SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 12

SILAR GIDAN AIKICHAPTER 12Haleema ne zaune a daki tana jirar kawarta, Sallamar ta Taji ta mik’e taje ta bude Mata kofa, rungume junansu sukai sannan suka rik’e hannu suka shiga bedroom din Haleema, bayan sun gaisa ta tashi ta dakko Mata drinks da kayan itatuwa saita taci ta koshi sannan ta ce ya ake cikine? Nan Haleema ta bata labarin komai da komai bata boye mata komai ba +

Mamashow tace but dsame room kuke kwana? Haleema tace eh amma ba kullun ba, Mamashow ne tace to nazo maki da wani turera se gab da zai shugo Sai ki shafa, indai jini na yawo a jikinshi to saiya kulaki, Haleema tace really?

Mamashow tace ai kinsan bana wasa ta wannin fannin, Nan ta amshe ta boye a dakinta sunsha hira har seda Mamashow ta tayata dafa abinci sannan gab da magrib ta tafi Dan tasan Mubeen nagab da dawowa,

Tana tafiya ta gyara dakin sannan ta dakko turaren wutan data hado mata ta turara dakin sannan ta shiga toilet tai wanka tazo ta shirya

Bayan magrib nayi Mubeen yadawo Dan seda ya shiga part din mamanshi sannan yazo na matarshi, shugowar dazaiyi wani kamshi ya dake hancinsa, Suka hada ido da amaryarsa Ta sakar Mai wani murmushi

Amsa jakan hannunshi tayi sannan takaishi daki ta kawo Mai drinks da ruwa tace nasan ka gaji gashinan, be mata musuba ya amsa yasha kadan sannan tace ruwan wankanka na toilet temakamai tayi ya cire kaya yai wanka yazo ya zaune yaci abinci yai sallah ..

Daki ta shiga Ta shafe jikinta da wannan turaren ta fito tunda ta fito Mubeen binta da ido yakeyi, ita kuma se sakar mai murmushi takeyi, Kusa dashi tazo ta zauna kamar mage se narke Mai a jiki takeyi, shi ko gogon naka nan danan tinaninshi ya sauya, kasa kasa da murya yayi yace muje Mu kwanta wannan perfume din naki da kanshi yake, marai raice fuska tayi, tai smiling aranta tace haka nakeson ji

Direct bedroom suka wuce………..kuma dai kun gane!!

Basu suka farkaba se kusan 7 saboda night dinsu ya musu sweet, Da sauri Mubeen ya shiga toilet yai wanka ya zira jallabiya sannan yazo ta tashe Haleema ta tashi, wani miqan munafurci tayi ta Kara turo chest dinta, tace ohh Har kusan safiya tayi, tana magana tana kallon face dinshi

Bece Mata komai ba ya shige dakinshi yai sallah yai addu’oi Sannan ya zauna yana nazari, Shin Haleema dama ba virgin bane? Cos yanda yaji Nazeefa ba haka yaji taba Innalillahi wa inna ilaihir rajiun yace” wasu zafafa hawaye suka zobomai a fuska yace” tabbas gaskiya dayace duk abunda kai ma wani kaima za’ai maka

Nazeefa na cutar dake tun ba a akai ko inaba na Fara haduwa da irin illar danai ma rayuwarki yanzu wani namiji zaiganki da daraja yana magana tamkar yana fadawa wani

Daga hannu yayi ya rokawa Nazeefa samun miji nagari

Sannan ya mik’e ya koma dakin Haleema, Yaga batanan, buruntu yaji a kitchen Dan haka ya bita ga mamakinshi, Breakfast yaga tanata kokarin had’awa

Sayawa yayi a bakin kofa ya jingina da kifar kitchen din yai folding hands dinshi yana kallonta, shi kadai yasan nazarin da yakeyi

Suna hada ido da ita ya sakar Mata wani Shu’umin dariyar da seda ta sake cup din data dakko

