SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 2

SILAR GIDAN AIKI
CHAPTER 2Sauri take a bakin titi dan tasan tayi latti Sosai, tafiya take jikinta na rawan Sanyi, ahankali ta samu ta k’arasa makaranta +

Tana shiga ta duba filin makarantar ba kowa, kowa na Class, gabantane yai mugun fadi Dan tasan maths teacher dinsu (Corper) _Dan bautan kasa_ shine da first & second period kuma yasha mata warning akan zuwa latti kuma tasan idan har ya ganta se yayi punishing dinta

Lekawa Ta window tayi taga yana rubutu a black board, sai ta koma, Tadan jira mintina ta kara lekawa, Lakewarta keda wuya kenan Sukai four eyes Dashi,

Gabanta yace Dummmm

Uncle dinsu yai shouting yace” come In my friend!

Ta shugo jikinta a sanyaye, ya kalleta yace” stupid girl, you always come late! Ya daka Mata dundu….

Hawaye kawai yake zubo Mata, uncle ya kara kallonta yace” see how dirty you’re, wai bakya wanke uniform dinkine?

Batacemai komai ba, se hawaye taketayi, yasan ko kasheta zaiyi ba zatamai magana ba, shi kuma yace indai bata cee sorry ba bazai kyaleta ba, Dan mutun ne me mugun Zuciya

Ya juya yaci gaba da teaching dinshi, friends dinta kuma se alama suke Mata akan tabashi hakuri sedai ta daga kafada alamu “she can’t tell him Sorry!!

Almost 1 hour tana Kneel down a wajen, Wani Uncle ne ya shugo shima da kayan bautar kasa, yasha bakin glass, ya rataya school bag ta gefe kamar dan sec school, hannunshi rike da babbar waya se kamshi yakeyi, dan guy din ko a yan bautar kasa shi daban yake, ga beards (gashin gemu) a fuskarshi yai matukar kyau sosai

Yana shugowa duka student din Suka mik’e sukece Good morning Uncle

Kallonsu yai Da murmushi a fuskarshi yace” morning student, how are you doing?

Suka amsa da fine, Yace” Okay sit down,

Da yake kanshi na sama shi sam bema kula akwai wata yarinyaba, saura kiris yai tuntube, Nazeefa ta tashi zata ruga da gudu, dan gyanyadi ta fara janyo hijab dinta Yayi,

Wani dan Kara nazeefa ta sake saboda ja mata hijab din da yai ya shake mata wuya,

ido suka hada yaga idonta Yayi jajirrr da sauri ya saketa,

Ita kuma ta koma gefe aranta tana cewa” wai meyasa kowa mugune, me yasa kowa be sonta

Kuka ta farayi da karfi, Maths teacher dinsu kuma yace kiwa mutane shuru, uncle din da ya ja Mata hijab kuma ya tausaya Mata

Don haka ya fita a cikin Class din da tinani barkatai, Anya yarinyar nan lafiyanta qalau kuwa, tsaki Yayi wata zuciyar kuma tace dama kadena ne, Ina ruwanka daga ganin yarinya…Momin nasrin da real Khady suka kyalkyale da dari ya…..nidai nai gaba abuna

Kallon uncle din Yayi yace” please let’s go outside,

Uncle Abdallah (maths teacher) ya ajiye chalk din yabi Corper Mansur Turaki waje

Mansur Turaki ya kalleshi yacemai nazo Maka Sallamane nagama Service Dina,

“Abdallah yace Mai Wow, I’m happy for you, yace” Wlhi kuwa but please adinga hakuri da yara buh sorry to ask you wanchan Girl din metai makane?

Abdallah yace” kabari that girl is very sturbborn, she Always come late, yadai fadamai this n that

Corper Mansur turaki yai Smiling, ya dafa kafadarshi yace” kayi hakuri, Kasan Se ahankali kuma may be Batada lafiyane

Abdallah kallonshi kawai, Yayi yana mai Mamakin Sanyin Halin M.T (Mansur Turaki) shi kwata kwata beda Zafi

Mansur Turaki, yace” Kayi hakuri please allow her to sit down, Dukansu suka kalla Class din a daidai lokacin Itama nazeefa ta kalle Kofar Class din……….Both uncle Abdallah and Corper Munsur turaki maida idonsu sukai kofar class din adaidai lokacin itama Nazeefa ta kalle kofar Class din tana tinanin barkatai azuciyarta +

Hada ido Nazeefa sukai da Mansur turaki, tsigar jikinshine ya tashi Sosai, nan take yaji wani irin yanayi na shigarsa, labbansane naga suna motsi kamar zai furta wani abun sai kuma yai shuru

“Abdullah yace Yadai?

