‘to Kiyi murmushi naji mana, tayi murmushi kamar yana ganinta tana jin lokacin da ya sumbaci wayar kafin ya tsinke, Yana gama wayar da Ita wanka ya shiga, a gurguje ya shirya ya ďauki Abinda xai ďauka ya fito, har lokacin suna xaune falo suna maimaita Mgnr, ‘Ina xuwa haka cewar mami, ya dubesu fuskarsa a yatsine, ‘xanje na basu takardar yar’su na haqura tunda bakwaso, Dad ya taso cikin farinciki yaje ya rungumesa harda sumbatarsa, ‘Allah shi maka albarka, sai kadawo Allah ya kiyaye I will surprise you sawwam, Murmushi kawai sawwam yayi ya ďagawa mami hannu ya fice ita kanta tasan qarfin haline kawai yake bawai dan ya haqura ba, Suna gama wayar ta fito ta nufi kitchen abinci ta diba taje falon Abba ta xauna tanaci, Hakan da tayi Abba yaji daďi sosai a tunaninsa ta haqura da sawwam xata Karbi xabinsa, Suna cikin haka ta fakaici idonsa ta dannan ringing tune na wayarta tana kuka ta ďauka bayan ta kashe kamar gaske, ‘wow da gaske kikeyi, shikenan gani xuwa ynxu kice su siyama ma su jirani ynxu xnxo ta tsinke tana murmushi yaqe ta dubesa, ‘Abba kabarni naje gidansu maryam yau xa’a kawo mata kayan aure Kuma qawayen mu na Skul sun xo mun dade bamu haďu ba tunda Muka gama secondary school, ‘wace maryam kike mgn inaji an kawo mata kaya Tuntuni ai, sai da gabanta na faďi muryarta ta soma karkarwa, ‘a’a Abba wannan kayan nagani ina so ne Wannan kuma kayan aure ne, lefe kenan, dan Allah Abba kabarni naje baxan jima ba, Nutsuwa sukayi dukkaninsu suna kallonsa sannan suna jira suji abinda zai fada,+ “Tunda kun matsanta sai kunji dalilin dayasa nake son raba auren ummulkhair da wannan yaron to zan sanar muku amma ke ummulkhair ki sani bafa zan janye kudirina ba, yazama dole kiyi min biyayya ki hakura da wannan yaron…” Maihaifin nata yafada yana kallonta, bata iya cewa komai ba sai hawaye dake faman bin kumatunta, Mayar da hankalinta tayi ta nutsu wuri daya ta fara sauraron labarin da abbanta yake shirin basu, “Nida alhaji mustapha abokan junane ko kuma nace aminai domin tun lokacin danaje jahar kano karatu muka hadu dashi kasancewar makarantarmu daya sannan ajinmu daya, Mun shaku dashi mutuka komai tare mukeyi, bama rabuwa sai dai idan har hutu akayi, hatta iyayenmu sun san shakuwar dake tsakaninmu, da haka har muka kammala karatun secondary anan muka yanke shawarar cewa zamu dora karatu na diploma a jami’ar bayero dake cikin kano tunda dukkanmu mun samu sakamako mai kyau, Lokacin da muka fara karatu anan nikuma nahadu da wata yarinya yar gidan manyan mutane gidansu yana nan a unguwar rimin kebe, farkon haduwata da ita a kasuwa muka hadu naje siyan takalmi ita kuma an aiketa siyan kayan amfanin gida, daidai shagon danake tsaye tazo tawuce sai jakarta ta fadi bata saniba, Zuwa nayi na dauki jakar nabita abaya har shagon da ta shiga nayi mata sallama nabata jakarta nace mata ahanya ta yasar bata saniba, nan taji dadi tayi murna domin na ga hakan akan fuskarta, Tun kallon farko da nayi mata naga tayi min sosai kuma awurin naji ina sonta,sunanta na tambaya tafada min nima nasanar da ita sunana mukayi sallama bayan ta sanar