Juyawa yayi ya koma room dinshi

Haleema kuwa mutuwar tsaye tayi dan murmushinshi ya tsoratar da ita, hankalintane ya tashi tace” Allah yasa ba ganewa yayi inabin Maza ba! Gham taji kirjinta ya buga

Mubeen kuwa shiryawa yayi ta dakko jakarshi ya rataya zai tafi office, a daidai ita kuma Haleema tana jera kayan break fast,

Zuwa tai ta tsaya a gabanshi tace ga breakfast fa, Kallonta yayi yace se yau kikaga daman faramun breakfast kenan

Murmushi itama tayi irin na yan duniyar nan Tace” yes cos yau na faracin amarcina

Wani Dariya Mubeen yayi yace” well hakane kumafa, Kallon agogon hannunshi yayi yace matsamun kiga munada aiki 8:00pm Matsamai tayi ta fita yaje parking lot ya shiga motarshi ya wuce aiki

Ita kuma tsayawa tayi turus tace wannan Mubeen din da taurin Kai yake aikin banza ma mtsww Tun daga ranar da Mubeen ya gane wacece Haleema ya Kara sauya Mata, be cika kwana dakinta ba se in har yanada bukata ko kuma idan ya tina akwai hakkinta a kanshi se yadan sakar Mata fuska, Haleema kuwa Ko a jikinta dan wata dama ta samu na Kara shigewa kwartanta, +

Mubeen be rageta da komai ba illa kwanan da basayi tare a ko da yaushe, Amma abinci, kudi, kayan sawa ba abun dabe ajiye Mata, tayi kyau tayi kiba sosai Dan hankalinta a kwance yake cos ba abun data nema ta rasa

*Bayan shekaru biyu*
Iyayansu sun damu sosai akan rashin haihuwar Haleema, Mubeen kam kwantar ma iyayanshi hankali yakeyi akan komai lokacine, Unknown to them Ashe Haleema kwaya takesha Akan karta dauke ciki, Mubeen yasha ganin kwayoyin da take sha seya girgiza Kai yace Allah nagode ma dama Sam beson haihuwa da ita, Sau tari yana zarginta tana Mu’alama da wasu amma seya danne zuciyarshi saboda yasan abunda yai ma watace Allah yake nunamai, Haleema kam abun ya fara isanta na watsin da Mubeen yake Mata a Cikin gidan nan, yanzu ya chanza gaba daya wulakancin yau daban na gobe daban Dan har ta sanar da iyayanta akan bazata Iya zamaba ba, hajiyarta ne ke bata hakuri akan ta zauna zuwa wani lokacin

Shekaran Mansur Turaki biyu a China ya gama course dinshi ya dawo gida, Yayi kyau ya chanza kamar ba shiba, Ya Kara fari sol, gashin kanshi ya Kara kwanciya abunka da Fulani, sajenshi ya Kara fitowa, sema yai dariya idan wushiryarshi ya fito ka kalleshi shi se kaji kamar kaita kallonshi dan ya hadu Masha Allah barema yanzu da ya kara zama so silent kamar balarabe, yanzu kam ya manta da wata Nazeefa sedai idan ya zauna yana Tina baya seyai tinaninta da zaran ya sama abun da zaiyi keeping dinshi busy kuma shikkenan ya manta ta

******
A shekara biyun nan Da Nazeefa tayi gidan sarki tayi kyau sosai mak’eyin yan Mata ya k’erata sedai kuma kashh Ba jin dadin zaman gidan takeyiba saboda jamila da suhailat sun sata a gaba, se Su shiga dakin Hajiya bilkisu sui sata suzo Su saka Mata a jikin jakar ta jakar nanan makale a dakin cos ba fita takeyiba balle ta dinga duba abundake ciki, tunda tazo gidan ta ajiye bata sake wawayar jakarba,