Girgiza kai yayi Alamar bakomai, Mik’a ma Abdallah hannu yayi sukai Sallama yace” Mai ni na tafi but inshaa Allah zan dinga zuwa muna gaisawa, but bani number wayarka

Nan sukao mosayar number, M.T yace Bye Am going

“Abdallah yace OK badamuwa, Sai najika

Mansur Turaki direct wajen motarshi ya wuce, yana tafiya kamar baze taka kasaba, balle kuma yaji kijinsa yai sanyin bansan daliliba, key yasa ya tada motar

baba megadi yabudemai gate ya fita

Ita kuma nazeefa kamar ance ta kalle bakin gate ta hango motarshi yana Fita, AAransta tace this man yanada tausayi daga gani, kamar ta kwalla ihu takeji, Kome yasa takejin Haka ohon musu, Tsaki taja ahankali

Maganar uncle dinsune ya dawo da ita daga dogon tinanin da takeyi, Kawai ji tayi yace” KO zaki bishine?

“Ta ce Wa?

Yace Wanda kike kallo mana, duka Class din suka kwashe da dariya

Kawai ta sunkuyar dakai aranta tana cewa bakasan halin da nake ciki bane, Meye hadin jirgi da mota hmmm

“Ya gama period dinshi ne zai fita ya kalleta yace” you can go a sit down

Ko kallanshi batai ba Tace thanks

Ya sungumar Yar jakarshi yace” bye class, Sukace have a nice day uncle

Tashi tai ta kakkabe kayanta taje kujera ta zauna, Babbar kawartace da suke zaune a kan kujera daya ta kalleta ta rike hannunta tace” kidena zuwa latti please banaso ana wulakanta ki,

Nazeefa ta kalleta ido cike da kwalla tace” Nafisa amma Kinsan halin da nake ciki Ko?

Yanzuma kafin tahowana bakiga yanda Mubin yamun ba…nan ta kwashe labarin tun dawowarta jiya har safiyar yau

Nafisa Ta cije labe tace shine baki Rama? ai Wallahi da nine sena rama sedai aita mare mare

Nazeefa ta Nunfasa tace” Aje dai zuwa, but bazakigane bane, kawai ya teanenine, Nafisa tace” Sai hakuri amma wasu iyayan basu ma yaransu adalci wallahi, Yanzu zaman gidan wasu sai hakuri, Nazeefa tace” kibari kawai muna ganin rayuwa Kala Kala,

Break nayi sukadan fita Kowa se nuna Nazeefa yake, Daga masu cewa Tana basu tausayi sai masu cewa cewa ai yarinyar ta cika taurin Kai suka Dan kewata a school din suka koma Class Dinsu 12:00PM nayi akai closing

Bakin gate Suka zo suka Tsaya, Yara sai tafiya gida suke, Nafisa tace” kizo muje mana, ko ya Mubin zaizo daukar kine?

Saurin kallonta tayi tace” ya wa? Tace tace” ya mubin Mama

Nazeefa tace” Allah yakauta nacemai ya mubin saboda da ya mubin dinne bazaimun abundayaga dama na

Nazeefa sai jinjina maganar Nafisa take wai ya mubin, tabe baki tayi tace” Saifa ya mubin ai da yazo ya kaini gida AI gwanda na taka a kafa, Nafisa da sauran frnds din sukai dariya dan yanayin da tai maganar ne yabasu dariya

Suna Tafe suna Hira,

Faeez da faeeza ne Suka hango Nazeefa tana tafiya da kawayenta, faeez yace” Ya mubin ga Nazeefa Chan ka tsaya ka dauketa please tunda gida zamuje

Wani harara ya balla mai. Sai a daidai lokacin ya kalle inda Nazeefa take, Moto suka gani yayi parking a gabansu yace” Ina zaku?

Dan mutumin yana tausayin yara sosai, sau tari yabiyo hanya yaga yara baya tafiya saiya ragema Wasu hanya

“Ya ce Ina zaku

“Sukace chan Kasa

“yace to ku shiga Zani masallacin jumma’ah ne ko a tini na ajeyeku

Nazeefa da biyu ta shiga motor dan ta hango Motar mubi, Dan a ranta tace dadai tabi Mubin gwanda ta shiga ko motor waye

Shiga tayi batasan ma waye ba, Kallon mazaunin driver tayi taga uncle *MANSUR TURAKI* ne, Wato har ya je gida yayi kwalliyar jumma’ah lalle kuwa masu abu da abunsu, Tinani ta shigayi sosai, kawarta da sauran kawayenta suna Ma nazeefa tsiya sukace” su Nazee anje AC anyi tsit, Dukansu Suka kwashe da Dariya

Mubin ko dayaga Nazeefa ta shiga motar fitowa yayi ya kalle yarinyar yace” Ahab Ashe abun da yarinyar nan takeyi kenan lalle yau zataci ubanta, Sai huce yakeyi

Shiga motar yayi, yajata Puuuuuu Basu dadeba sai gasu a kofar gidansu

Tun a bakin gate yake ta horn akai sa’a baba megadi yaje Sallah

Dan zafin rai kasa shugowa da motor yayi, Tun a waje ya sauka yake kwalawa hajiyarsu Kira

Hajiya….