dani adireshin gidansu, Kwana biyu da haduwarmu da ita na shirya naje gidan nasu anan nasamu kyakkyawar tarba awurinta da wurin iyayenta,mun dan taba hira da ita har nake sanar da ita cewa ni dalibine sannan kuma ba dan asalin cikin garin kano bane, Lokaci kankani muka saba da ita muka shaku soyayya mai karfi ta shiga zukatanmu, ganin mun shaku sosai sannan har mutane sun dan san tarayyarmu yasani nasanar da mustapha maganarta sannan na umarce shi da ya shirya muje nakaishi su gaisa da ita, Aranar mukaje dashi suka gaisa shima ya yaba mutuka da hankalinta da kuma nutsuwarta, haka muka cigaba da tafiya har akayi hutun makaranta anan nabarwa mustapha amanarta saboda ni nayi nisa dan haka nace masa ya runka zuwa yana dubata,hakan kuwace tafaru domin kusan kullum mustapha yana hanyar gidansu wannan yarinyar, Abinda ban saniba ashe shima mustapha sonta yake yi dan haka sannu ahankali ya hure mata kunne yabatani awurinta ya shigar da kansa suka fara soyayya, koda aka koma hutu sai bai nuna mini ba itama kuma bata nuna min ba sai dai ta dan canja min ba kamar daba, Haka dai naci gaba da hakuri domin ina yimata so nagaskiya kuma mai tsanani, Lokacin da muka kammala karatu nasanar mata da zan turo magabatana domin asaka mana ranar aure, bata ki ba tace min to haka shima mustapha nasanar masa, Satina hudu da gama karatu na tura iyayena neman auren amma koda sukaje sai akace musu ai anbada ita yanzu hakama saura sati daya daurin aurenta, Nashiga tsananin tashin hankali sannan raina ya baci, ana sauran kwana uku bikin na shirya natafi kano wurin mustapha domin ina son nasanar dashi cin amanar da wannan yarinyar tayi min, koda naje banma sameshi ba sai mahaifiyarshi nasamu itace take fada min cewa ai yana can yana shirye shiryen bikinsa wanda za adaura masa nanda kwana uku, har gidansu yarinyar saida tafada min da sunanta anan nagane cewar lallai mustapha amanata yaci shiyasa yayi biris da lamarina lokacin da nake sanar masa da irin canjin da Nagani atare da ita, Tun da nadawo gida daga gidansu mustapha nakwanta rashin lafiya wacce bakomai ke damuna ba face bacin rai ta sanadiyyar haka nahadu da lalurar hawan jini gashi nakasa mantawa da ita koda yaushe acikin tunani nake, Dan haka na shirya daukar fansa na shirya mayarwa da mustapha abinda ya shuka shekaru 30 baya da suka wuce, ayanzu ne zai gane cewar RAMUWAR GAYYA TAFI TA GAYYA ZAFI, domin abinda ya tabayi to gashi zai faru akan dansa, shima yanzu zai dandana bakin ciki irin wanda na dandana abaya…” Dukkaninsu sun razana dajin abinda yafaru, Ajiyar zuciya khairu ta sauke ta kalli abbanta, “Abba hakika abinda abban sawwam yayi maka bai kyautu ba sai dai bai kamata ka hukunta sawwam akan laifin da bashine ya aikata maka ba, idan….” Dakatar da ita mahaifinta yayi ta hanyar daga mata hannu tare da cewa, “Ba neman izininki nakeyi ba dan haka ki rabu dani na aiwatar da abinda najima ina shirin aiwatarwa, sanin kankine saboda sawwam na turaki kano badan wai kiyi karatu ba a,a sai don ina son burina yacika na rama abinda mustapha yayi min, kuma ma ai ni ban saki kiyi soyayya