Abun na damun gidan gaba daya saboda tun tarihin gidan da kowa nanan ba’a taba yin sata ba seda Nazeefa tazo gidan, kuma koda tazo sedai aita cewa itace ke satan amma be taba zuwa kunnantaba a jikin gidan ne kawai ake rad’e radin Nazeefa barauniyace

tun Hajiya na hakuri tunda tayi imani Nazeefa bazata aikata hakaba

Kwasam se yau aka kawo Mata Wasu gwala gwalai daga saudiyya Hajiya ta ajiye kan dressing mirrow taje ta raka kawarta kafin ta dawo Su Jamila suka fake idon mutanan gidan suka shige dakin hajiyar suka kwaso lokacin Nazeefa na toilet suka zuba Mata cikin jakantar dake sakeye a dakin

Suka hada ido wato yau akwai tashin hankali

Hajiyane ta shugo ta ce Masha Allah a bikin Su Hassan Zan fantama da gwala gwalai na tana magana tanakai idonta kan dressing Mirrow, Taga wayam, gaban tane yai mugun fadi, ta duba KO Ina taga bata gani ba, Hasbunallahu wa ni’eemal wakeel tace” jakadiyarta ta Kira take tambayarta wa ya shugo Sasan nan bayan na fita?

Jakadiya tace ranki ya Dade ba wando ya Shugo, Hajiya ta bata rai tace” an shugo dai baki saniba saboda an sacemun gwala gwalan da Hajiya ta kawomun yanzu, Zare ido jakadiya tayi tace to yau dinnan barawon gidan nan zai fito

Amma kuma Hajiya anya ba yar nan bane da aka kawo daga baya Dan naji KO a Cikin gida ana cewa barauniyace amma maganar batazo kunnanku bane!

Hajiya ta daka Mata tsawa Tace Nazeefa bazata aikata ba

Karma in Kara jin wannan maganar a bakinki, Ana Cikin hakane saiga twins, sun shugo sukaga hajiyarsu ta saura sosai nan suke tambayar meya faru? Nan Jakadiya ta sanar musu Da cewa gwala gwalen Hajiya aka sace! Suma mamaki sukai sukace me yasa masarautan nan akeso a batashi da Sata,

Hajiya tace sam Ko bazaiyuba muje fadan mai martaba yau se anyi chaje duk Wanda ya dauka seya fitone ma

Hajiya na tafe yan biyu da jakadiya na Binta a baya har suka iso

Su jamila ne suka hangosu ta window, Susan yau akwai drama a gidan nan

Hada ido sukai sukai sukaiwa juna signal alamu da gira se sukai murmushi Nazeefa kuwa na zaune tanata tasbihi da hannu Dan duniyar gaba daya jitai be Mata dadi

Bayan sunzo fadar me martaba ne nan Hajiya ta sanar dashi abun dake faruwa, Mik’ewa yayi yace” Sata? a nan gidan tirkashi yau se an fito da barawon gidan dan, tun daga kan fadawa, bayi, yan aiki, jakadan gidan nan da duk wani Wanda yake zaune anan gidan se an bincikeshi kuma duk Wanda aka Kama saiya fuskanci matsala sosai

Nan fa gidan gaba daya ya kaure da surutu anyi sata anyi sata, Mai martaba ya umurci kowa da yazo fadanshi ya zauna se za’ai bincike se a daukeka a tafi dakai dakinka a bincika ka, koda Nazeefa taji labari tsaki tayi tayi tace sata? Allah yakyauta kam cos tasan ita bata daukaba so ba abun datakeji

Jamila da suhaila kuwa se dadi sukeji Dan sunsan abunda suka aikata

Gaba daya aka hallara za’a Fara binciken, Hajiya bilkisu fuskar nan nata gaba daya ba annuri, Nazeefa kuwa bata bar tasbihin da takeyiba taci gaba da abuntaa

Kowa sai zare ido yakeyi cos today ba today, Kowa da abun da yake tsakawa aranshi, burin kowa yaga Barawon gidan

Hajiyace ta kalle Nazeefa tace jeki zauna nasan bazaki aikataba, Gaba daya fatan aka Fara surutui se kace wacce taima Hajiya asiri, Komai za’ai a gidan se ace banda ita

Sarki ne yace Hajiya ba’a haka tazo dai ta zauna cos kinga harda su hassan za a chaje idan ma hardani duk ayi, ya za AI ace gwal na 3.5M ya bace a nan gidan?

