Asake Organise (Offial Video)

ASAKE , a naturally talented Nigerian sensational singer-songwriter signed under YBNL Records,makes an entrance into the scene with a great video tagged “Organise.” Moreover, this incredible melody is drawn from his recently unleashed debut album captioned “Mr Money With The Vibe EP.” Not to mention, you must watch to this incredible hit song. As a result, if

BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 14

A hankali ummul ta yayibo wani farin hijabi amman tsabar tsufan dayayi yasa ya koma milk colour ta sanya ajikinta. Tare da amsar hamsin ɗin ta fita waje garin tsit sabida lokacine na sanyi ahankali take jan ƙafafunta harta ƙarasa wajan mai sayar da kokon ta tsugunna ta gaisheta haɗi da bata gudar hamsin ɗin

BA SONTA BAKE BA TAUSAYI BE CHAPTER 13

“Ki dena damuwa insha Allahu ni zan taimaka miki, Amman ina son dan Allah dan Annabi (s.a.w) kada ki nuna ni na taimake ki sanin halin mijinki ze iya ta kakkiya har gidana ya cimin zarafi ina zamana ƙalau” Talatu ta faɗawa hassana wadda take sharewa ummul hawayen ta dake zuba kamar famfo. Sallamar sadiya

WAYE ANGON CHAPTER 40 BY MARYAM JAFAR KADUNA

Ya ce yana kallontà “Lafiya mana, na fada mikikada kidamu?”Ta juya tafi jiki asanyaye Cikin baccinta me dadita dinga juyo hayaniya tsakar gida tsakanin Inna da Baba, ta saurara da kyau. svInna tana cewas *Ai damanina fada maka wallahi a Kudin kokonka, don haka yau ba ka da kofin koko na talatin Za a siyo

RIKICIN KAUNA CHAPTER 1 BY MARYAM SALISU MAI DALA

Tafidal Tafidal Kaka dake uwar daki take kiransa ta yinkura ta fito tace “Kaico dai Tafida nace kaiconka, ka rasa wacce zaka tsaya ka dinga biyewa kana tsokana sai kanwar bayanka Nana, kuma abin kunyar wai tayi banza da kai amma kaki yi mata shiru.” Nanar ce ta katse kakan da jan ruwan da take