Hajiya

Gaba daya hankalinta ya tashi ta fito pallow da Tazo ta ganshi a tsakar gida

Tana My son meya faru, inasu nazeefan dasu twins

Yace hajiya akwai matsala idan yarinyar nan ta dawo Gaskiya ki tarkatata da komai Nata ta koma gida Dan bazataja mana Abun kunya ba

Hajiya tace” banganeba me kkeso kacemun

Idonshine Yai jaaa na mugancine ko na kishi ni bansaniba Mubin ne a tsaye sai huce yakeyi, ranshine yai matukar baci, sai kwafa yakeyi +

Faeez ya kalle faeeza yace what did you understand? Ta rufe littafin dake hannunta tace I don’t understand anything, meyene plz tell me

Faeez ne yace ke kwalwarkarki bataja Sam, yanzu baki gane ya mubin na son Nazeefa ba? Kara tsuke fuska tayi tace” Allah ya kyauta yayana yaso yar aiki, yar aikin ma kaskantatciya

Faeez ne ya bita da kallo shi yana mamakin halayyar yan uwanshi, halinsu Sam daban danashi, meye aibun Yar aiki, Karamar tsaki yayi sukaga mubin beda shirin fitowa suka bude Kofar motor suma sukai cikin gidan

A tsakar gida suka samesu shida Hajiya duk a tsaye

a daidai lokacin baba me gadi ya shugo da sauri yana afuwan Oga Mubin

Cillomai key yayi yace” aika iya mota kaje ka shugo da ita Sannan yasa Kai yayi pallow Suma suka bishi a baya, kowa da abun da yake ayyanawa a zuciyarshi

Baba me gadi jiki na rawa yaje ya bude get din ya Shugo da motor sannan Ya kawo mai key din

Tunda ya shugo ya shige Daki becewa kowa uffan ba, Kulle dakin yayi yana Tinani barkatai

*********
Misalin karfe daya Saiga Nazeefa ta bude get ta Shugo, tafiya take ahankali kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, Ta window ya leko yaga itace Sai yaji yadan sama natsuwa but heart dinshi na bugu fast fast (dasauri dasauri)

Mik’ewa yayi ya fito pillow adaidai lokacin itama tana stepping legs dinta, Hada ido sukai dashi yaga ta kalleshi ta watsar

juyawanta tayi zata shiga dakinta janyo Mata hijab yayi, da sauri ta juyo

Kallon idon juna sukai sosai na kusan 1mins sai kuma ta saukar da idonta

Mubin yace” dazu motar uban wa kika hau, Dama ke yar iskace ko, Sainayi maganinki, to ba anan gidanba, Sai bambami yake ta Mata

Ajiye school bag dinta tayi kamar zatai tambe, ta sa hannu a kugu” Tace” karka kara zagina, Kuma niba yar iska bace sedai Kai

Mamakine ya cika shi sosai, a ranshi yace Wanna yarinyar akwaita da taurin Kai, takaicine ya isheshi yace” village girl kawai, Dan ansamu ankawoki zaki Ma mutane iyayi inba iskanci kukeje yiba nameye da shiga motor mutun

Maganarshi tai mugun 6ata Mata rai tace” eh din, anyi iskanci, Nan dai suketa fada har hajiya taji hayaniyarsu ta fito

“Tace me ya faru”

Nan Ya hada Karya da gaskiya ya fada mata yace” dazun ne naje daukarta a school wai tana ganina taje ta shiga motor wani Dan iska kowa sai kallonsu yakeyi, Ina tazo muje mutumin sai d’aga mata gira yakeyi, Yana tambayarta ta sannine, bodar bakinta tace” wai bata ta6a ganina ba shine nazo ina Mata fada tanamun rashin kunya

Nan ma Hajiya ta hauta da fada danme zatahau motar wani mutun gashi ance sai kallonsu ake!

Zata bude baki kenan tai magana tajiya” tace karkicemun komai yawancinku yan Kauye haka kuke da kunzo birni sai labari ya Chanza

Kwallane ya cika Mata ido bayanda zatai kawai tace” to Hajiya bazan karaba inshaa Allah ayi hakuri,

Tajiya tace” yauwa Ko kefa! Hajiya ta koma Upstairs ta kwanta itama ta Shiga daki ta huta Dan ta gaji sosai, Shima Mubin ya shiga daki yai wanka yasa blue shadda yayi kyau sosai Ya tafi masallaci

kamshine ya bada ko Ina da turaran da yasaka, Bike (mashin) dinshi ya dakko yahau yaje masallaci ya dawo

_Nasan fans Zaku kosa kuji waye wannan mubin nan kuci gaba da biyoni_

Sallamar wata budurwace najiyo nai sauri na duba bakin gate naga wata kyakkyawar yarinya Rike da trolley a hannunta, Tasha glass me suna (Cat eyes) tahowa ta farayi ahankali. nima na bita a baya……

Muje Zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page