Kowa yace’ atoh madallah, Nazeefa tazo ta zauna

Da jamila da Suhaila suna hada ido sesuiwa juna murmushi, Nazeefa takai Idonta Kansu taji muguwar faduwar gaba! Seta Tina furucin da suke Mata barauniya tsaki yayi taci gaba da tasbihi abunta SILAR GIDAN AIKICHAPTER 12
Haleema ne zaune a daki tana jirar kawarta, Sallamar ta Taji ta mik’e taje ta bude Mata kofa, rungume junansu sukai sannan suka rik’e hannu suka shiga bedroom din Haleema, bayan sun gaisa ta tashi ta dakko Mata drinks da kayan itatuwa saita taci ta koshi sannan ta ce ya ake cikine? Nan Haleema ta bata labarin komai da komai bata boye mata komai ba +

Da jamila da Suhaila suna hada ido sesuiwa juna murmushi, Nazeefa takai Idonta Kansu taji muguwar faduwar gaba! Seta Tina furucin da suke Mata barauniya tsaki yayi taci gaba da tasbihi abunta
Me martaba zaune yai shuru yana jamamin lamarin nan, Hada fuska yayi yace” tun kafin a Fara searching kowa in kasan Kai ka dauka kawai ka sanar damu ba tare da ka bamu wahala ba, kowa shuru yayi

Misalin 30mins yanata magana kowa yace bashi bane, me martaba yace” well nan aka fara da masu gadin gidan ba’a samu a wajensu ba, akazo kan masu wanke wanke da girkin abinci shima shuru kakeji ba’a sama komai wajensu ba

Akace next Suhaila ce da jamila DA nazeefa cos dakinsu daya so tare za’aje charje kayansu, Dukansu suka tashi Nazeefa ce kan gaba, suna tafe har suka shugo dakin, Kayan jamila aka Fara chajewa ba’aga komai ba akazo kan suhaila itama haka, Akazo kan Nazeefa itama ba’aga komai ba Alhamdulillah tace nasan ban daukaba

Securities da masu chajen har sunsa kafa sun fita, Sukaji suhaila tace’ ba’ a duba wannan jakar ta rataye ba, aiko suka dawo, suka fizgo jakan Dan seda nail din da aka ratayeta ta cire,

Dubawa suka farayi basuga komai ba se wani bakar leda, bude ledar sukai seka Gwala gwalai sun fado, Zare ido sukai sukace cikinku jakar waye? Su jamila sukace na Nazeefa ne, wani chapka da wani security yakai Mata seda ta kusan yin fitsari a wando, yace kikace baki daukaba yanzu jakar waye wannan? Nazeefa tace jakatace amma bani na daukaba na rantse

Jamila da suhaila sukai shewa sukace barauniya ai ga zahiri nan ai a jakanki aka gani

Kama Nazeefa akai har fadar me martaba, Suka kaita sukace sun ga gold din a jakar ta, Gaba daya dakin zurawa Nazeefa ido sukai, hassan da Hussaini kuwa mik’ewa sukai har suna hada baki sukace karyane bazai taba yuwuwa ace itace ba

Nazeefa kam na tsaye kowa se kallonta yakeyi suna ta yan surutun su, daga me ce Mata munafuka, se me ce Mata an y’anto ta tazo zatai masu Iya shege