tagaskiya dashi ba, dama cemiki nayi kiyi duk yanda zakiyi kija ra’ayinsa gareki yasoki bance kema ki soshi ba dan haka kima cire ran cewar zakiyi zamantakewar aure tare dashi…” Mikewa yayi zai fita yayunta sukayi hanzarin tsayar dashi, “Haba Abba…” Cewar babban yayansu, Hannu yadaga masa ya dakatar dashi, “Wannan fada tace dan haka dole kubi abinda nace” yana kammala fadin haka yasa kai yafice yabarsu zaune kowa zuciyarsa cikeda sake sake, Babu wanda ya iya magana acikinsu amma ummulkhairi har lokacin bata daina kuka ba, daya bayan daya suka rinka tashi suna barin falon, ganin kowa yabaje yabarta yasata itama tashi tafita anan ta rinka cin karo da yan tafiya wadanda suka zo bikin, kowa sai Allah yasanya alkairi yake yimata ya tafi saboda sunga kaiwa amarya gidan mijinta ya gagara, Dakinta ta shiga ta kwanta shiru taci gaba da kuka tayi kuka kamar ranta zai fita yabar jikinta…… Tashi sawwam yayi yana kallon iyayensa bayan dad dinsa ya kammala bashi labarin abinda ya hadashi da mahaifin ummulkhair wanda komai sai da yafadawa sawwam bai boye masa koda kalma daya ba, “Shikenan dad Allah ya rufa asiri yasa haka shine yafi zama alkairi..” Fita yayi ya shiga dakinsa ya kwanta ransa fal kunci, Wayarshi ya dauka yashiga kiran layinta, har lokacin kuka take amma haka ta daure ta daga wayar, “Matata kuka kike yine? Fada min menene yasaki kuka?” Yace da ita yana saurarenta domin yagama fahimtar cewar kuka take yi, “Dad yabaka labarin abinda ya hadashi da abbana?” Ta tambayeshi cikin kuka, “Ehh yafada min, nifa nayi tsammanin wani babban abune ashema wai akan mami ne fadan…” “Ehhh akaine” tabashi amsa tana share hawayen fuskarta, “To share hawayenki, kidaina kuka kinji” “Tayaya zan iya share hawayena sawwam?” Tafada tana kuka, “Daurewa zakiyi, kinji matata, kicire damuwar komai aranki, ina sonki bazan iya rabuwa dake ba” “Dagaske?” Ta fada tana murmushi, “Dagaske nake, kin ganni nan babu abinda yake damuna sai son kasancewa da matata, bana son ganin komai sai kyakkyawar fuskarta, bana son jin komai sai kamshin jikinta, gaskiya bazan boye miki ba ina bukatarki…” Hannu tasa tarufe fuskarta tana murmushi, “Kai ana ta shirin yanda za ayi adaidaita kai kuma ta wannan kake..” “Hmm amma dai kin san dole na bukaci matata ko?” “Hmmm hakane” “To kin gani, wallahi hakurina yakusa karewa…” “Ka kara hakuri dai dan Allah kaji mijina…” Ajiyar zuciya ya saki, “to dan yimin kiss naji” Bata bashi amsa ba ta shiga aika masa da zazzafan kiss wanda yafara kokarin ruguza masa dodon kunne…. 2 days later… Kokari sawwam yayi ya cire damuwa aransa,hakan da yayi ba karamin dadi yayiwa dad dinsa ba domin ya tsammanci cewar sawwam yacire khairi daga cikin zuciyarsa, Ganin zaman gidan baya yimasa dadi yasashi kawai komawa office yaci gaba da zuwa aikansa, sannan idan ya tashi kuma sai yawuce wurinsu Abdul, baya komawa gida sai misalin karfe tara nadare, da zarar ya koma kuma kusan kwana suke suna waya da ummulkhair, Ita kanta ummulkhair ta danyi jarumta wajen rage damuwar dake ranta. Yau kimanin sati biyu da bikinsu shida ummulkhair, abuja aka