Me martaba Binta da kallo yayi yace Ashe na dauko wa kaina na, dama irinku mugayene abun gudune, Nazeefa na kuka tana wallahi ba ita ta dauka ba, Hajiya bilkisu kuma Tasowar da zatai ta saukar mata da wasu zafafan tafi a fuskarta, ji kake Tass tass sannan tace a dauketa aje a lillisa mata jiki da duka

Nazeefa in banda kuka ba abun da takeyi Dan wani jiri takeji sosai ga bakin cikin da ya ziyarci zuciyarta

Nan dogarai suka janyota suka zaneta son ransu, jikinta duk ya Dan farfashe saboda jan fatarta,

Hassan da Hussaini kuwa abun ya daure musu Kai, Sunyi imani sunsan Nazeefa bazata taba sata ba, saboda Sun shaku da Hassan sosai tadan bashi labarinta tace Mai amana yace yaji but dole zai fadama Hussaini tace bakomai,

Tattaro kayanta aka kaita tayi kowa se binta da mugun magana suke, Har zata tafi tace please abarta tai magana da hajiya bilkisu, Sukace OK muje, Nazeefa na kuka ta shiga fadar lokacin kowa ya watse se me Martaba da hajiya da twins dinta, tsugunnawa tai tace” Hajiya wallahi bani nadauka ba amma tunda anmun sharri bakomai, Zan tafi Zan bar gidanku inshaa Allah gaskiya zatai halinta, nagode da karamcin da kukai mun tundaga zuwa na nan gidan har yau, Sannan ta mik’e dogarai suka sata a gaba aka kaita chan bayan gari aka yardar da ita

Bayan Nazeefa tabar gidan suhaila da Jamila sukai shewa sukace Alhamdulillah Yanzu sauran abubuwan da muka sata ya zamui dashi? Jamilla tace wannan ai me sauqine se an kwana biyu zamuje kasuwa muna yan saidawa muna fantamawa da kaya Kala kala Dan ni har IPhone Zan siya ince saurayina yasaimun, Suhaila tace inayinki kawata

Hajiya bilkisune ta rungume gwala gwalanta tace” huh Allah ya temakeni da yarinyar nan ta gudu da shi ai dana shiga UKu

Hassan ne yace mum stop saying this bafa yarinyar nan zata daukaba nidai Ina zargin yaran nan ne Suhaila da Jamila, duk da saukin kan Hajiya be Hana ta murtuke fuskaba tace” d’ana Muna zaune dasu fa shekaru bamu taba neman allura mun rasaba se zuwan Stupid girl dinnan, Ashe munafuka ce, innocent face dinta Ashe na cutane, Ana cikin haka saiga Hassan Rik’e da cup na shayi ya shugo dakin, daya lura face din beloved mum dinshi ba fa’ara shima yadan tsuke nashi, kallonshi tayi taga face dinshi ba fa’ara ta dan shiga damuwa tace” what’s wrong with you my son? Ajiye cup din shayin yayi yace” haba Mum abunda kukai bedace ba gaskiya

Koda ace ita tai satar nan tunda Ku masu temako ne meyasa kuka sa tabar gidan nan, ita mace ne, kunsan halin da zata shiga ne, Kunsan hannun da zata fada, mum gaskiya ba’a kyauta mata ba, yana gama magana ya dauka cup na shayinshi yai dakinshi

Hajiya Binshi da ido tayi dukda ita ta haifesu tabbas in gaskiyane suna fada Mata kuma tasan bata kyauta ba, but saboda zafin da kirjinta ke mata kuma gashinan zahiri anganshi a jakarta dole kam tabar gidan, Hussaini ni ya kalleta yace Uhm mum nima bari natafi room dina nadan huta

Zama tayi taji duk duniyar be Mata dadi, tabbas tasan kuwa tanason Nazeefa, tinani tayi tace me yasa na Bari aka hukunta ta, wani zuciya kuwa tace tab da yanzu gold dinki na kusan 3M ya tafi zuttt

Tsaki tayi ta rungume yan gwalagwalanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page