turashi shida abokan aikinsa, har ya shirya zai tafi sai yaga kuma bazai iya tafiya batare da yaga lonely dinshi ba, Bauchi yafara zuwa, misalin karfe 12 narana yasamu ya isa, lokacin da yafadawa ummulkhair zuwansa rasa yanda zatayi tafita tayi gashi abbanta ya hanata koda leka kofar gida, Tana nan zaune tanata sassaka yanda zatayi sai dabara ta fado mata ta tuno cewar an kwantar da kawar mama a asibiti, Tambayar mama tayi cewar zataje dubiya, bata hanata ba amma ta gargadeta akan tadawo da wuri kafin abbanta yadawo, Wani material tasaka pink da bakin hijabi har kasa tafita, acan tsohon titi tasameshi yayi packing akasan wata bishiya yana jiranta, “My lonely ai nayi zaton ko bazan samu ganinki ba..” Murmushi tayi tana kallonsa yasha kananan kaya gashi kamshin turarensa duk ya cika mata hanci, “Nasamu nafito dakyar…” “To yakike, ya gida, ya missing dina? Ko bakiyi ba?” Murmushi tasaki ta dauke kanta, “Missing dinka sosai ma, bafa na iya yin bacci..” Hannunta yakamo acikin nasa, “Idan dagaske kike to nuna min nagani sai na tabbatar” Jin ya matso jikinta yasata boye fuskarta a kirjinsa, “Nuna min mana nagani, kodai dama bakiyi missing din nawaba kawai dadin baki kike yimin?” Kanta ta girgiza ta dago tana kallonsa, kiss takai mishi a kumatunsa, “Shikenan?” Ya tambayeta yana murmushi, kai ta daga, “To ni bari kiga yanda nayi missing dinki” Rungumeta yayi ajikinshi yafara laluben bakinta……, Sake matseta yayi ajikinsa, “In taba?” Ya rada mata a kunnenta, Cikeda kunya ta girgiza masa kai, “Yauma hanani zakiyi, nida halal dina? Bari kigani..” Cusa kanta tayi ajikinshi saboda tagane abinda yake nufi, Sai da ya nuna mata salon soyayyarshi sosai sannan ya kyaleta yana murmushi, “Bari natafi karki sa nayi shigar dare..” Jitake kamar kada ya yatafi yabarta,hawaye tafara yi sharrrrrr, cikin kuka tafara yimasa magana, “Allah ya kiyaye hanya, dan Allah sawwam karka rabu dani, karka tsaneni dan Allah karka ce zaka sakeni, wallahi ina tsananin sonka..” Sake rungumeta yayi yana shafar bayanta kamar wata jaririya, “Ummulkhair nayi miki alkawari zan kasance dake bazan rabu dakeba domin kece rayuwata, saki kuma indai nine maiyi to har abada bazan yiba..” “Allah yakaika lafiya, idan kadawo zaka biyo tanan?” Murmushi yayi yana kallonta, “kina son nadawo ne?” “Ehh” tabashi amsa, “To zan dawo naganki, kije kitafi gida” Sakinta yayi tafara kokarin zuge zif din rigarta tana harararsa, “Nayi laifine?” Ya tambayeta yana kashe mata ido tareda yimata dariya, Baki ta turo ta bude kofar motar ta fita aranta tana jin cewar tasan zatayi missing dinshi sosai, dariya yake mata har tabar wurin ta tsaya abakin titi tana tarar mai keke napep, Mahaifinta dake tsaye abakin titi shida wani abokinsa wanda suka hadu suna gaisawa sunyi packing din motocinsu agefe sai kawai yahango wata tafito daga cikin wata bakar mota mai bakin gilasai kamar ummulkhair, gabansa ne yafadi domin ko tantama babu itace, yana ganin ta shiga keke napep yayi saurin yiwa abokinsa sallama ya shiga motarsa yabi bayansu……

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page